Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 81

Chapter 81

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kanta cakewa tana kasa dauke idanuwanta akansa. Anny zuba mata idanuwanta tayi tana nazartanta batareda tace komaiba.... Me yake shirin faruwa? Me jannah ke tinani? Cabdijam" tafada a fili tana shiga lissafin da idan har hakanne to wlh saita tabbatarda hakan ya faru sbd a yanzu da AZIZ LIMBA yake gabansu to iya business dashi ba shine kadai zai fiddasu ba suna buqatan hada family dashi ta hakan ne zasu shiga dukiyarsa su juya a cikinta su samesa yanda sukeso, Dan Maheer na buqatan sanin hakan indai neman mafita suke kuma a saukake Lamarin zaizo indai Jannah ta kamu da tsananin son AZIZ din dan haka tayi Alqawarin sakawa jannah din tsananin son AZIZ LIMBA batareda saninta ba sbd kamuwa da sonsa kawai zaisaka familyn su hana aurenta da Ammar su aura mata wanda takeso... Wani Murmushi ta sake tana kallan jannah din cikin tausayi dan babu alamar Akwai mace ma rayuwar LIMBA bare soyayya... Taba jannah din tayi ahankali tana cewa "Cewa Jan muje ko" Ciki suka nufo Anny din na gaba Jannah na bayanta a natse. Dad ne dasuke zaune suna magana kowa a cikin wayewa da arziki daya gama hudasu ya kalli jannah yana miqa mata hannu yacewa AZIZ "Meet the princess of d family JANNAH ZAD my daughter" Dago Fararen idanuwansa yayi an natse ya saukar akanta daidai itama ta dago tana kallansa bayan ta kama hannun dad dinta ta zauna kusa dashi. Fuskanta yayiwa kallan Minti daya yanajin wata wuta me zafin gaske tana cin zuciyarsa, Kallanta kadai qona rahamar idanuwansa yakeyi... Ahankali cikin nutsuwa ya gangaro da idanuwansa setin zuciyarta dake bugawa ahankali tana dauke idanuwanta daga kallansa sbd yanda idanuwansa ke karya kuzarinta zazzabi na neman rufeta. Kirjinta ya zubawa ido yana karantar yanda bugun zuciyarta ke bayyana akan rigar data kwanta jikinta... Falaq dake gefensa zaune ganin yanda gurin yayi shiru ta kwantar da fuskanta gefen jikin daddynta itama tana kallan jannah wadda ta kasa bude baki ta gaidasa. Maheer ne yake fara bayanin inda jannah din tai zama da karatunta. Sai alokacin jannah ta bude baki a hankali ta gaidasa sedai dauke idanuwansa yayi daga bangaren datake yana maida kan dad suna magana batarda ya amsaba sbd jin muryanta tamkar xuban ruwan dalma a kunnensa, Tsana me karfin gaske da babu sirki ko sassauci a cikinta yakewa komai daya danganceta, Jinsa a cikinsu tamkar a tsakiyar tekun wuta yake jinsa sbd tsanar dayake musu ba yar qarama bace, Qi da fushin dayakeji yana cin zuciyarsa baya misaltuwa amma a hakan ya daure yana zaune a cikinsu sbd a cikakkiyar sabon binciken da akai masa akansu bazai taba kaisu qasa ba ya lalata gabaki daya asali da sunansu da rayuwarsu gaba dayaba saiya shiga cikinsu, To amma kuma abinda ya fahimta sabo a cikinsu dinma shine Jannah Zad itace kadai abinda zasu rasa su tashi aiki gaba dayansu.... Miqewa jannah din tayi tareda bawa falaq hannu tana nuna mata kofa da idanuwansa tace "Muje gurinsu Mimi ta gaisa da???? Cikin kai tsayenta data saba sbd gatan da yayi mata yawa itama tace "Falaq Aziz" Murmushi me kyau jannah din ta sauke tana kama hannunta suka fice tana cewa "Falaq" "No i said falaq Aziz not Falaq okay?" Dariya jannah tayi tana qarasa janta zuwa palon Mimi dasu mama sukecan fira ta barke kaman sun saba. #MAMUH #KALBIM ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 48 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki *********** Mama da sai alokacin ta lura da Jannah ta kuma ganeta cikeda kulawa da sakewa tace "Ah ah beauty din Falaq ce wannan ai" Falaq dake gefen jannah din barin gefenta tayi da sauri tana qarasawa gurin mama ta zauna tana bata fuska tace "No,yaushe na fada hakan? She's not my beauty,i dont even like her sbd ta taba cewa wani yafi daddyna and nikima ban hada Bestyna da kowa ba" Mimi dake kallan Falaq din cikeda kauna da kulawa dariya me nutsuwa takeyi kafin tace "Idan kuwa hakan jannah ta fada tabbas she's not your beauty sbd daddynki yafi kowa ko?? Gyada kai tayi tana hararar Fiddausi dake boye dariyarta sbd sai yanzu itama ta gane jannah din kuma tasan mama ta kwafsawa Falaq sbd ta zubar mata da class. Jannah murmushi takeyi tana kallan falaq din cikeda kaunarta datake jin tana gauraya zuciyarta cikin sanyi dan haka qarasowa tayi ta zauna kusa da falaq din tana miqa mata hannu sbd ta fahimta mama ta bude mata aiki ne dan haka tace "I'm sorry for saying that amma ai a baya ne kafin na gans...." Kasa qarasawa tayi tana cewa "Bazan qara fadan hakan" Juyowa Falaq tayi tana kallan Kyakkyawan fuskanta tace "Kin yadda babu handsome kamarsa?? Zubawa falaq din idanuwanta tayi tana kallan kyan kamanninta ta kasa fadan hakan sbd idon Mimi dayake kanta hakama Anny. Basar da zancen taso yi falaq tace "Haryanzu baki yadda ba kenan??? Bata fuska tai tana kokarin matsawa daga kusa da ita jannah din ta riqeta tan cewa "Na yadda mana" Murmushi falaq din ta sauke tana cewa "Duk da haka ban hakura ba duka gaskia amma dai na dan sauko zamu iya gaisawa yanzu" Hannu jannah ta miqa mata tana biyewa shirmen tace "Friends?? Kaman falaq bazata bada hannunba ta miqa mata tana murmushi. Fiddausi cikin bayyanarda murnanta tace "Daga karshe Falaq Aziz yau tayi qawa a

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});