Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 122

Chapter 122

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shakka ko umarnin kowaba sbd suna juya duniyarsu ne da hannunsu yanda suke sonta sbd sune ZAADENS, ZAADENS da kowa yake shakka da tsoro, Ayau shine a gaban gidan wani ana rufe masa gate tareda bada umarnin a harbesa idan ya qara gaba, Duk gwagwarmayar da yayi akan jannah da ciwonta yana tashi a banza ne ko me? Ya sadaukar da lokacinsa da kuruciyansa gurin komawa baya a karatu, Ya sadaukar da imaninsa ya koma makashin gaske, Ya sadaukar da rayuwarsa ya ture lokacin komai na rayuwarsa ya bayar duka akan macen da zai iya bata rayuwarsa amma a lokaci daya wani yana tsayar masa da dukkanin iyakansa akanta ta hanya mafi ciwo. Jajir idanuwansa sukai wani irin radadi me sanyi da ciwo na cike kirjinsa ya rintse idanuwansa hannuwansa dake riqe da steering suna dan rawa cikeda radadin dayake gauraye koina a jikinsa. Securities kuwa gabaki dayansu tsaye suke da bindigoginsu sunfi su goma babu wanda baa shirye yake da harbi ba sbd yana motsawa ruwan bullet zasuyi masa su kuma ce Shine yayi intruding dan haka sun harbesa a matsayin suspect dayayo cikinsu da mota da niyar barazana ga rayuwarsu so a taiqace sun harbesa as self defence. Su Dad kuwa Sayd ne dayake harabar gidan ya tarbesu a natse suka isa ciki. Dayake dare ya danyi su mama gaba daya sun shige dan haka kai tsaye dakin Jannah din suka nufa tana sanye da kayan sanyin da AZIZ din ya dora mata akan kayan dayake jikinta tana kwance babu abinda yake motsawa ajikinta hatta bugu da fitar numfashinta kaman babu ko daya. Dukkaninsu kallo daya sukai mata suka dago cikeda matsanancin tashin hankali da mummunan yanayi suka kalli AZIZ daya kallesu hankalinsa ba alaman ya damu da yanayinsu. Dad ne ya tsaya akanta yana kallan yanda idanuwanta sukai zurfi hancinta ya qara tsayi dosai sbd muguwat ramar datai tayi pale sosai gabaki daya kammanninta sun sauya sbd ya dade bai gantaba.... Nauyi me tsanani ne ya danne zuciyarsa ya rintse idanuwansa yana sake budesu akanta cikin tsananin sanyi ya ce "Meya sameta ta koma haka? Ta dade ne batada lafiya? Jannah ce ta koma hakan? Meyake faruwa? Maheer dauke idanuwansa daga kanta yana jin zuciyarsa na karyewa da tsananin tausayinta da jin ciwonta a cikin ransa.. Daddy mahmoud kuwa wayarsa ya fidda yana saka kiran Ammar daya kasa isowa haryanzu yazo ya duba musu ita kokuma su tafi da ita gida ayi mata komai acan sbd normally irin haka idan tai collapsing takan dauki kwanaki kafin ta farfado. Ringing wayar Ammar keyi a gefensa yana kallo da jajayen idanuwansa dake cikeda radadi ya kasa dauka sbd zuciyarsa fashewa zatai idan ya bude baki yayi magana, Barin gurin yakeson yi amma ya kasa koda motsa hannuwansa ne baya gani sosai sbd baqin ciki da ciwon daya danne masa kirji da zuciya. Cigaba da sake kiransa Daddy mahmoud keyi amma wayar baa dagawa dan haka Maheer ya fidda tasa wayar shima yana saka kiransa amma abu daya ne baa daga wayar. Saleem ne ya kalli Daddy mahmoud yace "Daddy bara naje na dubosa tinda dai duka tare muka fito" Juyawa yayi ya fice dakin yayi tsit babe me iya cewa komai Ammar suke jira kaman zuciyoyinsu zasu fada sbd qaguwan yaxo ya dubata dan ganin suke kaman bata numfashi kwata kwata gashi basada yadda ko imanin bawa wasu likitocin daman su dubata da asibiti kawai zasu wuce da ita batareda jiran komaiba. Shi kansa AZIZ din ya kira nasa likitocin suna hanyar isowa shiru yayi yana