Chapter 158
Chapter 158
salo wanda yake farin ciki da baqin ciki tareda tashin hankali sbd samun nasarar su Dad na nufin Saleem Zad ya sadaukar da rayuwarsa ga limbas. Wannan tinanin ya saka jannah shiga firgici da sabuwar damuwa me tsananin gaske gashi sunfara kaiwa maqura a rashin komai, Abincinta da zai dade bata nemaba sbd yawan kudinta a gurin me abinci ya rage yawa ne sosai sbd yanzu ba ita kadai bace dan haka tafara zuwa aiki gurin me abincin data nuna mata zata dauketa aiki. Itada Ummah suke zuwa aikin wanke wanken kayan abincin da aikin su fere dankali da doya haka da wanke kayan miya dasu cabbage. Ajiye Ummah takeyi gefe ta hanata komai itace me aikin wanda idan suka wuni suka dawo da dare bata iya bacci sbd azabar ciwon jiki sai ahankali Ummah ta gane abinda yake hanata bacci dan haka kullum suka dawo zata kwantar da ita ta ringa mata tausa cikeda kulawa da kauna ahakan Jannah ke samun dan bacci ya dauketa Ummah xata zauna ta ringa kulawa da ita tana fita har safe tukuna ita kuma idan sukaje gurin aikin ta kwanta tai nata baccin da bata samu da dare ba Jannah na aiki. *******Ayau da zaa shiga tinda safe taje tai aikin da zatai sauran ta sanarwa Madam dinsu zuwanta kotu dan haka ba musu ta bata damar zuwa. Suna gamawa sharp sharp ta fito itada Ummah suka kama hanyar kotu tana jin kirjinta na wani irin nauyi hakama hannuwanta har wani rawa sukeyi. Ummah ce ta kalleta a natse taga yanda duk take fita hayyacinta sbd fargaba kaman koyaushe idan zasu shiga kotun haka take sbd tsananin tsoron koyaushe zaa iya cewa yau an yankewa ahalinta hukuncin kisa. Wannan tinanin kadai rabata da nutsuwarta yake yana sakata shiga mummunan yanayin datake neman zarewa. Ahankali Ummah ta kwantar mata da kanta a jikinta tana shafa bayanta ahankali tana cewa "Zamu dawo dasu gida, Zasu biyomu gida" Koyaushe Ummah ta fada mata hakan jin takeyi tana samun yar nutsuwa da qwarin gwiwa duk da abu ne me wuyar gaske amma bata dena fadawa Allah ba itada Ummah koyaushe Adduarsu kenan. Koda suka isa kotun guri sika nema kaman koyaushe suka zauna jiran isowan su Dad daga gidan yari kafin judges. Zaman kusan awa daya sukai kafin aka iso dasu Dad din kowannensu ba kyan gani musamman Ammar da gabaki daya ya fita hayyacinsa, Ya koma kamar me ciwon sida ya bushe ya qanjame ya koma kamar wanda aka ciro daga rami, Maheer komawa yayi kamar mahaukacin dayake cikin tsananin qazanta, Dad kuwa ganinsa kwata kwata sai ahankali har wannan lokacin gashi su Maheer sun fisa jikin kuruciyar jure azaba da wahala. Dr ken kuwa yana gap da rasa ransa gava daya sbd kafarsa dai ta rube taimakon gaggawa yake buqata idan ba hakan ba zai iya rasa ransa. Anny ma kwata kwata batada kyan gani gashi mahaifinta shima case din ya biyo ta kansa tinda duka akwaisa a ciki wanted ake nemansa ido rufe amma ya boye baasan wace qasar yake ba. Miqewa Jannah tayi tsaye itada Ummah suna kallansu Dad din cikeda kauna da kewansu dake kasheta kowace daqiqa. Zuba musu idanuwanta dake cikowa da hawaye tayi tana musu kallan dayake kasheta sbd yanayinsu abune dayake yankar zuciyarta. Matsowa tayi tanason ta kama hannun mahaifinta ko zai samu sassaucin abinda yakeji itama ta samu sassaucin quncin dayake cin ranta amma aka dakatar da ita ahankali ta ambaci sunansa sautin ya shiga kunnensa ya dago yana kallan inda take baya iya ganinta sosai amma dai ya zuba mata idanuwansa yanajin sanyi yana dan ratsa ransa da ruhinsa. Ammar ma