Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 97

Chapter 97

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yanda tai tsammani. Kallanta Anny tayi tana cewa "Jan, Yaya haka? Baki shirya ba haryanzu yau daurin aurenki? Pls yauri kiyi wanka ki fito kina buqatan shiryawa kafin angonki ya iso" Dago idanuwanta tai ta kalli Anny din wanda farin cikinta yake a bayyane Jin tayi inama farin cikin Fuska da zuciyar Anny ya dawo kanta ta nunawa duniya tana cikin tsananin farin cikin wannan ranar da burin Ammar da nata dana Mimi ya cika. Numfashi me sanyi ta sauke ahankali tareda miqewa ta nufi toilet ta shige tana sakawa ranta dole daga lokacinda ta fito toilet din da farin ciki zata fito sbd tabbas ranar farin cikinta ce koba komai zatai farin ciki da rayuwar tattali a hannun Ammar dan haka bai cancanta wannan Yanayin daga gareta ba ya cancanta ya dawo ya taddata cikin Adon farin ciki. Wanka tayi cikin nutsuwa ta fito tana fidda wani irin qamshin daya gauraye dakin me sanyi. Har lokacin Anny na dakin ta fiddo mata kayan sawa na wani black Applique Lace mai Adon dark purple a jikinsa me tsadan da baida hayaniya ko kadan. Dinkin half boubou ne da straight skirt, Zaunawa tayi tafara shirywa fuskanta ba kaman farko ba daidai gwargwado ta sake ta dawo jannah dinta duk da zuciyarta sam ba walwala. Shiryawa tayi batareda makeup ba sai eyeliner kawai da lip gloss kadan shima da baama ganinsa Amma kuma tayi wani nutsatsiyar kyau sbd skin dinta dake glowing sosai sbd gyara da hutun da aka taso cikinsa. Simple English gold sarka da earrings ta saka da zobe daman akwai English gold zoben dayake hannunta koyaushe sai ha qara daya suka zama biyu. Bata iya daura dankwali ba dan haka Anny ce ta tayata daurawan cikin sauki mara hayaniya. Qamshinta kadai sake saka Anny farin ciki yake idan ta tina Daga karshe dai ta zama family da AZIZ LIMBA wanda hakan shine burinta shiyasa take jin kaman tafi kowa farin ciki da wannan auren sbd bata hangowa kanta talauci tafe ba ko kadan jin dadi da hutu kawai. Hannu jannah ta miqa zata dauki wayarta Anny tace "Karki damu ki kunna wayarki anriga an daura auren tin kusan mintina 50 da suka wuce ko awa daya ma Kin tashi daga Jannah Zad kin koma Jannah Limba..." Dago idanuwanta tayi cikin sanyi ta kalli Anny din wadda batasan meta fada ba gurin sauri. Wayarta data kunna ce kira ya shigo wanda kaman ana jiran ta kunna wayar. Sweety Falaq Aziz" shine sunan data gani akan wayar dan haka ta sauke ajiyar zuciya me sanyi tana kokarin dauka Maheer ya shigo dakin yana kallanta cikeda farin cikin ganinta tayi kyau sosai ta fito a amaryanta me cikakken gata. Hannu ya miqa mata yana qarasowa gurinta yace "Congrats my darling, Kin zama mace ayau aure igiya 3 ne akanki, Congrats my baby" Rungumesa tayi idanuwanta na cikowa da hawaye sedai kafin su sauko Saleem shima ya shigo dakin ya ware mata hannu yana cewa "My love ta zama matan aure, Allah ya sakawa aurenki albarka ya baki farin ciki me dorewa, Zakiyi rayuwan kwanciyar hankali da farin ciki sosai a hannun LIMBA yana cikin best mutane dana sani" Gangarowa hawayenta sukai tana qanqamesa shida Maheer lokaci daya sbd har lokacin jin take kunnuwanta na ji mata sunan AZIZ a matsayin wanda suke ambata mijinta kuma kunyar tambaya take sbd kada ya zama tana tambayar wani da auren wani akanta dan haka ta zabi yin shiru tana barwa kunnuwanta abinda suke jiwa kansu. Kamo hannunta Maheer yayi suka fice Saleem kuwa gurin