Chapter 157
Chapter 157
bata saniba a jikinta tana samun nutsuwa da ita, Rashinsa ne ya sakata takejin matar da batasaniba a cikin ranta harma da tinanin inama uwartace. Sauti kukanta yafara ta saka hannuwanta biyu tana rufe bakinta tana juya baya kirjinta na nauyi. Kukan kewan iyayenta tayi sosai tareda tsananin kewar uwa datake tsananin buqata har jikinta na rawa kirjinta ciwo yake mata sosai tana sake rufe bakinta da hannuwanta.... Ba tsammani taji saukan hannun Umma a bayanta tana shafa bayanta ahankali jikinta a sanyaye tana jin kukan jannar har cikin ranta ta bude baki a hankali tace "Ummah batason kina kuka, Ki dena kuka kinji Umminah" Bude idanuwa jannah tayi tana kasa kallanta sedai tana jin yanda take rarrashinta cikeda kulawa har cikin ranta dan haka ta dakata da kukan tana rufe idanuwanta daga kwancen suka sake shiru tsawon lokaci har suka dawo daidai kowannensu kafin jannah ta miqe ta duba abincin datake dashi bread da lipton da ruwan zafin heater ta toilet sukasha sukai wanka ita kadai ta sauya kaya a cikin kayanta da suka fara ganin rayuwa suma, Umma kuma sbd ba kaya hakanan ta maida mata dana jikinta ta kama hannunta suka fita. Gurin dubo su Dad sukaje sukai wunin banza baa bari suka gansu ba haka suka dawo. Koda suka dawo bread da lemu suka sake ci Umma ta bige da baccin wahala. Shiru jannah tai tana jin inama itace take samun irin wannan baccin. Da dare gurin me abincin data bada kudin masu yawa tintini karbowa kawai takeyi taje ta karbo musu abinci mama na biye da ita kafa da kafa kamar qaramar yarinya. Suna dawowa sukaci abincin suka koshi suna gamawa suka kwanta jannah ta jima zaune bacci bai dauketa ba sai daga baya. Washe gari haka suka sake fita yawon garari taje da Umman inda suka hadu dan neman wanda ya santa amma sam babu kowa sai cewa yakeyi batada hankali motar zuwa wani garin neman yayanta take nema. Haka suka dawo a gajiye suka kwanta, Hakan ta kuma faruwa washe gari yawon neman wanda ya san Umma ta ringa yi kwana biyu cikin wahala da azabar yunwa da rana amma sam babu wani haske zancen daya ne mahaukaciyace ake ce mata. Jin tayi a zuciyarsa Umman na samu wani matsayi da gurbin uwar datake tsananin nemarwa kanta, Idan mutane na kallan Umman mahaukaciya mara kowa da baa san inda ta fitoba ita a ido da zuciyarta kallo da matsayin uwar datake nema ne Allah ya jeho mata, Idan Umma batada kowa itama batada kowa zata riqeta a matsayin Uwa,abokiyar rayuwa kuma sabon ahalin da zata ginawa Zaadens, Shigowan Umma rayuwarta tamkar wata rahama ce Allah ya kawo mata sbd tsananin son da umman ke mata duk da bata yadda ba umminta bace hakama itama kallan Miminta take mata dan haka tai Alqawarin riqeta su bawa juna sabuwar rayuwa tamkar jini daya, Zata zamo Zaadens zata rayu a cikinsu su bata sunansu,zasu bata gurbin Miminsu da suka rasa da yardar Allah. Da wannan ta budewa Umma zuciyarta gabaki dayanta ta karbeta kaman yanda Umman tin ranar farko bata dena mata kallan kauna me karfi ba hakama kaman yanda take a baya komai Hamma ne ke musu suna biye dashi kaman yayansa a yanzu ma biye take da jannah sawu da sawu koina tana gudun ta sake bace mata wanda hakan ke sake kashe zuciyar jannah akan Umman. Kowace safiya idan suka samu abinda suka ci wanka sukeyi su fita hannun Umman na cikin na jannah riqe su bazama yawon zuwa gurin su Dad wanda aka fara sharia me karfi akansu. Duk zuwan da sukeyi Hannunta na riqe dana Umma wadda tausayinta da kaunarta ya cikasu sbd ta zamo mutum daya kacal da Jannah take samun sassaucin qunci sbd ita duk da Batada hankali basu damu da hakan ba suma kamar jannah kallan cikakkiyar mutum suke mata sbd kaunar datakewa jannah a bayyane take daga nata bangaren. Ammar ne kadai ya kasa dawowa daidai sbd rasuwar Mimi data kasa sakinsa dan itace tamkar uwar data haifesa a rayuwarsa. Yawan zuwan dasuke ahankali ahankali Ummah ta fahimci Masoyan Jannah ne suke xuwa gurinsu dan haka itama tafara sabo da zuwa garesu din. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 95 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. ************* Ahankali rayuwa tafara tafiya wata irin shaquwa me karfi da kauna me tsafta da tsananin karfi ta shiga tsakanin Ummah da jannah wadda ta koma kaman Uwar data haifeta take jin Umman, Komai na rayuwar Umman itace takeyi mata shi a yanzu cikeda kulawa da tattali, Itace tsaftace mata gashinta da tsaftar jikinta tareda farcenta da komai nata, Batada karfin siya mata sitira da wasu abubuwan dan hakan a cikin gidan ta shiga ta samowa Umman Kayan Mimi kusan guda biyar wainda da sune rayuwar take tafiyar musu yanzu, Shigowan Umma rayuwar jannah ta samu sassaucin qunci da damuwar datake ciki sbd tanada me debe mata kewa, Umma duk da batada cikakkiyar hankali amma ba hauka takeyiba idan dai ba yanayinta yaso tashi bane idan taso ganin hammanta wanda babu sbd tini Jannah ta riga ta cika gurbin Ummi amma kwata kwata bata son ganin hawaye na fitowa daga idanuwan jannah ko kadan koda kuwa itace ta sakata hawayen sbd idan ciwonta ya tashi taso ganin hamma babu tasha yiwa jannah rauni wanda daga baya zata dawo tana kukan raunin jannah din, Wata sabuwar babin azabar ce ta bude a rayuwar jannah ta bangaren ciwon Umman sbd sosai take fita hayyacinta tayiwa jannah abinda da yawa jini ke fita a jikinta amma a hakan jannah taji ta gani ta zabi cigaba da kaunarta har ranta bazata taba iya rabuwa da itaba sbd hakan sbd idan Miminta ce ahakan bazata taba guduntaba hakama ta tabbatarda idan ma ummi ce ko hamman bazasu gujeta ba dan haka ta rungumeta a hakan bata taba gajiyawa ba. Ta bangaren shariarsu Dad sosai komai ya dauki zafi duk ranar shiga kotu suna zuwa itada Ummah, Ita kanta Ummah ta samu kanta a kaddarar da batada dadi ta qunci da tarin baqin cikin rayuwar da Zaadens suke ciki sbd ahankali ahankali quncin dasuke ciki ya shigeta itama kwata kwata ba walwala ba farin ciki sai kuka yunwa azaba da baqin cikin da babu ranar fitarsa amma duk da hakan bata taba jin zata iya barin jannah ba wadda a take kira da Ummijan sbd Jannah ta kasa yadda da Ummin ita kuma Umman ta kasa yadda da jannah kadai saita hada da ummin. Lokaci yafara tafiya sosai ahankali yanayin shariar ya fara sauya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163