Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 66

Chapter 66

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dasu dad ya sanyashi kallanta Murmushi me sanyi da kyau ta sakar masa tana bude bakinta batareda sautiba ta motsasu da cewa "My love" Murmushi ya sakar mata zuciyarsa na wankewa daga duka takaicin Limban daya cikesa. Basu fito breakfast ba sai bayan kusan mintina suka nufi dining room tana gefen Dad ammar na gefen Mimi Anny kuwa tana gefen mijinta tana tinanin inda ta taba ganin fuskan AZIZ AY LIMBA dinnan dasuka gani yanzu, Tabbas ta taba ganinsa ko wani me kama dashi duk da kamannin suna bace mata amma dai tasan ta taba gani sedai kuma ta manta kokuma kila shi dinne ta taba ganin hotonsa a media ko tv. Makeken dining me kujeru da yawa an cikesa da abinci kusan kala hudu sbd kowa da abinda yafi buqatan breakfast dashi. Maheer sun rigasa zama sbd saida yayi waya da PA dinsa akan yanason bayanin komai akan AZIZ AY LIMBA kuma yana son shi da shi su hadu akan business din Zadeens. Angama yace masa yana fara abinda aka sakasa, Shi kuma Maheer wayar ya kashe yana zaunawa dining sbd tabbas yanason haduwa da AZIZ LIMBA sbd yaga iya power din dayake dashi dan su sune power din da kansu. ************ Sayd sai karfe goma da mintina ya farka daga baccinsa kansa yayi masa tsananin nauyi ya bude idanuwansa yana tashi zaune kansa na sake masa nauyi sosai. Time ya kalla ya sauke ajiyar zuciya tareda miqa hannunsa ya dauki wayarsa yaga misscalls da yawa dan haka ya miqe da sauri duk da AY bazai fita aiki ba hutu yake amma shi akwai abubuwa da yawa dazai handling ciki harda top qwararrun cardiologist da aka hado zai gabatarwa AZIZ din. Ipad dinsa ya dauka dan duba sakon da Fahad ya turo akan binciken.. Kunnawa yayi tareda shiga sakon kai tsaye.. Hoton DR ABRAHAM SMITH ne abu na farko daya fara bayyana akan screen din tareda sunansa da manyan baqi tareda bayaninsa da qwarewansa......... Kansa da bai gama warwarewa bane yaji yayi masa dum kafafunsa suka kasa daukansa ya zube qasa a gurfane yana riqe ipad din datake kokarin subuce masa yana qura idanuwansa da suka bude gaba daya baccin cikinsu na fita sbd Shin babban Likitan da yayi aikin Ummitah dan bazai manta fuskansa ba abada dashi da sauran likitocin biyu daya dr Nicolas dayan dr ismail..... Rawa hannuwansa suka fara yana kasa riqe Ipad din ya lalubo wayarsa ya saka kiran Fahad. Yana dauka ya jefa masa tambayar "DR ABRAHAM SMITH likitan zuciya ne kokuwa gynecologist????? "Babban likitan Zuciya ne kuma kwararre shine top a list dinmu, Yayi aiki a Nigeria tsawon lokaci kafin ya koma Greece,bai taba zama gynecologist ba akwai dansa Dr Nico yana cikin list din shima cardiologist ne kwararre so...... Datse wayar Sayd yayi wayar na subuce masa daga hannu kansa na juyawa hakama zuciyarsa bugawa takeyi kaman zata faso kirjinsa ta fito...... Fuskan Dr Abraham ya qurawa idanuwansa da ganinsu ke ragewa yana fara ganin dishi dishi harya dena ganin komai ya zube a gurin. #MAMUH #THE ZAADENS #THE LIMBA #BILLIONAIRESWAR/REVENGE #CRAZYLOVE #HEARTACHE #AZIZ LIMBA #JANNAH ZAD #AMMAR ZAD #FALAQ #LOVE AND HATRED ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 39 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68 Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 *************** Neman toshewa kirjinsa yakeyi yana jin numfashinsa na neman yankewa idanuwansa sukai jajir ya daga hannunsa daqyar baya gani sosai ya kamo wayarsa dake yashe a qasa ya saka kiran fahad sedai kafin fahad din ya dauka numfashinsa ya sarke a gurin. Fahad na dauka cikin girmmawa ya fara magana yaji shiru. Cire wayar yayi daga kunnensa ya duba yaga kiran na tafiya ya sake dorawa kan kunnensa yana ambatar sunansa da girmamawa. Jin shiru saiya kashe ya saka kiransa tafara ringing harta katse baa dagaba Sake saka kiran yayi yana kallan time kafin ya juya kan motarsa kawai zuwa LIMBAs din batareda ya dena kiran wayar ba. Koda ya iso Babu wanda ya fito gidan tsit hakama baa zuwa bangaren AY sbd a ciki yake sosai bare yaje yafara kai masa gaisuwa dan haka Fiddausi da masu aiki ne sukai masa barka da zuwa dayake shima kowa a gidan ya sansa tinda duka yaran Limban ne. Amsawa kawai yayi ya nufi bangaren Sayd yana isa so daya yayi knocking kafin ya bude kofar bedroom din nasa. Abinda ransa ya basa na cewan ba lafiya ba ne yaci karo dashi sbd a kwance Sayd din yake a qasa yana kokarin samun attack sbd numfashinsa dake kokarin yankewa sbd shock. Da saurin gaske Fahad yayi kansa yana ambatar sunansa tareda basa taimakon gaggawa sbd kada numfashin nasa ya yanke sedai kaman hakan bazaiyiba dan haka da sauri ya kamasa ya maidasa kan lafiyayyan gadonsa dake dakin ya daga wayarsa da sauri yana kiran dr. Yana samun likita da sauri ya sanar dashi suna buqatan taimakon gaggawa a gidan. Yana kashe wayar kansa ya koma yana kokarin taimaka masa gurin saisaituwan numfashin yana miqewa da sauri ya dauko abu yana fifita masa sbd ya samu iskan shaqar sbd kamanma suffocating yake. Andauki mintina sosai kafin dr Raheem ya iso gidan wanda zuwansa ne yasa mutan gidan suka san abinda yake faruwa dan haka cikin tashin hankali mama da Fiddausi sukayo dakin bayan maman ta kira wayar AZIZ ta sanar dashi Sayd ba lafiya. Kansa dr Raheem yayi da sauri yana kallansa yasan attack ne ya samu... AZIZ dinne shima ya iso dakin a natse babu walwala a fuskansa Kallansa mama tayi cikin kulawa da damuwa tace "Kaima kaman bakada lafiyar AZIZ, Lafiya kuwa? Jamaa meyake faruwa? Baice komaiba ya nufi Sayd din wanda Dr Raheem ke dubawa yana ambatar sunansa cikeda kulawa. Gefe Fahad ya matsa cikeda girmamawa yana masa barka da fitowa. Amsawa yayi yana kallan Sayd din ya jefawa Fahad tambayar "Me faru? Meya samesa?" Dagowa Fahad yayi yana kasa kallan AZIZ din dika yace

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});