Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 32

Chapter 32

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************** Dawowansu Nigeria da dan lokaci Dr Abraham ya bada shawaran dawowansu gabaki daya anan sbd a yanda yaga rayuwar nan din take samun abinda suke so anan bazai wuya ba duba da kusan koyaushe koina kuka akeyi da yanda mutane suke bata ko ake kashewa dan haka anan komai zai tafi musu a sauki sabanin can da akwai wani irin tsananin tsaro da binciken da zai iya kawo karshensu gaba daya. Wannan ne ya saka gabaki daya Ahalin ZADEEN's sukai bankwana da komai suka dawo Nigeria inda suka bude sabuwar rayuwa. Irin suna da tarin dukiya da manyan matsayin dasuke dashi a can qasashen ya saka cikin qananin lokaci suka samu wata irin power a Nigeria sukai suna musamman daman sun jima da yin sunan sbd tsananin taimakon da suke badawa a asibitocin kauyuka da birni da asibitocin gwamnati ma sai ya zamana anata yabonsu ana kaunarsu. Sam basada sakewa da mutane kaman yanda basa muaamala da kowa sai masu karfin iko, Ammar gaba daya ya koma ya zama volunteer baya wani zama koyaushe yana gurin yawon asibitoci da kauyuka bada taimakon dan nuna tausayi ga mutane wanda hakan ke qara musu wata irin qima a gurin jamaa. Daurewa Ammar yakeyi kawai sbd biyan buqatansu amma kaf dinsu babu abinda suka tsana kaman rayuwa da mutane marasa karfi da sukewa kallan kaman dabbobi. Dawowansu Nigeria yayiwa Mimi dadi sbd Sun samu damar sauyawa Jannah guri da rayuwa, Jannah ganin yanda familyn suka kasa hakura su dangana sai ta fara kokarin bawa kanta qwarin gwiwan rayuwa dan sakasu farin cikin da kusan suka rasa na shekaru. Hakan datai ba qaramin tasiri yayiba akansu dan kuwa farin ciki mai tsanani suka shiga sedai kuma qarasa cire tausayi sukai aransu suka cigaba da farautan rayukan mutane. Ammar ya dena yawon dayake yi sedai ayanzu suna likitocin da suka saka a asibitin gwamnati da manyan na kudi tareda sake kudin da hankali ma baya dauka dan samun zuciya ga wadda haryanxu duk masu musu aikin basu san waye ake nemawa ba dan ko sunanta baa taba fadaba bare wani yaji. ******* Ummitah dake zaune tana dan dafe gefen cikinta dayake mata wani irin nauyin datake jin kamar zai shigar mata wani gurin rintse idanuwanta tayi ahankali tana dan sauke numfashi ahankali. Mama dake gefenta sannu tai mata tana cewa "Kodai zamu tafi asibitin ne Ummitah" Girgiza kai tayi ahankali tana cewa "Aa kila zuwa anjima ko idan nasha magani ciwon zai lafa mun" Kallanta maman tayi tana jin kaman karta bari zuwa anjima su tafi asibitin kawai amma kuma tinawa da ABDULAZIZ yace zai aiko a tafi dasu sbd bayanan yasa ta barta din idan sun tafi kaman yanda ha fada taci gaba da ganin likita acan. Sayyid ne ya shigo gidan dauke da Farar leda a hannu ta Fruits daya siyo mata yana kallanta yace "Yaya dai? Jikin ne? Mama kodai zamu tafi asibitin ne? Cigaba da aikin abinci da maman keyi tayi tana cewa "Eh nace mu tafin amma tace basai antafi ba A bari zuwa anjiman idan bata dena jin yanayin ba sai mu tafin kawai" Wayar Sayyid dince tafara ringing da sauri ya daga ganin Hamman ne yake kira. Yana dauka kai cikeda girmamawa ya gaidasa yana cewa Ummitan