Chapter 146
Chapter 146
kiran sunanta ahankali yana miqewe tsaya zuwa ga fuskanta yana tabawa hannuwansa na rawa. Saleem ne ya fahimci Mimi ta riga tabar duniyar ta barsu rai yayi halinsa. Maheer kasa yadda yayi da hakan ya fara jijjigata yana kiran sunanta. Jannah ma fadawa tai kan Mimin tana kiran sunanta cikin wani matsanancin halin daya cinye karfi da zuciyarta. Dad sunkuyar da kai yayi hawaye na tsiyayo masa daga karshe dai duka sunata girban abinda suka aikata ta hanya me ciwon dayafi wanda suka saka mutane, Ahankali Allah ke dandana musu zafi,ciwo da radadin rashi wanda suka take suka saka mutane da yawa a ciki. Tsit asibitin tai sbd kukan Jannah da Maheer dayake tashi a dakin yana fitowa waje ahankali... Saleem suman zaune yayi har lokacin hannunsa na cikin na mahaifiyarsa yana jin zuciyarsa na mutuwa daga komai na duniyar gabaki daya. A cikin daren suka dawo gida da gawar mimi wanda zaayiwa janazah da safe. Kwanan zaune sukai dukkaninsu a palo Sunyi kuka har hawayen kowannensu sun qafe babu komai sai jajayen idanuwa. Washe gari karfe goma na safe akai janazah din Haj Mimi Zad wadda ta samu mutane ba laifi ciki hadda Baba alhassan da alh Saad sbd a limbas babu me kwanciyar hankali ko tinanin da zai iya zuwa. A lokacinda aka dawo tinda ba zaman gaisuwa zaayiba tini kowa ya watse aka bar jannah kadai da masu aiki shiru gidan babu kowa ba komai sai tarin damuwa da qunci. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 88 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************** Kwana biyu shiru rayuwa ta sauya a zadeens babu me fita babu me zuwa, Walwala da farin ciki ya zama tarihi a rayuwarsu ko abinci ba koyaushe suke fitowa ci ba... A wannan halin ne suka wayi gari Saleem yabar komai nasa ya bar gida baa gansaba. Da farko sun jira ne har dare tukuna. Har karfe 12 na dare Saleem bai dawoba hakama wayoyinsa ya barsu gida dan haka hankalinsu ya fara tashi. Maheer ne ya fita a cikin daren yafara nemansa cikeda damuwa. Suma su jannah da dad hankalinsu tashi yake sake yi dan haka suka ringa kiransa suna son jin ko ya gansa din. Yawon garari Maheer ya ringa yi cikin daren har asuba baiga Saleem ba dan haka ya dawo gida. Wuni daya ba saleem ba labarin, Wuni biyu dan haka suka tabbatarda ya tafiyarsa ne sbd bazai iya rayuwa a cikinsu b Mimi ba Ammar ba. Damuwar Dad ninkuwa tayi dan haka Maheer ya sake tada musu shirinsu na barin qasar su koma inda zasu bude sabuwar rayuwa. Jannah da passport dinta baya tareda ita dole shiryawa tayi ta tafi Limbas dauko Kayanta masu mahimmanci su passport da id cards dinta. Se dare ta isa gidan sbd batason Falaq ta ganta ko ita taga falaq kunyarta da ciwon ganinta takeyi, Kunyar kallanta da zuciyar Ummitah a kirjinta takeyi, Kunyar kallan mama da zuciyar 'yarta a kirjinta takeyi dan hakanne take sake jin nutsuwa da rabuwa dasu rabuwa ta har abada. Karfe 10 na dare ta isa da motarta tai parking motar a can waje bata shigo da ita ba sbd batasan ma asan tazo har ta tafi. Securities gate suka bude mata ta shigo kai tsaye ta nufi ciki. Main Living room ko data shigo babu kowa tsit gidan hakama duhu ankashe wutar koina. Kai tsaye dakinta ta nufa kafafunta a sanyaye ta bude ta shiga ahankali ta isa bakin gadonta ta zauna a darare idanuwanta na zafin quncin dayake kirjinta. Hoton falaq dayake aje gefen hotinan familynta dake gefen beside ta zubawa ido tana kalla tanajin tsananin kauna me karfin gaske datakewa falaq tana taso mata tana danne kirjinta, Hawaye ne masu tsananin zafi sika silalo mata ahankali tana daukan hoton ta rungume hawayenta na qara gudu sbd tinawa da ranar da Falaq din tafarajin Zuciyar mahaifiyar data haifeta aka cire aka saka mata irin shock din data shiga wanda batasan yaya ta iya handling da karban komai ba haryaxu' A wane hali zuciyarta take akan zancen yanzu? Ta tabbatarda Falaq ta tsaneta ne shiyasa bata taba nemanta ba ko a lokacinda ta rasa mahaifiyarta tana tsananin neman wani a tareda ita. Miqewa tayi da Hoton a jikinta ta nufi inda passport dinta da id cards dinta suke su kadai ta dauka ta nufo kofa hawayen fuskanta na tsananta gudun radadin datake ji a zuciyarta na rabuwa da falaq da wanda zuciyarta ke tsananin yiwa son dayake kaddara da dana sani garesa. Fitowa tayi daga dakin kukanta na tsananta, Taku biyu tayi tayi karo da mutum a gabanta tsaye cak. Babu haske sosai sai kadan wanda na dakinta da bata rufe bane yake haskosu. Kayan hannunta ne suka zube qasa sbd yanda ta bugu dashi batasan dashiba, Qin dagowa tayi sbd qamshinsa daya tabbatar mata da wanda ta sani dinne.... Shima qin kallanta yayi ya xubawa passport dinta daya fadi qasa da id cards dinta idaniwansa da sukai tsananin nauyi da ja sbd mummunan halin dayake ciki na yarsa dayake ji yana gani yana neman rasawa. Shiru sukai babu wanda ya motsa bare kallan dan uwansa sai idaniwansa dake kan passport dinta har lokacin zuciyarsa na sosuwa me tsananin ciwo da zafi tarewa yankewa..... Durqusawa tayi ahankali ta miqa hannunta zata dauka ta wuce sbd zuciyarta dake neman dena bugawa a gabansa din. "Kin zabi guduwa dasune sbd tseratar dasu bayan girman cutatarwa da quncin da suka saka mutane da dama hadda falaq da batasan komai da kowaba?? Zuciyar Ummitah bazata taba zabar wainda suka cutatar da AZIZ da falaq ba, Ashe a jininku yake kenan ba a zuciya bane...... Rintse idanuwanta tai maganganunsa na sukar kirjinta hawaye masu zafi suka gangaro mata ta bude baki tareda dagowa ta kallesa ta bude baki cikin jin ciwon kalamanta ita kanta tace "Zuciyar Ummitah ce a kirjinta amma jinin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163