Mimi data qi fitowa ya nufa har lokacin bacci takeyi ya tabata ya duba yaga lafiyanta kalau baccin dai takeyi sai kawai ya kyaleta sbd ya fahimci dole an bata wani maganin ne sbd ta samu nutsuwa daga shock din data shiga jiyan na tension da akace anshiga na faduwan jannah da baya nan. Anny kuwa itama cikin nata adon na alfarma ta fito tabi bayan Saleem zuwa gurin baqi daketa tambayar Mimi tana ce musu batajin dadi sosai an samu ta kwanta tana dan bacci ne. Mommy matar Daddy mahmoud ce ta tsaya akan baqin sunata kaida kawo cikesa farin cikin ana harkan girma da kwanciyar hankali sbd bawai bikin hayaniya bane. Palon Dad Maheer ya nufa da ita Suna kokarin shiga palon hancinta ya shaqo mata kamshin daya sakata dago kanta da idanuwanta ahankali ta kalli kofar gabanta na faduwa. Jin tayi kafafunta na neman sanyi dan haka ta dan dakata tana kallan Maheer. Juyowa yayi ya kalleta duk saiyaji ta basa tausayi me tsanani dan soyayya batai musu adalcin dataiwa Jan dinsu mummunan kamun data koma kalar tausayi sbd ganin kaman wanda take tsananin son baya mata irin wannan son. #MAMUH #BEST LOVE #CRAZYLOVE #BESTREVENGE #BROTHERsLOVE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 59 *TALK WITH SIDDEEQAH* Operation Ciniki Dole 08149588205 Ni Olayyah na shiga uku na kwashe kudi na saro kaya domin in fara kasuwanci online, na gaji da zaman sai Yallaɓai ya bani kudin kashewa, kullum ni ce koma baya cikin danginsu, dukda yana kokarin sa, amma dai gwara in nemi na kaina kodan yan uwa da iyaye. Amma bari in kira Besty nah Huriyyah nasan zata samu maganin wannan damuwar tawa. Tunda na kira Huriyya na faɗa mata abunda ke hanani Bacci ta faɗa mun wani sirri da ya girgizani. Wato ashe itama da ta fara business online kuma bata ciniki amms tunda aka bata number din Coach Saddiqah komai ya fara tafiya daidai a kasuwancin ta ( Talk with Saddeeqah). Tunda ta shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP komai ya warware mata ciniki babu kama hannun yaro. https://wa.link/8al2f0 Ai ba shiri na nemi Coach Saddiqatu nima domin in shiga tsarinta na Saddeeqah Biz Growth Academy. Kuma Alhamdullilah ina shiga nafara ganin canji a business dina, har ma sabon online business na buɗe daga cikin abunda na koya a Operation Ciniki Dole Online Boothcamp. https://wa.link/8al2f0 Gaskiya wanda ya koya a wurin ƙwararriya ya huta domin ko dubu 100,000 akace in biya in shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE zan biya domin amfanin da na samu cikin Boothcamp bazan iya faɗaba, gashi yanzu na samu na sayi machine din delivery na maida daki guda shago cikin gida na. Hurayyah ta taimaka da ta haɗa ni da Coach Saddiqah. OPERATION CINIKI DOLE ONLINE ya bani damar yin ciniki yadda ya kamata ba tare da wana damuwa ba. Indai kina business ko kina son ki fara Operation Ciniki Dole Online Boothcamp shine ajin farko da Coach Saddiqah zata rike hannun ki ta nuna miki duk wani sirri da dabaru na kasuwancin online. Daga rashin ciniki zaki koma sold out domin kuwa zaki dinga yin 6 figures monthly, in kin shiga OPERATION CINIKI DOLE ONLINE BOOTHCAMP baki ga sauyi mai kyau a business dinki ba za'a maida miki kudinki bayan 90days. Da Naira Dubu Goma kacal Pre-lunching Price zaki samu damar shiga OCD.( Kina biya zaki fara kwasar ilimi) Zakuma ki iya jira sai 20th January ki biya Naira Dubu Ashirin. ********* Janyota kusa dashi sosai Maheer yayi yana kama

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});