Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 40

Chapter 40

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

dashi sbd wani irin kumfane ma yake fita bakinsa kaman yana kokarin samun wata matsalar ne suna buqatan gaggawar dawo dashi daidai. Nurse Latifat aka bari da babynsu a hannunta tana yawo da ita sbd tashin hankali da firgicin ganin su dukan suna neman mutuwa a asibitin tasu. Dr Abraham da dr finn kuwa Bayansu Dr Ammar suka bi sbd shiga tiyatar Jannah wadda Allah yayi sun samu abinda suke zo ba matsala fatarsu daya yanzu ana sakawa tayi saurin matching da vessels na jikinta batareda tasha wahalar kafin gama sabawa ko binding na komai daga zuciyar zuwa jikinta da jininta. Duk yanda Su dr ismail da wasu likitocin suka shawo kan Sayyid kasawa sukai gashi sai muni jikinsa yakeyi dole sikai rendering nasa unconscious. Mama kuwa kaman qaramar coma ta shiga sbd komai nata dena aiki yayi. Tsit bangaren yayi babu mafitar komai har rana tai daga mama har sayyid babu wanda aka samu kansa bare asan yanda zaayi dasu ga baby ma tafara kuka sosai ga gawar Ummitah a ciki an rasa ya zaayi dasu. A wannan halin ne Baba alhassan ya iso abuja sbd tin a jiyan Sayyid ya sanar dashi jikin Ummitan aiki zaa mata dan haka jinsu shiru ya iso. Asibitin dr ken ya isa kai tsaye sbd acan ya taba zuwa dubo Ummitah wani zuwan da yayi kwanaki. Acan ana kiran dr ken da kansa yaje ya dauko Baban ya kawo Asibitin nan sbd daman neman yan uwansu suke kai tsaye. Ana kawo baba alhassan kallo daya yayiwa Sayyid yaji tasa zuciyar na neman bugawa sedai ya dauka zai iya riqewa da jarumta seda aka miqa masa baby aka sanar dashi Ummitah ta zama babu ya zube a gurin shima yana qanqame yar a jikinsa yana hada zufa me tsananin yawa da tashin hankalin dabai taba tsammanin samun kansa a ciki ba. Dr ken da dr ismail ne sukaita kokarin basa hakuri da hanasa shiga wani mummunan halin kamansu Sayyid sbd kada arasa wanda zai karbesu. Addua yayita yi yana hada zufa harya dawo hayyacinsa yana jan numfashi daqyar sbd take ciwon zuciya me qarfi ya kamasa amma ahakan ya daure yana danne azabar dayake ji a kirjinsa. Mama da sayyid din kusan a lokaci daya suka farka, Babu me karfin iya magana ko wani abu, Idanuwa kadai suke bin baba alhassan dashi wanda yake kokarin hanasu ganin halinda yake ciki ya bude baki daqyar cikin karfin hali ya ringa musu nasiha da adduar data saka Sayyid zuba masa idanuwansa suna rinewa. Mama kuwa haka suka lallaba bata iya tsayuwa da kanta baba alhassan ya saka hannu suka karbi gawarda basu saka a ido ba saida aka fito da ita a rufe aka saka musu a ambulance din asibitin dr ken wadda zata kaisu har garinsu a kyauta sbd tausayi da kuma yanda dr ken din ya nuna damuwarsa sosai akansu. Sayyid na ido biyu da gawar Ummitah rasa kansa yayi ya dafe kirjinsa dake tsananin nauyi da azababben ciwo yana kasa tafiya da kansa saida aka taimaka masa ya shiga ambulance din tareda gawar Mama da baba alhassan da baby wadda Sayyid da mama basusan yama kamanninta yake ba suka shiga motar ABDULAZIZ da drivern daya bar musu. Duk wasu takardu na tafiya da gawa an basu daga asibitin kai tsaye garin abuja suka bari ko gida basu biya ba zuwa garinsu da gawar dan acan zasuyi janazah. Mummunan tafiya ce ta qunci da dacin zuciya me tsananin gaske na mummunan rashin da sukai wanda ABDULAZIZ ma kadai da mama ke tinawa takejin kirjinta na tsananta ciwon dayake tsananta mata radadin rashin. Tinda suka hau hanya babu wanda ya bude bakinsa bare ya iya magana a cikin motarsu. Acan motar gawar kuwa Sayyid qamewa idanuwansa sukai ya zubawa gawar ido kunnuwansa na daukewa daga jin komai hakama zuciyarsa gaba daya mutuwa yakejin kaman tanayi. Gefen fuskanta dayake dan fitowa sbd iskan dayake kadawa kadan yana saka abinda aka rufeta ruf har fuska ya zubawa ido tayi wani irin haske fayau fatarta ta dan bushe kaman zata tashi tai masa magana kota ambaci sunan Hammanta. Baisan lokacinda wani irin kuka mai tsananin gaske da radadin dayakejin bazai iya riqewa ba na tasowa daga kirjinsa ya dafe kirjinsa yana durqushewa gaban gawar yanayi hannuwansa dake dafe kirjinsa suna rawa yana dukan kijrinsa sbd azabar radadin dayakeji. #MAMUH #AZIZ AY LIMBA #UMMITAH LIMBA #FALAQ LIMBA ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 24 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* Tafiya ce me dan tsayi wadda ta sakasu isowar yamma sosai da mummunan ganin daya daga hankalin dukkanin jamaar garin sbd farin jinin Ummitah da kaunar da kowa ke mata sbd yayanta wanda duk wanda rasuwarta ta shiga kunnuwansa ABDULAZIZ ake fara tambaya sbd firgici. Tashin hankali iyalan gidan Baba alhassan da gidansu mama suka shiga me girman gaske tareda kukan da basa ma sanin ya kufce musu cikin rikicewa da tsoro me tsanani ganin gawar Ummitah. Sayyid koda suka iso baya gani kwata kwata makarantar lokaci daya ta kamasa sbd kuka da tsananin ciwon da kirjinsa yakeci mai tsananin gasken da yana buqatan ganin likita amma ba wannan damar. Mama ma riqota akai aka shiga da ita gidan baba alhassan wanda a gidan zaayi komai. A dakin Ummitah aka kwantar da maman wadda itama ganinta da jinta yake daukewa ahankali. Kasancewar yamma tayi

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});