Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 49

Chapter 49

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899 *_Arewabooks@Mamuhgee_* 29 *_LADIES COLLECTION AND MORE_* 08169307477 SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE? KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU? KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI? KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA? Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa, Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai? To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane, MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah, LADY'S COLLECTION AND MORE ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA 👇🏻 Zumar kiba Zumar breast Zumar hips Zumar infection Zumar sliming Zumar sabon budurci Back to virgin Abayas Atamfa Less Hijabs Supplements Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko 08169307477 Address bayan gidan drugs katsina State Kayan mu masu inganci ne sosae Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba🙏🏻🙏🏻 SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA💯 *********** Duk yanda Dr Nico ya dage sosai cikin tsananin tausayawa yana neman lafiyar LIMBA sam babu cigaba sbd baya karban treatment da ake basa sbd Zuciyarsa data riqe da abinda yake cikinta sai sauki baya samuwa, A kwance yake ba motsi ba magana ba kuka ba kowane irin reaction da ake samu daga garesa dan haka jikin nasa yake sake mutuwa, Manyan likitocin da sukeda su asibitin Dr Nico ya sako a case din ABDULAZIZ suka duqufa amma sam sbd bayason ya tashi duniyar yakeson bari shima sai babu sauki a zuciyarsa ko sassaucin tsananin quncin dayake cikinta sai anata magani amma ba sauki. Aden ne yake kulawa dashi sbd ABDULAZIZ yayi masa abinda baitaba samu daga kowa ba, Shine ya dauki nauyin karatunsa dana kanwarsa sbd duk inda yaga yaya yana son kanwarsa jin yake yana kauna da Tausayinsu dan haka babu abinda bazai iya yiwa ABDULAZIZ LIMBA ba dan haka yake jinyarsa. ****lokaci yafara tafiya babu wani sauyi daga lafiyarsa, Wata rama yakeyi sosai tana cinyesa daga kwance tana busar da fatarsa, Ya tara suma da gashin fuskan har lokacin babu abinda yake motsi a jikinsa, Asalin qunci da radadin da babu magani ne yake cin zuciya da ruhinsa ko idanuwansa bai cika budewa a rufe suke kusan koyaushe sbd basuda kyan gani suma sun kode sun jeme radadi da qunci kawai kake hangowa a cikinsu tareda cire rai daga duniya da abinda duka yake cikinta. Aden ne ke dawainiya dashi komai shine yake masa cikin kulawa da fatan samun lafiyansa gashi duk yanda zasuyi contacting familynsa an rasa sbd wayarsa ya rasa inda ya yarda ita an nema an rasa dan haka suke dawainiya dashi shida dr nico wanda yayi iya kokarinsa akan ABDULAZIZ ya sassautawa zuciyarsa dan saiya sassautawa kansa zasu samu lafiyar da ake nema masa tafara samuwa amma hakan baya samuwa dan haka ya hakura yana cigaba da kulawa dashi sedai ahakan ya sani ABDULAZIZ bazai dade a duniyarba zai iya samun bugawan zuciya daga kwancen. ***Aden ya sadaukar da rayuwarsa a watannin akan ABDULAZIZ din wanda suka hakura suka cire rai daga tashinsa sbd ya koma ba kyan gani Ahankali ahankali yake rasa sauran ji da ganin daya rage masa.... Kuka sosai Aden yakeyi a lokaci da dama idan ya kalli ABDULAZIZ din idan ya tina asalin kamanninsa da haibarsa tareda wani irin aji da kwarjininsa