Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 121

Chapter 121

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

faduwan gaba tayi dan haka ta cire hannunta daga gaban rigarta data dafe ta miqa kan wayar da sauri ta dauka sbd tasan daukan wayar kawai zai saka AZIZ barin dakin shikuwa ba tsammani ya dora hannunsa yana hade kirjinta da nasa yana dafe rigar data sake tana mantawa sbd rikicewan datai. Hakan ya sakata sakin wayar yannunta kan sofa data bawa Ammar daman ganinta Manne a jikin AZIZ LIMBA yana mata wani irin kallo fuskansa ba sakewa ko kadan. Kirjinta ta kalla a hankali taga rigar ma kaman ta bude gaba daya amma komai baa gani nata sbd yanda kirjinsa ya rufeta gabaki dayanta hannunsa daya yana zagaye da ita. Dagowa tai ta kallesa tanason janyewa yayi mata wata irin riqon daya sakata rintse idanuwanta cikin zafi. Ahankali yakai bakinsa a kunnenta zaiyi magana dumin numfashinsa daya fara sauka a cikin kunnen ya sakata qanqamesa batareda tasan tayi hakan da wata irin murya me tafe da zafi a natse yace "Kinada hankali kuwa? Are really ok a cikin kanki kuwa? Kin saba hakanne kokuwa? Ashe rashin tarbiyan naku ya wuce hankali har haka? A tsakanin ni dashi waye kike kokarin nunawa jikinki da zaki dauki wayarsa a wannan yanayin??? Kokuwa ke dashi din k...... Bai qarasaba zuciyarta ta kasa daukan maganganunsa sbd yanda jikinta ke rawa sosai cikin mummunan yanayin yanda kalamansa ke dukanta. Wani mummunan bugu zuciyarta keyi hannuwan ya tsananta rawa ta zube a jikinsa hawaye na gangarowa gefen idanuwanta. Ammar da shedan ya hanasa kashe wayar yana ganin yanda AZIZ yake fada mata magana a kunnenta har jikinta ya sake batareda yasan meya fada mataba. Kashe wayar AZIZ ya miqa hannu yayi yana dawo da kallansa kan fuskanta kalaman daya furta mata suna tafasa cikin kwakwalwansa ya dauketa cak ya dora a gado ya ciro wayarsa ya kira Sayd yace ya kira doctors ta samu collapse. Yana kashe wayarsa wayar Dzad ya saka kira take ya sanar masa Jan din tayi collapsing a karo na biyu tsakanin shekaran jiya zuwa yau. Zaune Dad din yake ya miqe tsaye a hankali yana cewa "Wat? A cikin kwana biyu tai collapsing so biyu baa sanar mana ba? Heart patient ce ita fa, Innalillahi wainnna ilayhi rajiun" Maheer da Daddy mahmoud dasuke tareda Dzad din kallansa sukai kowannesu na jiye wayar hannunsa gefe. Ammar kuwa Daqyar zuciyarta tabar idanuwansa gani sbd tafasa da radadin da zuciyarsa ke yi ya iso palon ya tadda abinda ake fada. Wani yawun tsananin tashin hankali da baqin ciki ya hadiye Dad ya kallesa yana cewa "A kira su Dr Abraham sbd kasan babu wanda zaa bari ya dubata dole zaa buqaci record na ciwonta wanda babu saka hannun familyn donor dinta a ciki so kota halin yaya bazaa bari wasu likitas din ba su dubata sai nata, Amma kafin nan muje ka fara dubata kai kanka" AZIZ Yana gama waya da zaadens Sayd ya kira yace "Ka shirya komai Ken na sauka Nigeria nake buqatansa kafin ma Abraham din" Kashe wayarsa yayi yana zaunawa bakin gadonta ya zubawa fuskanta ido yana jin zuciyarsa na nauyi. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 73 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************** Maheer ne da kansa ya nutsu a cikin daren ya kira Abraham ya sanar dashi abinda yake faruwa sbd suna buqatansa duk da Ammar yana nan amma sunsan damuwa da tashin hankali zai iya hanasa nutsuwar dubata yanda yakamata. Basu sanar da Mimi ba a cikin daren Motar Dad tareda Saleem daya jasa tabar Zaadens zuwa limbas, Motarsa na ficewa ta Maheer tabi bayansa tareda Daddy mahmoud Sai ta Ammar a bayan tasu suka nufi Zaadens din gabaki dayansu damuwa a cikeda kirjinsu da fargaban idan ba ciwon dasuke fatan sun rabu dashi bane kwata kwata yake kokarin dawowa ace itama wannan zuciyar datake kirjinta tanada matsala ko me?? Koda suka iso limbas Securities sun san da zuwansu wanda Sayd ya sanar masu tareda umarnin daya san ko LIMBA bai fadaba shine abinda yake daidai a mansion din nasu., Dan haka motar Dzad na isowa da sauri Securities suka bude masa gate ya saleem ya sako kan motar ciki, Motar Maheer ma sako kai tayi a ciki shima da gudu yana parking gefen motarsu Dzad. Motar Ammar na sako kai chief Security na Securities din gidan ya taso yana bada umarnin a rufe gate din yana kallan Motar ya qaraso fuskansa ba rahama ko kadan Kaman zai dauki rai a gurin yake jinsa da hannu yayiwa Ammar din alaman ya sauke glass. Wani kallan qyama da Mamaki Ammar din ke masa tareda tsanar duk wani abin dayake cikin limbas din da dukma wanda yake gidan tin daga kan Securities har asalin masu gidan tsana me girma yake jin yana musu sbd shi kadai yasan yanda yake jin zuciyarsa daya taho sbd Jannah amma badan hakan ba zai iya zabar zuwa ga azaba akan zuwa limbas dayake jin tsananin tsanarsa da zafinsa. Aron da bai damu da komaiba sai umarnin da aka basa dan kuwa sedai ayi ruwan albarushi a guri idan har umarni suka sauko daga LIMBA to haka zaayi kuwa koda ana mutuwa a shirye suke da mutuwa da kashewa akansa dan haka ganin Ammar din yaqi sauke glass yana jiran su bude masa gate ya saka Aron din komawa gurin zamansa yana cewa Securities din "Mamas boy da alama bai san yana bakin limbas bane, Idan bai sauke glass nasa ba daga nan har saiya gaji ya koma inda ya fito kada matansa ta qara ko inci daya zuwa gaba, Idan ya qaro gaba zuwa ciki just Shoot" Ammar dayaji abinda daya fada Dago idanuwansa da sukai jajir yayi yana kallan gate din Limbas din zuciyarsa na tafasa da narkewa ahankali sbd tinda aka haifesa ya taso cikin gata da buga lokaci tareda juya abinda yakeson ya juya yanda ransa yakeso batareda

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});