Chapter 52
Chapter 52
take wanda take masa sedai yana samun kansa a cikin matsanancin rudani da yawan lokuta sbd Soyayyar datake masa tafi kama data jini hakama hakanan yake jin koyaushe kaman bata gama zama tasa ba a zuciyarta da kwata kwata basa gane wane irin so takewa abu, Amma dai ko yayane tinda tana son nasa bayada burin daya wuce hakan aure kuma basa buqatan rushing abubuwa sbd a yanzu ta samu cikakkiyar lafiya samun iliminta shine komai zatai karatu ta zama cikakkiyar macenta a yanda take yanzu kafin komai. Familynta na cikin farin ciki da walwalwan dayafi na baya sbd samun lafiyarta komai ya daidaita a familyn Suna komai na businesses nasu cikin cigaba da samun daukaka da kwanciyar hankali, Basu bar Nigeria ba tinda suka dawo sedai Dr Abraham dasuka koma qasarsu duk da sun sabu da Nigeria din amma suna yawa zuwa inda sbd har koyaushe dr Abraham ya riga ya zama kamar shine me asibitin amma zadeens kuwa kwata kwata zuwa asibitin ya zama shafaffen tarihi garesu tin daga lokacin dan ko ciwo dayansu yayi gida doctors ke zuwa dubasu. Duk wanda yasan zaadens yasan zaratan Mazan dake familyn masu ji da lokaci da aji tareda tsagwaron ilimi da aji, MAHEER ZAD ya zama kamar babban mutum dayake hulda acikim manyan mutanen dasuka haifes a matsayin abokan business dan duk abokan business din iyayensa Sun zama nasa abokan dashi ake huldan da duk zaa iya yi da Dad dinsa ko Daddy mahmoud dan haka matsayinsa da Karfinsa yayi girman da girmamawan da ake bawa iyayensa ita ake basa a gurin mutane da abokan business, A gida kuwa Matarsa ta samu duk duniyar datake mafarki da burin samu harma ta wuce dan kuwa rayuwar iko da daular da bata jin barna take dan haka ta zama cikakkiyar Zad itama daman a zuciya ma daya suke. AMMAR ZAD kuwa rayuwa biyu yake juyawa ta zamansa Zad da zamansa likata me zaman kansa da duniya bata saniba amma dai businesses din iyayensu shima yake ciki sosai, Duk wani lissafin tarin kadarori da uban dukiyar da suke da ita shine yake gudanar da komai sai bangare daya bai cika zama ba yana hanyar zuwa gurin Jannah wadda take Cyprus tana karatu tareda a gidan Daddy mahmoud wanda yake jiran ta gama shima su tattaro su dawo Nigeria gaba dayansu. Ammar kusan yafi su Maheer kyau da daukan ido sbd Mum dinsa ya dauko gaba daya wadda tafi yayunta kyau duk da kusan duk kamanninsu daya dan haka Jannah take ganin a idonta babu wanda zai kai Ammar Zad dinta kyau da aji da kamewa dan bata taba sanin yanada trauma ba duk wannan abin da ake sbd idan ta taso masa sam bayada kyan gani. Amma koda ta sanin a yanda yake a ranta zata iya sonsa a hakan batareda wani second tinani ba... SALEEM ZAD shine me zafin cikinsu da baya cika shiga zabgar family business din yanada nasa business na kamfanin saida motocinsa daya bude wanda yake gudanarwa amma dai duka da sunan familyn ne wanda daima kamar family business dinne ya bude musu sabo kuma hakan yana tafiya fiyeda tsammaninsu dan haka sukai investing mugayen kudi akan business din kamfanin motocin sedai Akwai wani shegen daya zarce tinaninsu akan business din na motocin wanda Saleem Zad ke tsananin burin aiki dashi sedai hakan ya kasa samuwa amma yana kokari akan hakan. Mimi Zad kuwa hankalinta kwance yake tinda ahalinta suna cikin Aminci da kwanciyar hankali kowa na samun yanda yake so dan haka ita hakan shine farin ciki da burinta sai kuma Auren Ammar da Jannah datake fatan Allah ya nuna musu anyi sbd hakanan takejin batada Nutsuwa idan baai aurenba kaman bazaayi ba take gani wanda tasan Ammar na rasa Jannah komai zai iya faruwa dashi sbd son dayake mata ya hadu da trauman datake damunsa ya zama kamar possession. DZAD da DADDY MAHMOUD kuwa duniya tayi musu duk yanda sukeso sbd suna juya rayuwa yanda suke sonta, Allah ya basu power da duk abinda suke so a rayuwar dan haka basuda matsalar komai sai rayuwa yanda sukeso suda iyalansu. ##MAMUH #JANNAH ZAD #AY LIMBA #AMMAR ZAD #FALAQ LIMBA #SAYD LIMBA #ZAADENS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 31 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ********** December 2024 Starling City US Fresgills No 124 LIMBAs Res Fiddausirwl me dan girma a hannunta ta nufi dining room tana dan kallan time na agogon dayake hannunta ta kalli hanyar dakin Falaq dayake hanya daya da dakin Daddynta Dayake gari dan hakan ne ya saka gidan yau ba doguwa hayaniya gurin aiki sbd matiqar yana nan hutun gaske yake buqata Sayd yasha fada musu doka ce ba wai kaida ba dole ne ayi maintaining kai. Dining ta shirya tsaf wanda yakeda girma ta gama jera duk wani abinda tasan Sir AZIZ AY LIMBA yana ci a breakfast dinsa dana falaq wadda gata yayiwa wani irin kamu kwata kwata, Sai kuma abinda Sayd shima yake cimarsa Mama kuwa yawanci breakfast dinta kome zata ci batada damuwa amma sai an hada mata da kunun Gyada dayake kamarma na madara zalla. Tana gama shirya Dining ta koma kitchen ta kalli sauran masu aikin biyu ta tinatar dasu nan da awa biyu zaa fara shirin abincin lunch na gidan duk da sun tsani sbd sun dauki shekaru a gidan suna aiki amma
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163