Chapter 54
Chapter 54
Daddynta ya saka sam batason kowace mace na sonsa ko ayi maganar yayi aure sam batason kowa ya rabi Daddyn sai ita kadai, Duk da akwai kuruciya sosai a lamarin nata amma da gaske har ranta batason daddynta yaso kowa sbd ganin takeyi idan yaso wani zai dena sonta ko ya rage ita kuma batako kaunar kwatanta Daddyn ya hada sonta da kowa ta kuma saka hakan sosai a ranta wanda ya fahimci da gaske take sai yaji baida raayin aure ko kadan a kusa barema baida time na mace bare Soyayyar duk da yana samun tayin aure daga manyan mutane ga yayansu amma baya buqata kuma baya boyewa yake dakatarwa sbd shi dan kai tsaye. A harkan business dinsa baida tausayi ko emotions ko kadan business kawai hakama tamkar wani mugun maye yake a duk abinda ya saka hannu sai wata irin nasara me girma taxo shiyasa manyan da suka kaine yanzu kawai abokan businesses dinsa shi kansa manyan da suka amsa sunane kadai ke hulda dashi sbd nasararsa binsa take koina ya saka hannunda kafa hakan ya saka yayi wata irin suna da shaharar da sunansa yake yawo a tsakanin manya da duniyar masu abin duniya kawai. Lucky Billionaire Monster ake kiransa a cikin Business tycoons da suke hulda dashi gashi da wani irin farin jini da kwarjinin dayake sakasa samun respect fiyeda shekarunsa a gurin manyanma hakama kudinsa ya saka respect dinsa yake ninkuwa gashi da kamewan datake saka manyanma da yawa shakkarsa. Bayan businesses dayake da companies dayake dasu qasashe da Nigeria a harkan Business na motocin Business dinsu da Alh Saad wanda shima ya gama miqawa yayi nisa sosai a daula da samun power Shine yake ranking No 2 a business na motoci kaf dan haka gaba daya ma yake wahalar gani. Zaunawa sukai da Fiddausi a gaban mirror tana tayata shiryawa kafin ta nufi closet dinta tana dauko mata kayan da zata saka tana sake mata dadin bakin itama batason BestDaddy yayi aure. #MAMUH #AZIZ AY LIMBA #FALAQ AZIZ #JANNAH ZAD #REVENGE #SAYD ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 32 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ******* Sauraronta Falaq kawai keyi tana cewa "Sai nayi shawara da BestDaddy zan san should I trust you or not" Fiddausi dariya takeyi tana cigaba da tayata hada kayan zuwa camping din dazasu na school na yara tana cewa "Na bar team din Mama na dawo team Falaq... Katseta falaq din tai da cewa "Falaq Aziz" Sorry na falaq Aziz na manta princess din gidan batason ana raba sunanta dana Daddynta" Straight jean daya lafe jikinta da white Cardigan me kauri da tsayin datazo har cinyarta ne Fiddausi ta tayata sakawa sai kuma jacket itama me kauri da qaramar veilhijab da iyakacinta wuya da sai socks data saka ta duba time ta zare jacket din tabar Cardigan kafin a tashi fitan, Qamshin turarenta me sanyi ne na yara irin shekarunta yake tashi a jikinta da dakin, ta nufi kofa tana ficewa zuwa gurin daddynta sbd tana tsananin farin cikin ta wayi gari ace daddynta na gari zata gansa a safe kafin komai. Tana fitowa palonsa take kokarin nufa Kofar palon Mama ta bude maman na fitowa tana kokarin saka kiran numbern data kasa nemowa da kanta tana kiran Fiddausi tazo ta nemo mata. Cikin ihun daya saka maman firgita tana saurin ja da baya wayar hannunta na faduwa falaq ta saki tana rufe idanuwanta da sauri tana cewa "No no no,bazan fara saka Mama a idonaba, Ina fara ganinta shikenan idona zai zama wani iri ayau, Idona babu wanda zai fara gani se the No 1 handsome and the most beautiful and amazing BestDaddy in Falaqs Universe..So i can't let my beautiful eyes su fara da ganin oldLady. Fiddausi datake bayanta maman ta kalla tana danne dariyarta Mama kuwa data saba da wannan iya shegen na Falaq din hade fuska tayi sosai tana gyara tsayuwarta daga firgitan datai tana cewa "Fiddausi dakyau, Kina kallan yarinyar nan ta zuba wannan ihun tana kusa dake baza kiwa bakinta mugun dukan da saiya fashe ba kika tsaya a bayanta kina dariya tana cewa Uwar ubanta mayya ko?? Falaq na jin hakan ta saka hannuwanta tana rufe kunnuwanta tana bin bango idonta a rufe tana cewa "Har muryan kowa bazanji ba Muryan datafi na kowa dadi and Nutsuwa" Nufota mama ke kokarin yi tana cewa "Kamo mun ita Fiddausi ki ban nan... Tana jin hakan da gudu ta qarasa hanyar palonsa tana Kiran sunansa da karfi sbd tasan Fiddausi na kaita Dukanta Maman zatai sbd a duniya ita kadaice take dukanta ko zaneta Daddynta baya ko dago kai bare iya cewa komai amma ko school baa dukar masa 'ya sam bai nuna zai yadda ba dan haka kaf rayuwanta maman kadai take tsoro duk da hakan baya hanata fadan magana sedai maman ta bige bakin amma bayan mama sbd Daddynta daya tsaya mata bata tsoron kowa duk da tana qarama amma sam batajin tsoron kowa a ranta sbd ubanta ya tsaya mata. Ihun kiran Daddynta datake ya isa har makeken dakin Sayd dayake bacci cikin lafiyayyan gadonsa sanye da kayan baccin Logous Ash cikin duvet dinsa me laushi dayake tashin qamshin jikinsa da gama kama turarensa.. Sama sama yake jiyo ihun nata yana shiga kunnensa dan haka motsawa yayi Ahankali tareda miqa hannunsa daya batareda ya bude idanuwansa ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163