kallanta yayi yana jin baqin cikin da radadin halin da suka sanyata, Maheer ne kadai ya iya bude bakinsa ya sakar mata wani murmushin wahala daya sakata sunkuyar da kanta tana tsiyayo hawaye masu zafi. Ciki suka isa suka zauna Ummah na gefenta riqe da hannunta cikin nata tana share mata hawaye kaman zata ciro ciwon da Jannah din ke ji ta dawo dashi kirjinta. Shariar yau itace wadda ake saka ran zaa yanke hukunci dan haka dukkaninsu kowa jikinsa yake a mace babu iya dago kai ya kalli dan uwansa jimami da ciwo me radadi ne yake cike kirjin kowannesu, Kowannensu halinda Jannah zata shiga a rashinsu ne yake cin ransu da kuma rashin sanin me zasuje su tarar a gaban ubangijinsu akan abinda suka aikata sbd sun riga sun saddakar ga hukuncin kisan da zai iya hawa kansu. Bayan gama gabatar da sauran jawabai da manyan lawyers sukai da duka abinda aka hada dana fili da wanda akai bayan fage kotun tayi tsit a lokacinda babban alkali yake gabatar da hukuncin karshe na case din. "Bisa bayanai da dukkanin shedu na fili dana rubuce tareda kundun bincike da tabbaci da komai akan case din kotu ta yankewa dukkanin likitoci da Nurse da sukai aikin hukuncin kisa ta hanyar rataya banda Dr Ammar Zad wanda dukkanin bayanai da likitocin da aka saka suka dubasa sun tabbatarda baida cikakkiyar lafiyar kwakwalwa maana baida hankali dan haka Dzad,Maheer zad da Ammar Zad Zasuyi zaman shekara Daya gidan yari tareda aikin wahala me tsanani na horo a gidan yarin hakama kotu ta karbe dukkanin abinda suka mallaka na koina dan biyan diya ga rayukan da aka salwantar da hanyarsu hakama har abada kotu ta soke lasisin karatun Ammar zad na likitanci harma da sauran...." Jannah da zuciyarta ta dena bugawa a farkon maganarsa ta yanke hukuncin kisa ga likitocin jin banda Ammar zubewa qasa tai tana fasa wani irin kuka mai tsananin gaske ma samun dawowan rayuwarta daidai sbd saura kadan ta rasa ranta daga wannan hukuncin wanda ya sumar da dukkaninsu su Dad din suma sbd jin hukuncin da suka dauka hadda Ammar wanda bazasu iyaba zasu gwammaci a rataye su su dukan. Jin badashi ba Maheer ya fasa wani irin kuka mai tsuma zuciya daya saka Dad rungume Ammar jikinsa na tsananin rawa take ma yaji zuciyarsa ta kasa daukan mummunan shock din da suka shiga na dan lokaci ya dafe kirjinsa jikinsa na neman sakewa daga na Ammar din wanda ya kwata kwata baima cikin hankalinsa shi. Rungume jannah Ummah tayi da sauri tana fasa kuka itama ganin yanda jannah ke kukan tsananin ciwon daya danne kirjinta wanda ta tabbatarda Saleem Zad yabarsu tinda aka yankewa Ahalinsu wannan hukuncin me sassaucin da sun tabbatarda akwai abinda akai. Kukan farin ciki da tsananin ciwon zuci ne takeyi lokaci daya tareda tinanin tayaya zata iya fadawa su Dad Sun rasa saleem shima wanda har abada bazai dawoba sun rasasa kaman Mimi. Anny kuwa yanke jiki tai ta fadi a gurin hakama dr ken wanda take yafara shure shure zuciyarsa na neman bugawa, Hakama dr Abraham a rana daya zaa ratayesu dashi da 'dansa acan tasu qasar suma wanda ahalinsu ke cikin tsananin tashin hankali mai girma. Ammar zuri yayi baima da abin fada ko yi sbd ba komai yake ganewa ba ko fahimta wasu lokutan. Tattarosu akai zaa fita kotun dasu jannah ta miqe da sauri har tana faduwa ta nufesu da gudu ta kamo hannun Dad dinta da ake riqe dashi baya iya tsayuwa sbd hawan jininsa da yayi mummunan tashi. Da hannuwanta biyu dake tsananin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163