Chapter 153
Chapter 153
ta nufi dakin me aikin ta bude taga babu komai nata ta kwashe sai tarkace kawai. Fitowa tayi ta nufi dakin Mimi ta duba taga duk an yamutsashi an kwace sarkoki da wasu abubuwan harma da sitirarta aka kwasa. Numfashi me dumi ta sauke ahankali tanajin jikinta na sanyi sbd ta fahimci abinda ya faru matar ta gudu kenan sbd kudin. Palo ta dawo kafafunta na sagewa ta zauna tana tallafe fuskanta da tafin hannuwanta. Batasan matar na son kudi ba da zata siyar da abubuwa da dama ta bata kudin sbd ta zauna da ita ta sabu da ita a yanzu kuma ta sake komawa ita kadai a rayuwarta me aikin ma datake tayata quntacciyar rayuwarta ta gudu ta barta. Ta dade a gurin zaune kafin ta miqe ta nufi daki ta sako hijab ta fito ta fita gidan a hanya taje ta siya abinci ta xauna cikin mota tana ci tana jin kaman zai shaqeta ta mutu sbd kwata kwata ba abinci ne a rayuwartaba kawai cikinta takeson abincin ya shiga sbd kada ta rasa karfin tsayuwa da kafafunta ta taimaki iyayenta. Wani abincin ta sake siyowa ta dawo dashi gida ta bawa me gadi kudi shima tace ya ringa cin abinci. ********Sati Biyu da tafiyar me aikinta tana kokarin fita da safe motocin jamian tsaro suka iso gidan tareda zungureriyar takardar karbe komai na Zaadens komai da komai hatta siritar sakawansu sbd zaa fara shariarsu dan haka ana buqatar dakatar da komai nasu har sai yanda shiriar ta kaya dan anason kaf rayukan da suka dauka sai anbiya diyyarsu me girma. Zamewa tayi jikin bango tana rintse idanuwanta da kuka ya qafe musu tana sauke numfashi tareda ambatar sunayen Allah a cikin rant. Da kansu suka shiga suka rufe koina ita kadai aka bari ta dauki kayan sakawarta a cikin yar qaramar jaka ta fito suka karbe keys na duka motocin gidan ana rubuce rubuce da daukan hotinan komai. Dakin me gadi da aka sallama take aka bata damar zaunawa har a gama komai ita duk bata damu da wannan ba nutsuwa taji tana samu na fito da iyayenta da zaayi a fara shariar sbd tasan a wannan lokacin Allah ne kadai yasan irin azabar da suke cikinta. Washe gari tinda safe ta shirya da dan sauran canjin dayake hannunta ta fito dakin me gadin tareda rufe kofar dakin ta fice gate ta rufesa shima tafara tafiya me dan tsayi sosai kafin ta samu abin hawan dazai kaita inda daga karshe aka sanar da ita suna can bama a cikin garin abuja bane fita akai dasu. Headquarters din da zaa taho dasu ta nufa tana isa sauka tayi ta nemi guri ta rakube ta zauna tana jiran a iso dasu. Tinda ta iso ake kyararta ana mata wasu tambayoyi masu ciwo da wulaqantawa bata cewa komai sbd jikinta rawa ma yakeyi na tsoro amma kuma zuciyarta ta riga ta bushe ta kafe akan ahalinta dan haka ta kasa bari tsoronta ya rinjayeta ta gudu daga gurin. Zaman awa daya tayi idanuwanta duk sun qanjame bakinta ya bushe zuciyarta harbawa takeyi sosai tana zubawa hanya ido., Kunnuwanta ne suka fara jiyo mata jiniya wadda ta saka yan media dake boye fitowa da yawansu suna cike kofar shiga gurin da yan kallo sosai harma da yawa daga cikin familyn wainda aka kashe nasu na nan Nigeria sbd an bayyanarda da sunayen wasu daga cikinsu sosai a yanda labarin ke yawo.. Miqewa tayi tsaye tana fitowa inda ta rakube kanta bugun zuciyarta na tsananta tana kafe motocin da idanuwanta har suka tsaya aka bude bayan motar prison din, Dr Ken ne wanda ya rasa kafarsa daya aka fara fitowa dashi gabaki