ce batajin dadi. Shiru ABDULAZIZ yayi batareda yace komaiba sbd yanda yaji a zuciyarsa a duk lokacinda akace Ummitah batajin dadi wani irin nauyi da daci yakeji ya cike zuciyarsa sbd ganin kaman ya gaza ne har akai mata auren wuri daya sakata a halinda take ciki wanda bata isaba yake gani kwata kwata hakama an sauya masa tsari da burinsa gaba daya akanta dan kuwa duk gwagwarmayarsa da nemansa akanta ne sbd ita ne, Komai dayake son ya zama a rayuwarsa sbd Ummitah ne, Sbd ya inganta rayuwarta ya hanata shiga quncin daya taso a cikinsa, Sbd ya bata farin ciki da gatan da kowanne da zai samu amma a lokaci daya an sauya masa komai an lalata masa rayuwarta ta hanyarda baida zabi bayan karban hakan hannu bibbiyu dan hakan nema ya karbi Sayyid tareda alqawarin inganta rayuwarsa shima kamar qanin dasuka fito ciki daya. Numfashi me sanyi ya sauke tareda bude baki a natse yace "Ku shirya gaba dayanku yau komai dare zaa taho a tafi daku, Karku bari Ummitah tayi komai hakama basai kun tafi asibitin ba, Zanyi magana da Ummitah" Da sauri Sayyid din ya bawa Ummitah waya ta amsa ahankali tareda dorawa a kunnanta ta ambaci sunansa ahankali cikeda kewarsa datake tsananin ji da buqatansa a kusa da ita. Jin sautin muryanta cikin sanyi daya sauka a kunnensa ya sanyasa miqewa ahankali daga inda yake zaune ya nufi bakin window din dakin ya tsaya yana sauke numfashi mara sauti zuciyarsa na sake daukan wani irin nauyi da dacin rashin kasancewansa a kusa da ita a daidai yanzu datake tsananin buqatansa. "Ummitah" ya ambaci sunata ahankali cikeda nutsuwa da sautinda ita kadai yakewa magana ahakan sbd matsayinta rayuwarsa gaba daya daban yake da komai. Hawayene masu dumi suka gangaro mata ta rintse idanuwanta kuka mara sauti na zuwar mata a karo na farko tace masa "Hammah inason ka dawo dan Allah, Hammah inason na haihu a hannunka kaman yanda aka haifeni a hannunka, Hammah ka....... Kasa qarasawa tayi sbd hawayen da suka tsananta mata gudu haka kawai buqatansa take a kusa da ita sbd ita kadai tasan yanda take jin cikin jikinta. Mama da sayyid shiru sukai jikinsu na sanyi batareda kowannensu ya iya cewa komaiba saima tsinkewa da mama tayi tana ajiye aikin datakeyi batareda ta juya ta kallesu ba. Acan bangaren shiru yayi tareda kasa cewa komai dan duk abinda zai samu a aikin daya kawosa ko shine zai qarasa sauya rayuwarsa to tabbas saiya bar qasar ya koma gida a goben nan. Kasa cewa komai yayi ya kashe wayar bayan yace mata ok kawai dan babu me basa umarni yace ok ko yes kawai sai buqatan Ummitah kadai kaf rayuwarsa kuwa a yanzu. Yana kashe wayar kai tsaye ticket ya kira aka siya masa ya shirya komawa gida. Yana gamawa wayar Alh saad ya kira ya sanar dashi a samar masa driver yaje ayau din koman dare ya dauko su Ummitah shima gobe insha Allah zai dawo. Ummitah kuwa tana miqawa Sayyid wayarsa kasa dagowa tayi ta kalli kowannensu sbd sosai takejin jikinta ba dadi. Sayyid da maman ma jin sukai hankalinma yafi karkata ga tafiyar sbd jikin Ummitan dan haka ba wani bata lokaci suka fara bankwana da mutane shima sayyid din gida ya koma gurin iyayensa tareda Ummitah duk da batajin

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});