Chapter 71
Chapter 71
bayanin komai na cewan Dr ismail din bazai iya tahowa ba kaman yanda ya umarta a taho dashi sbd sosai yake cikin ciwon dan haka lafiyarsa zasu nema dan samun biyan buqatansu. Kwana uku su sayd suka kwashe a jos kafin aka gama shiri a familyn dr ismail din suka taho lagos dashi tareda matarsa da qaninsa babba sbd jinyarsa. Suna isowa wata lafiyayyar asibiti aka kaisu take aka zubar da kudaden gaske sukace lafiyarsa suke so koda ta wuni daya ce indai zaiyi magana. Hakan kuwa akai take aka fara kulawa dashi a Amenity tareda tsaro babu abinda suka nema suka rasa, Matarsa da kaninsa ma duk abinda suke buqata an tanadar musu dan haka hankalinsi kwance suna fatar a dace da yiwa Sayd addua me tarin yawa sbd duk abinda ake basu taba sanin akwai wanda yake bayan taimakon nasu ba bare su sansa su iya sayd din suka sani sai Latif dayake kamar yaronsa. A bangare daya AZIZ zuciyarsa ta dena tinanin komai na duniya abu daya take buqata shine zancen da zai fito daga bakin Ismail akan Rasuwar Ummitah wadda baisan me zaijiba amma koma menene shi yake tsananin son ji fiyeda komai a duniya yanzu dan haka kudi sosai suke sakewa akansa. Ganin an dauki lokaci sai ahankali sai kawai ya umarci a fita zuwa italy gurin dr Nico da ismail din dan haka aka fara shirya tafiyarsu wadda cikin saa aka samu kallama komai a cikin wata daya suka tattara suka tafi harda matarsa da qanin nasa. Sati daya yayi a italy ya koma gida dan jiran labarin samun saukinsa daya tabbatarwa dr Nico koda na minti biyar ne yanason buduwan bakin ismail. *****A rayuwarsa wannan lokacin shine lokaci mafi nauyi a garesa sbd gaba daya baida abinda yake jira kaman dr ismail sbd jin yake kamar zaice masa Ummitah bata rasu ba tana duniya dan haka ganin an dauki lokaci babu wani cigaba sosai sedai yana samun sauki ba laifi sosai maganar ce kadai da motsa gabban jikinsa basa aiki. Zuciyarsa ta kasa dauka,kansa ya dauki zafi ya riqe nasa ciwon na neman dawowa na trauma dan haka kai tsaye ya kira Sayd yace ya siya musu ticket na tafiya italy. Rana tsaka dr Nico ya gansu cikin nutsuwa ya gama yiwa AZIZ din bayanin cigaban da ake samu na lafiyan dr ismail din. Shiru AZIZ yayi bayan ya gama sauraron dr ya nufi gurin ismail din ya zauna yana facing dinsa tareda zuba masa idanuwansa yana kallansa tsawon mintina. Numfashi mara sauti ya sauke kafin ya miqe ya fice. Kwanakin da zasuyi bai iya yinsu ba ya koma gida sbd Bazai iya tsayuwa a gaban mutumin da ransa yake rawaba ya tambayesa abinda bama zai iya fada da bakinsaba. A ranar da suka isa shima dr ismail din jin yayi kaman duniyar zai bari dan haka a sanyaye yake ko idanuwansa bayason budewa wanda hakan ya saka jikin matarsa sanyi tayita kuka tana rasa yaya zatai da ranta. Da daddare sayd ya iso palonsa ya tarardashi zaune yayi shiru fuskansa tayi fayau wanda ya saka Sayd jin jikinsa yana sake mutuwa sedai kuma kaman yanda Dr Nico ya kira yace ismail din zai iya amsa tambaya kowace iri batareda ya bude baki ba sbd idanuwansa suna motsawa ya sakasa yanke shawarar fuskantar komai a yau din dan haka ipad dinsa da fuskan dr Nico take bayyane ismail na gabansa zaune akan kujeransa dauke da belt ya ajiye a gaban AZIZ din wanda ya dago idanuwansa da sukai ja ya sauke akan screen din yana zubawa ismail din su yanajin zuciyarsa na wani irin nauyin gaske.... Sayd ne ya bude baki Ahankali cikin tsananin nauyin kirjin shima yace "A ranar da Ummitah ta haihu a asibitin zaadens da kanta haihu ko cs akai mata???? Rintse idanuwa ahankali dr ismail yayi hawaye masu zafi da baqin cikin rayuwarsa suna gangaro masa ya bude idon tareda kyaftasu ahankali alamar da kanta ta haihu........ Daukewa numfashin AZIZ ya kusa yi sedai bai motsaba Sayd da kafafunsa suka kafa rawa bude baki ya sake yi bugun zuciyarsa na tsananta yace "Meye aikin da kukai mata a kirjinta wanda batada shi???? Qarasa tambayar yayi muryansa na tsananin rawa..... Ahankali cikin tsananin sanyin jiki dr ismail ya gangaro da idanuwansa zuwa setin kirjinta AZIZ gurin zuciyarsa ya lumshe idanuwansa ahankali wasu hawayen na gangaro masa masu tsananin zafi....... Kasa magana sayd yayi sbd zuciyarsa data dena bugawa...... Dr Nico ne yayi saurin kallan ismail din da rawar murya cikeda tsananin tashin hankali yace "Zuciyarta aka cire????? Rintes ido yayi alamar hakan "Kun sakawa wani???? Sake rufe idanuwansa yayi amma kafin yama gama rufewa AZIZ ya miqe ya nufi kofa sedai ko taku daya yayi yana yin na biyu kafafunsa suka gasa sukai wata irin mummunan sarewa ya fadi a gurin. #MAMUH #BEST REVENGE #BROTHER's LOVE #AZIZ AY LIMBA #SELFMADE BILLIONAIRE #JANNAH ZAD ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 42 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68 Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ************* Sayd ma cak bugun zuciyarsa yake neman dakatawa sedai kuma halinda AZIZ yake cikine ya sanyashi yi kansa da tsananin sauri baya gani sosai sedai kafin ya isa garesa Tini hancinsa yafara gangaro da jini idanuwansa na rufewa sbd duk jarumtarsa da karfin zuciyarsa bai iya riqe abinda ya dakesaba harya saka jini balle masa ta hanci.... Da jahilin gudu sayd ya rarumo tissue gaba dayanta ya fasa box din ya zazzageta ya damqa yana tare hancin AZIZ din wanda baya jin komai kunnuwansa da idanuwansa sun dauke wuta. Da gaggawa Ya fito dashi bai tsaya komaiba ya saka mota yabar gidan dashi cikin tsananin gudun gaske. Fiddausi dataga fitowansa da AZIZ din jikinsa jini sosai sbd bleeding yake sosai take ta saki tray din hannunta dayake dauke da tea set da dabino dayake cikin bowl me kyau tana qarasawa cikin office da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163