daya kammaninsa sun sauya ya koma kamar mahaukaci idonsa daya ya tsiyaye. Dauke idaniwanta tayi akansa sbd bashi take buqatan gani ba, Ammar ne na biyu wanda yanda ya koma ya sakata yin baya tana neman faduwa zuciyarta na kasa dauka sedai kafin ta ja wani numfashin aka fito da Dad dinta wanda ta ambaci sunansa da karfin gaske tana yi kansa da tsananin gudu wanda ya saka duka jamian tsaro da yan media dawa da kallansu akanta hakama kafin jamian tsaro suyi yunqurin tareta da sauri tini ta isa kan mahaifinta ta fada jikinsa da karfin gaske sukai baya zasu zube sbd baida karfi ko kadan Ammar dayake tsayuwa da qyar da sauri ya tsaya bayan Dad din yana taresu ta qamqame dad da wani irin karfin gaske wanda shima duk da baya gani sosai sbd azabar dasuke cikinta wata irin runguma yayi mata me karfin gaske yana cewa "Jannah kece????? Qanqamesa ta sake yi da karfin gaske tana ambatar sunansa kawai zuciyarta kaman zata tarwatse a gurin ta fasa wani irin kuka me tsanani karfin gaske tana kiran sunansa kawai bata iya cewa komai tana jin kaman Allah ya dauki ranta a gurin a jikin mahaifinta. Shi kansa da baya ganinta sosai qanqameta yakeyi yana ambatar sunanta hannuwansa na tsananin rawa bakinsa ma na rawa.. Ammar ma juyawa yayi yana kasa kallanta kuka me karfin gaske yana zuwar masa kaman yanda Maheer ma kasa kallanta yayi kansa n qasa idanuwansa sunyi jajir. Securities mata aka kira da sauri suka fito aka fara banbareta daga jikin dad dinta ta sake qanqamesa tana qin sakinsa tana tsananta kukanta tana kiran sunansa. Kasa cireta daga jikinsa akai zuwa lokacin shima kukan yakeyi sosai sbd gabaki daya zuciyarsa matacciya ce akan 'yarsa.. Dukanta Securities din suka farayi tana qin sakinsa dan haka suka fara tsanantawa Ammar ya juyo da saurin yana rufeta jikinsa hakama Maheer dad ya rufe wanda shima ake dukansa sbd rufesu da duka akai ana kokarin rabasu jannah na sake riqe dad din wanda yake banbareta da jikinsa shima sbd a dena dukanta. Ba tausayi aka rufesu da duka gabaki dayansu dan haka Dad ya saka karfinsa ya cinketa daga jikinsa akai saurin riqeta tana zubewa qasa cikin tsananin kukan dayake neman qare mata tana rintse idanuwanta bakinta na fidda jini. Jansu akai zuwa ciki da karfi kowannensu bakinsa da hancinsu na fidda jinin dayake kona zuciyarta yana kasheta ahankali. Sai alokacin aka fito da Anny da dr Abraham wanda zaa miqa kasarsu acan xai karba nasa hukuncin sbd acanma sun kashe rayuka akai ciki dasu Anny bata iya ko tsayuwa sbd daurin dayake hannuwa da kafafunta. Ana shigewa dasu aka saketa tareda barinta zaune a gurin tana kukan da babu sauti sai numfashi kawai. Duk yanda taso sake ganinsu baa bata damaba dan haka a gurin ta wuni sai dare ta koma gida zazzabi me karfi na cinta. Kwantawa tai kawai bata iya komai sai jikinta dake rawar zazzabi har wani azababben bacci ya dauketa a gurin. Tsakiyar dare cikin bacci taji motsi a kofa ta bude idanuwanta ahankali daqyar sbd nauyinsu ta motsa tareda dafawa ta tashi zaune ta miqe tsaye tareda nufar window datake jin motsi kullum tinda ta dawo kwana dakin kullum tana jin motsi kaman akwai wanda yake kwana kofar dakin dan haka yau bude window tayi kai tsaye. "SALEEM" ta furta cikin tsananin sanyi da mutuwar jiki tareda kasa yadda da abinda idanuwanta suke nuna mata. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163