Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 84

Chapter 84

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tata sbd kusan babu abinda ta baro na Ummitan, Tausayin falaq dinne yake yanka zuciyarsa yana ratsawa sbd tana magana kokarin fara kaunar wadda zuciyar mahaifiyarta ke bugawa kirjinta bayan an kashe tata mahaifiyar sbd wannan din ta rayu.... Rufe idanuwansa yayi Ahankali sbd jan da sukai radadin zuciyarsa na bayyana a cikinsu, Zaadens sun masa mummunan raunin da har abada duk abinda zai musu bazai warkeba sedai kuma zai tabbatarda dashi dasu ne zasu dawwama a cikin wannan radadin dashi kansa yake fatan inama tasa zuciyar aka cire yabar duniya ba Ummitahba, Zai tabbatarda ya gane waye asalin likitan da shine da hannunsa ya cire zuciyar Ummitah a cikin familyn dan kuwa idan Ammar ne to tabbas saiya rabasa da abinda yafiso a duniya fiyeda komai ya Tabbatarda ya gama zarewa trauma dinsa ta gama haukatar dashi, Zarewa yakeson yayi wanda zata sakasa illata kansa da kansa... Anan bacci yafara daukanta dan haka tadata yayi ya kama hannunta yakaita har dakinta bayan yayi mata adduoi ya rage mata ac sosai kafin ya rufeta ta kashe haske ya fito ya fice. Yana zuwa dakinsa wankan yayi shima ya fito sanyeda bathrobe ya tsaya gaban mirror yayi abinda zaiyi ya saka kayan bacci offwhite na ryaiss ya kwanta yana rufe idanuwansa dan dakatar da tinanin komai dake cikin kansa sbd lokacin baccinsa lokaci hutawansa ne. *******washe gari sai guraren 10 ya fito sanye cikin Armanis da wata shegiyar agogon dake daure a hannunsa. Fresh fuskansa sai fidda wani sirrin kwarjini take da haiba, Breakfast yayi tareda su kafin ya fito tareda sayd daya gama shirya komai. Yau zasu fara shiga office kuma yaune zasu tabbatarda hadewansu da Zaadens da kuma bayyanawa duniya dan haka koda isa securities ne tako ina sbd su kansu zaadens nada wani irin tsoro da securities dan haka kusan a tare suka iso kamfanin. Yan media ne a cike gurin suna isowa tako ina hotuna da tambayoyi ake jeho musu. Gurin a cike yake hakama ma'aikatan kamfanin me tsananin girm tin daga manya harna qasa suna harabar gurin dan tarbansu. Kai tsaye sukayo babu bata lokaci aka bi formalities aka saka hannu a komai wanda kai tsaye sunan JANNAH ZAD ne a rubuce ga kowace takarda me mahimmancin zaadens dan haka ya zubawa sunan ido kafin ya dago ya kallesu daya bayan daya suna cikin farin ciki da sakewa. Hannu ya saka akai sealing komai suka miqawa juna hannu yana cewa "Zamu bar tarihi" Cikin yadda da hakan Dad yace "For sure" Take aka dauki hotunansu ana yada labarai d jaridu da komai. Meeting suka shiga wanda sun jima kafin suka fito basu bar kamfanin ba sai yamma da haka kowa gida ya nufa cikin samun nutsuwan samun abinda duka sukeso.. Shiru yayi a hanyarsu ta zuwa gidan yana tinanin wane irin so ne sukewa 'yarsu sbd yasan ba irin wanda yakewa Ummitah bane dan bazai iya kashe ko dabba ba akanta sbd bayason hakkin hakan ya tabata ko yayane, Wane irin so ne yake sakawa ka kashe wani kisa me muni dan ka raya naka?? Sun san so me tsananin sbd sunawa tasu yar amma basusan meye qiyayya da tsans me tsananin gaske ba akan abinda kakeso dan haka zai nuna musu tareda banbancin a bayyane dan haka Indai Jannah ce abinda Ammar yafiso fiyeda nasa ran to zai tabbatarda bai mallaketa ba har abada, Zai tabbatarda bata zama tasa ba, Ba Ammar kadai ba kaf familyn zai fara rabasu da abinda sukeso ya juyar da rayuwarta zuwa abinda basu taba zataba,zuwa abinda zai ringa yanka zuciyarsu kowane seconds suna gani amma basada iko ko daya akanta, Zai gama kashe rayuwarta kafin ya barmusu gangar jikinda babu amfanin dazai musu bayan rufewa. Dago idanuwansa yayi ya kalli time din agogon hannunsa ya bude baki a natse yacewa sayd "Wane tsawon time mace take dauka ta fahimci she's in love? I want someone to fall madly In love" Da sauri sayd ya juyo ya kalli AZIZ din wanda fuskansa take a kame kaman ba shine yayi maganarba. Abinda tin jiyan yake yawo aran sayd dinne ya kasa fada yake tinanin zai tabbata dan kuwa farraqa tsakanin zaadens shine Jannah ta kamu da son wani so me karfin da zata fada da bakinta Hakan na faruwa bazasu taba hanata auren wanda takeso ba sbd bazasu taba mata dole ba hakama bazasuyi tinanin Ammar ba a wannan lokacin wanda hakan ne zai kawo babbar barakar da ake nema a hakan kuma yasan har abada AZIZ bazai taba auren wadda take dauke da jinin zadens ba ajikinta. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 50 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* A zadeens sabuwar farin ciki da nutsuwar samun abinda sukeso sike ciki wanda ya saka walwalwansu ya dawo musamman sake fahimtar AZIZ LIMBA billionaire ne daidai su kuma kuma yakai yanada dukkanin wasu irin matakai dasuke tinani harma ya zarce wasu sbd power dayake da ita shima danma kwata kwata baya hulda da duk abinda ya shafi politics dan hakanne ya sake tsayuwa da kansa dan shi kadai babu saka hannu ko hanyar kowa a lamarinsa tsaye yake qam a AZIZ AY LIMBA dinsa, Yanada wani irin kwarjini da izza tareda kamewan datake saka da yawa kasa tinkararsa, Bayada tsoro ko shakkar kowa da kowane irin matsayi sbd yanada karfi da ikon dayafi

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});