jiran xuwan nasu yana kallan time akai akai cikin basarwa. Sayd ne dayake bayansa ya dan dago kai ya kalla batareda yace komaiba. Sayd din ficewa yayi yana fidda wayarsa ya sake saka kiran su dr Ashir a karo na ba adadin lattinsu. Saleem a gate ya hangi motar Ammar dan haka ya qarasa da sauri yana kallan Motar da mamaki. Bude masa kofa akai a mutunce da girmamawa ya fito yana kallan yanda securities din duka suke a shirye a position. Motar ya nufa da sauri yana budewa yaga yanda jikin Ammar din ke rawa sosai idanuwansa sunyi jajir. Saurin shiga motar yayi yana ambatar sunansa cikeda tashin hankali da fargaba. Qara jijjiga jikin Ammar din yakeyi kirjinsa na kasa daukan ciwo da radadin da zuciyarsa ke masa take yanayinsa ya rikice a gurin kansa yafara juyawa yana wani irin rawa. Saleem fitowa yayi da sauri ya zagayo ya tura Ammar din seat din gefe ya hau na driver bai tsaya komaiba yayi baya da motar yabar gurin dashi zuwa gida cikin tsananin damuwa da sabon tashin hankalin waye zai duba jannah datake tsananin buqatan taimako a yanzu. Zaadens ya isa dashi wanda sai alokacin Mimi tasan abinda yake faruwa itada Anny dan haka dole Anny tafara basa taimakon gaggawa saleem na taimaka mata Mimi kuwa tashi hankalinta sosai sbd gabaki daya a yanzu cikakkiyar lafiya neman gagarar Ammar din takeyi wanda kuma hakan a cikin kwakwalwansa yakeyi dr ta fada a dena bari yana yawan shiga wannan halin akai akai sbd akwai matsala sosai da hakan. Saleem ne ya buga waya ya sanar dasu Dad abinda ake take hankalinsu ya sake tashi da tsananin tinanin ina mafitar take sbd Ammar dinne kadai likitan da zai duba jannah gashi shikuma ciwonsa ya rasa lokacin tashi sai yanzu wanda suke mamakin menene ya samesa daya haddasa hakan. A daidai wannan lokacin Su dr Ashir suka iso aka bude musu gate suka shigo tareda qarasowa ciki babu bata lokaci suka fara bata taimakon datake buqata shi da dr Sameera da nurse da suka taho da ita bayan kowa ya fice daga dakin. Dayake wannan karan shine zuwansu na farko limbas dan haka palonsa na baqi aka isa dasu suka zauna Maheer na rasa zabin daya wuce yayi contacting Su Abraham sbd akwai yiyuwar dole sai sun taho din tinda Ammar da aka saka ran zaiyi handling situation din basai sun dawoba ya rikice shima dan haka bazai iyaba dole su qaraso su karba idan ba hakan ba babu bata lokaci wasu doctors din zasu san anmata dashen zuciya wanda zaa iya buqatan history na ciwonta abinda bazasu taba bari ko a tsautsayiba wani ya taba gani ba kenan. Sai dare sosai aka samu bugun zuciyarta ya dawo daidai tareda numfashinta amma bata farfadoba har lokacin. Nurse aka bar mata su dr Ashir din suka wuce suma su Dad sai alokacin suka tafi bayan Daddy mahmoud ya nuna sunason tafiya da jannah din acan Zaadens kafin ta warware sai a dawo da ita. Dago idanuwa AZIZ yayi ya xuba masa yana kallansa cikeda rashin ganin girmansa a idanuwansa kafin ya dan dauke idanuwan nasa akansa yana gyara zamansa a natse kafin ya bude baki yace "No zata warware anan din doctors dina zasuji da komai she'll be fine and good" Dad kallansa yayi yana son sake magana ko yayane ya basu ita sedai kuma yasan bata bakinsa da energy dinsa kawai zaiyi amma AZIZ din bazai basu itaba ba kuma dan komaiba sbd ya nuna musu karfinsa akanta yanzu ne. Zuciya ba dadi suka baro limbas din cikin tsakar daren badan rayukansu sun so hakan ba. Suna barin limbas Securities suka rufe gate din gidan

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});