Chapter 108
Chapter 108
sukai breakfast din cikin jin dadi da farin ciki. Itama sakewa tai ta nuna bata cikin damuwar komai. Lokacin tashi na yi yau saleem ne yaje da kansa ya dauko Falaq daqyar ya lallaba jannah ta hakura yaje ya daukota sbd ita ta huta. Falaq ma ganin saleem ne bata damuba sbd itama tana son jannah ta huta hakama Fiddausi tausayinta take sosai dan haka sai saleem da Maheer suka karba kai falaq din qarfi da yaji wani lokacin harda Ammar sbd dukkaninsu sunason Jannah ta huta gashi Kai tsaye AZIZ LIMBA ya nuna koda wasa kar a hada 'yarsa sa driver hakanne yake saka jannah jin tsoron barin falaq din a hannun kowa sai da sukaga tana neman lalacewa a gabansu suka karba aikin kai falaq din da daukota akan lokaci kaman marasa aikin yi duka ba dan suna so ba. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 65 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************* Break na sati biyu su falaq suka samu a school wanda kaf familyn zaadens babu wanda baiyi farin ciki da hakan ba sbd jannah zata huta suma zasu huta daga aikin da bana Allah ba. Hutu yanzu jannah take samu duk dan haka itada Falaq din basa fita koina sai hutu a gida da wasa da farin ciki sosai. Tinda falaq tazo gidan babu asubar da baya kira a waya dan haka tin tana jin wani iri harta fara sabawa kiransa na shigowa take tashi ta tada falaq sallah. Kowanne dare ma yana video call da yarsa kafin su kwanta sedai tana iya kokarinta na kaucewa ganinsa dan haka suka kwana biyu batareda sun sake ganin juna ba. Ta bangaren Ammar kuwa kai tsaye ya fito ya nuna bazai taba dena ji da jannah ba ko dena kulawa da ita ba kaman yanda ya saba sbd yanzu ne ma yake jin ya kamata ya tsaya tsayin daka akan ganin ta dawo hannunsa sbd bazata taba farin ciki da daraja a gurin limba ba, Hakama su Dad a yanzu suna bayansa rabuwar auren sukeso dik da kuma ta wani bangaren suna shakkar rabata da abinda takeso dan haka tinaninsu ya kasu kashi biyu. Maheer kuwa sosai ya maida hankali ya kutsa akan harkan businesses na Limba dan su samu kama abinda zasu kama dazai dawo musu da duka abinda suka rasa su sake rising da kansu dan hakanne kawai zasuyi su nuna masa karfi su raba jannah da aurensa dan yanzu sunsan idan ba shine yaga dama ya saketa ba kome zasuyi bazai saketan ba sbd baa juyasa yanda aka ga dama. ******Jannah ta dawo jannah dinta Mimi ma sosai take tattalinta yanzu hakama kowa familyn, Duk yanda suka gaji da zaman falaq a gurinta sbd wahalar datake akanta basa fatan AZIZ LIMBA ya dawo a yanxu sbd dawowansa na nufin tarewanta wadda yanzu suke jin shakka dan haka suka zabi zaman falaq din anan indai hakan na nufin jannah dinsu zata zauna gida bayanan. Ta bangaren falaq kuwa abu dayane yake saka zuciyarta zafi da jin gajiya da zaman gidan yanzu shine yanda kusancin Ammar da jannah din yake, Kishi takeyiwa Daddynta me tsanani zafin gaske dan zafi sosai take ji taga Suna sakewa da juna suna murmushi Ammar na Bayyanarda yanda yafi kaunarta fiyeda kowa a gidan. Wannan ke sakata jin kaman zuciyarta zata fashe dan haka ta matsawa Daddynta ya dawo tana fada masa duk abinda yake faruwa. Ba yace mata komai sedai kawai yayi kaman baijiba suyi wani maganar ya kashe waya. Falaq din dena walwala tai a gidan ta rage zuwa cin abinci a cikinsu sedai Fiddausi ta kawo mata daki, Jannah data lura da hakan sai ta ringa lallabata batareda tasan meyake damunta ba sbd bata fada mata abinda yasaka bata fitanba. Ganin taqi sakewa kwana biyi yau suna tashi suna gama breakfast tace "Zamuje beauty palour a gyara miki kanki, Zakije?? Kallanta falaq tai tana sake fuska sosai tace "Eh zanje,zamu zauna acan sai dare zamu dawo banason wuni a gida" Murmushi jannah tai tana cewa "Meyasa Falaq Aziz batason wuni a gida? Akwai abinda yake damunki? Kallanta falaq tai tana cewa "Banason ganin kowa yana rabanki idan ba Daddyna ba haushi nakeji, Kema kuma kin dena son Daddyna" Kallan mamaki jannah tai mata tace "Heyy Falaq me kike fada? Shiyas kika saka kanki a damuwa kwana biyu? I dont like seeing you like this my baby" Bata fuska falaq tai tana cewa "Meyasa yanzu kika dena son Daddynah??? Shiru jannah tai sbd zancen ya fara zama serious coz ta dauka shirmen falaq dinne amma ganin yanda har idanuwanta suka ciko da hawaye ya sakata kallanta tana kokarin magana falaq din ta katseta da cewa "Kin dena son Daddyna da gaske Ammar Zad kikeso?? Janyota jikinta falaq tai tana girgiza mata kai ahankali tana kasa cewa komai.. Hawaye na gangaro mata zata goge ta hango Ammar yana shigowa palon tareda Mimi da Maheer ta sake tsiyayo wasu hawayen na gudu tace sai jannah ta fada mata meyasa ta dena Son daddynta. Rasa yanda zatai jannah tayi ta kalli falaq din dake hawaye sosai ta bude baki cikin sanyi da nutsuwa tace "Haryanzu Shine a zuciyana duk da nayi kokarin cire hakan na yakice na yar amma na kasa, I endured and tolerated everything sbd nakasa cire abinda yake zuciyana so pls karki saka abubuwa sumun nauyi da wannan tambayan naki,pls Falaq" Ammar dayayi mutuwar soja daga inda yake Mimi ta kalla zatai magana Maheer ya juya yabar gurin yana sauke numfashi me zafi. Mimi kuwa falaq ta kalla wadda ta rungume jannah cikeda farin ciki tana cewa "My jan nayi miki alkawarin Bestyna zai so ki fiyeda hakan insha Allah, Mu shirya mu fitan to" Ammar juyawa yayi da sauri yabar palon baya gani sosai duk da kansa ya kasa fahimtar asalin abinda jannah ke nufi da kalamanta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163