tareda tsarin rayuwarsa datake cike da Class da burgewa amma ayau gashi a kwance komai sai anmasa. Ahakan ya dauki watanni koyaushe suna jiran ji daga familynsa tinda su sun kasa samunsu. ************* Motar fash ce tayi parking a asibitin cikin damuwa da shakkar halinda ABDULAZIZ din yake ciki suka qarasa reception suka fadawa nurse din dasuka samu agurin cewa Dr Nicolas sukeson gani. Kallansu tayi kafin tace dr Nicolas din ya shiga tiyata sedai su jira. Kallanta Alh saad yayi yana cewa "akwai patient me suna ABDULAZIZ LIMBA mune familynsa" Kallansa tayi kafin ta kalli Fash da shima itama yake kalla yana jiran amsarta. Dawo da kallanta tayi kan Alh Saad tana mamakin lokacinda suka dauka basu taho garesa ba duk mummunan halin dayake ciki baida jininsa a kusa. Numfashi me sanyi ta sauke tana cewa "AZIZ AY LIMBA????? yes" suka ce mata dukkaninsu cikin sauri. Kallan nurse din kusa da ita tayi ta fada mata familyn Patient din dr Nicolas ne LIMBA. Itama nurse din kallansu tayi d sauri tana ajiye Wayar datake amsawa da mamaki tace amma basusan halinda yake ciki ba ko? Yes sukace suna cewa ganinsu kawai suke tsananin so a yanzu. Room number aka fada musu bayan an duba id cards nasu an dauki sunan da sauran bayanai se dayar nurse din datake kulawa dashi wani lokacin cewa tai su biyota takaisu. Bin bayanta sukai Banda Fash da akaiwa kiran gaggawa kuma mahaifiyarsa ce dan haka su kadai suka nufi dakin ya juya da niyar zai dawo anjima. Tinda suka kama hanyar dakin dayake bugun zuciyar Sayyid ya tsananta yana jin jikinsa na sanyi yana jin ciwon lokacinda suka dauka batareda an taho duba lafiya ba jinsa shiru wanda da Ummitah na raye bazata ji dadin hakanba.... A kofar dakin nurse ta tsaya tareda nuna musu su shiga ta juya tabar gurin zuwa aikin gabanta.. Alh Saad ne ya miqa hannunsa ya bude dakin tareda turawa ya shiga kai tsaye yana Jefa idanuwansa Ko taku biyu baiba ya tsaya cak yana kallan Abinda yake gabansa cikin wani irin tashin hankali da tsoro zuciyarsa na cika da tsoron Allah mai tsananin gaske na ganin ABDULAZIZ yanda koma dan ma kasa gasgata idanuwansa yayi ya juyo da sauri ya kalli Sayyid wanda ya kasa qara taku ko daya daga inda yake yana kallan Hamman Ummitah wanda yake zaune kan kujera an dauresa sa belt sbd baya iya zama kamanninsa kaf sun sunya zuwa wani quncin da kansa, Tea me kauri Aden ke basa amma baya shiga dawowa yakeyi yana saka tissue me yawa yana goge masa..... Wani irin kukan dayake tafe da tsananin qunci da radadin zuciya ya kufcewa Sayyid yana tahowa da sauri ya rungume ABDULAZIZ din wanda ya rintse jajayen jemammun idanuwansa a karon farko hawaye masu tsananin dumi na biyowa gefen idanuwansa suna gangarowa. Kuka sosai Sayyid keyi yana jijjiga ABDULAZIZ din zuciyarsa na radadin dayake jinsa har cikin kansa yana kasa cewa komai, Kukansa ne yake ratsa zuciyar ABDULAZIZ da babu komai a cikinta empty take yana zana masa mutuwar yar uwarsa a zuciyar.... Zuciyarsa Alh saad ma kasa riqe jarumta yayi hawayene suke gangaro masa yana kallan hawayen dake gangarowa gefen idon ABDULAZIZ idanuwan a rufe. Tsit dakin yayi kukan Sayyid me wani irin ciwo ne ke ratsa dakin cikin sauti me ratsa zuciya da sake dawo musu da mutuwar sabuwa. Aden ma kukan yakeyi sbd ganin se yau hawaye ya sauko daga idanuwan ABDULAZIZ wanda zafinsu yake tabbatar da tsananin radadi

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});