Chapter 149
Chapter 149
jinin kowa ba, Zaadens sun cutatar da kai amma ni bazan taba so nawa mahaifin ya bari zuciya ta rinjayesa ta sakasa aikin da rayuwa zatai masa qunci a gaba kaman yanda taiwa zaadens, Banason ka bari kaunar dakake mun ta hallakar da kai, Ni na karbi kaddarata da hannu biyu zan jira kwanakin da suka ragemun su cika batareda kayi yunqurin komaiba da zai hallakar dakai....... Wani irin kuka ne yakeyi a jikinta yana qanqameta yana jin kalamanta na ratsasa suna kakkaryasa daga jarumtarsa ta shekaru, Itama kukan takeyi sosai mara sauti zuciyarta na karbawa ba daidaiba sbd baason kowane yanayinda zai taba zuciyar ta rasa sauran karfin daya rage mata na kwanaki. Sayd ne dayake bakin kofa yana jinsu ya silale qasa shima yana kuka tareda dafe knsa yana rufe bakinsa. Hawayenta ne suka qara gudu tana jin ciwon kukan da mahaifinta yake ayau me girma a jikinta basuda abinda zasu iyawa kansu sai yanda Allah yayi dasu. Tace "Daddy kamun Alkawarin zamu barwa Allah ikonsa, Kamun Alkawarin bazaka tirsasa jannah ko takurata ko saka kuka a fuskantaba, Kamun Alkawarin mun bar mata zuciyar Ummitah sbd Allah ne ya tsara zuciyar baa kirjin Ummitah zata rayu ba a zuciyar Jannah ne, Jannah na cikin tsananin quncin datake buqatan break daga wannan damuwar da babu ranar fita, Dan Allah inason kamun Alkawarin zatabarta ta zabi abinda take so da kanta wanda zai bata nutsuwa da kwanciyar hankalin zuciya, Ni nawa haqqin duka dayake kansu na yafe suji dana tsakaninsu da ubangijinsu, Inason Ayau Daddy kamun Alkawarin zakai freeing raka zuciyar daga dukkanin wannan quncin ka samu nutsuwar zuciya, Daddy dan Allah kada bari qunci yasake dabaibaye raywarka ko bayan tafiyana........ Karfin da kukansa yayi ne jikinsa na wata irin rawa da jijjiga ya saka nata kukan karfi itama tana jin zuciyarta na gazawa. Tari tayi me ciwon daya saka jini fesowa daga bakinta tana bata jikinsa da nata. Sayd ne ya shigo dakin da sauri yana yowa kanta Sbd AZIZ ya fita hayyacinsa kuka yakeyi sosai a jikinta kaman yaro a jikin uwarsa yana rokonta kada ta tafi tabarsa yayi mata dukkanin Alkawarin datakeso, Bazai sake waiwayan zaadens ba, Bazai sake tirsasa jannah ba koda rabuwa dashi ta zaba tabbas zai rabu da ita har abada. Sayd ta zubawa idanuwanta dake lumshewa tana bude baki zatai magana wani jinin ya sake zubowa wanda ya saka sayd din saurin rungumota jikinsa yana ambatar sunanta. Fiddausi ce data shigo taga yanda jaruman biyu ke kuka a jikin 'yarsu da kowannensu yake shirye da basa zuciyarsa akanta ta fita da gudu ta kira likita. Da gaggawa likitoci suka iso dakin aka janyeta daga jikinsu aka futar dasu. Mamace ta rungume su duka biyun a jikinta tsam tana rokon Allah ya kawo musu agajin gaggawa daga wannan musibar. Acan gida kuwa Jannah itama kwanan qunci tai idanuwanta basu samu bacci ba ko kadan mahaifinta dasu Maheer kawai take gani a idanuwanta tanajin tsoro na rufeta na yanda rayuwa zatai da ita. Washe gari tin 7 ta fita tafara yawon neman headquarters din da aka kaisu Dad. Har dare tana yawo bata gane komaiba ta dawo gida ta zube tana jin bazata sanyaya ba zataci gaba da nemansu. #MAMUH #BESTLOVE #BEST ROMANCE #BEST STORY #PATIENCE PLS MUTANENA #HOT LOVE IS COMING ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 maZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899muhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 90 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuri ************** Washe gari da karfin hali ta tashi ta shirya komai bata sakawa cikinta ba ta fice daga gidan ta nufi yawon nemansu wanda takejin idan bata gansu ba ta daukarwa ranta yawon garin kullum har ranar da Allah yasa ta samu ganinsu. Yawo tayi sosai yau dinma har dare babu wani haske ta dawo gida tanajin zuciyarta kaman bazata iya daukaba amma kuma bazata iya sadakarwa ba, Alkawari taiwa kanta na nemansu da gyara kuskuren da sukai tinda sun tuba, Hakama kome sukai ko zasuyi bazata iya gudunsuba, Bazata taba gajiya da nemansu da tsayawa kan neman yancinsu ba. Da daddaren wanka tai ta fito ta nufi kitchen batako iya tsayuwa daidai ko tafiya daidai gabobin jikinta duka sun gaji suna kuma nunawa, A kitchen din jollof rice kadai ta tarar wadda babu komai na proteins a cikinta sbd cefanen gidan sun qare babu me siya ita kuma bata zama. Kular abincin ta dauka tana silalewa qasa ahankali jikin bango ta zube qasa ta saka hannunta cikinsa tafara debowa tana sakawa bakinta. Wasu hawaye masu tsananin zafi ne da ciwo suka gangaro mata tanaci gaba da cusa abincin bakinta tana taunawa tana hadiyewa.... Kewace ta sakata fasa wani irin kuka me tsanani ciwo tana rintse idanuwanta, Kuka takeyi sosai tana cusa abincin cikinta, Kewar mahaifiyarta take, Kewar mahaifinta take, Kewar yayunta da ahalinta gabaki daya takeji, Yaya zata iya rayuwar nan ita kadai babu kowa? Tayaya zata iya rayuwa da radadi da ciwon dayake cikeda zuciya da kirjinta? Inama itace Ummitah data bar duniya tin komai bai lalaceba, Kukanta tsananta yakeyi tana ajiye abinci ta zube kwance tana kukan dayake amsawa a kitchen din gabaki daya tana qanqame jikinta. Dare sosai takai a hakan kafin ta dafa ahankali ta tashi zaune tareda daukan sauran abincin ta nufi fridge ta bude ta saka batareda tinanin ta riga ta saka masa hannu ba hakama kular dayake ciki ta juya tabar kitchen din ta koma dakinta ta shiga toilet tayo Alwala ta fito ta tayarda sallar nafila ta neman sauki da sassauci daga ubangiji. Ta jima tana salloli da addua kafin ta miqe batareda ta cire kayan sallar jikinta ba ta kwanta bakin gado a rakube tana qanqame jikinta tareda tina ranakun datake kwanciya a jikin mahaifinta cikeda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163