Chapter 21
Chapter 21
bude wuta akan hakan wanda magana har a gaban me gari dayaqi yadda da maganarsu shima. Mama kuka ta zube a gabansu tana rokonsu akan kada suyi hakan su bari ABDULAZIZ ya dawo qasar. Kallanta kawu shehu yayi yanajin wani baqin ciki na taso masa sbd jin wato ma ABDULAZIZ din baya qasar sbd samun daukaka gasunan yaransu sun danqare a kauye basa komai sai aure aure suna tara yara da qananun shekaru. Tsokin baqin ciki kawu shehun ya sake yana kallan kawu isyaku da shima baqin cikin yake yace "Wlh bazamu jirasa ba tinda ba shine ubanmu ba,aure kuma wlh babu wanda ya isa ya hanamu yimata aure tinda duka sa'anninta gasunan anmusu aure harda haihuwa wasu ma Duk kunbi kun mayarda yarinya sakarta shiyasa zaizo ya dauketa yakai qasar turawa ta qarasa lalacewa ko? To idan shi yafi karfinmu baimasan damu ba to ita kafin tafi karfin namu zamu nuna matsayinmu kanta" Cikin kuka mama ta dago jajayen idanuwanta zatai magana kawu shehun ya katseta a kufule da cewa "Ke wlh babu abinda zamuji Ke wlh ma vazata qara sati a gida ba nan da kwana uku idan bata fidda miji ba aure zamu daura mata da 'dan uwanta 'dan wajen isyaku jibi a daura musu aure mu tafi da ita ta tare ai shikenan idan ya dawo ya ringa kai mata ziyara acan da duk ma abinda ze kai mata ya ringa kai mata acan" Hawaye masu tsananin zafi ne suka gangarowa mama sbd a bayyane tsananin kwadayi da baqin ciki da hassada ce zata sakasu yin abinda sukeson yi. Qara mama ta sakasu amma karshe sune aka bawa gaskia sbd sune dangin uba dan haka hankalin mama dana maigari ya tashi sbd bazasu taba bari a iya lalata rayuwar Ummitah ba sbd itace rayuwar ABDULAZIZ kuma kuzarinsa na nan duniya. #MAMUH #LIMBAS #BROTHERS LOVE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 13 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************** Kwana biyu daga mama har Ummitah da inna babu me walwala cikin tsananin damuwa suke wanda ya saka inna fara ciwo ahankali dama ga tsufa sosai ya cimmata komai yi mata akeyi ko mama ko Ummitah. Maigari baba Alhassan ma duk yanda zai samu mafita ya nema babu dan haka ya kira Mama sukai shawara akan kudin dayake ganin shi kadaine mafita garesu dan hanawa su kawu shehu Ummitah. Shiru mama tayi sbd nauyi da girman zancen amma kuma basuda zabin daya wuce hakan sbd shi kansa ABDULAZIZ zaifi jin sassaucin hakan akan su bari a tafi da Ummitah dan haka ta sauke numfashi ta dago ta kallesa shima shiru yayi sbd SAYYID shine 'dansa tal namiji wanda yake so fiyeda duka yayansa dasuke mata kuma dika dika su hudu ne uku mata sai sayyid din wanda yake qaraminsu hakama duka duka baifi shekara goma sha takwas ba zuwa da sha tara so yake shima yayi karatu ya zama kamar ABDULAZIZ da suke kallo kaman wani taurari dayakeda haske mara dishewa,Amma ayau ya yadda ya dirqushe masa rayuwa ta hanyar daura masa aure da Ummitah dan hanawa dangin ubanta tafiya da ita. Mama ma ganin kaunar Baba alhassan din dayakewa ABDULAZIZ ya sakata amincewa take gashi Sayyid din ma yanada son koyan karatu shiyasa kullum yake yawo makarantar yan boko yana kallansu yanda suke karatu. Koda mama ta isa gida da maganar inna jikinta ya rikice wanda ciwon ajali kawai yazo mata ba bata lokaci ta zama wani iri haka suka kwana akanta anata abu daya asubar fari tace ga duniyar nan. Sabon damuwa da tashin hankalin rashin inna suka shiga itada Ummitah dan haka suka ringa kukansu su kadai. Rasuwar inna ta saka su kawu daga auren dan haka a kwana biyu Ummitah ta fita hayyacinta 'dan uwanta kawai take tsananin so da buqatan gani. Mama kuwa rashin inna dana ABDULAZIZ dinne ya ringa zuciyarta itama amma basu janye uzurinsu na aurenba dan haka inna na kwana bakwai da rasuwa aka saka Ummitah a lalle ba sanarwa sedai kawai aka ringa tayasu murnan dole. Kafin labari yakaiwa su kawu su taho tini baba alhassan yaje gurinsu ya nema aure da dan arzikin daya rage masa duka ya basu sbd zalama suka amince atake ma suka daura auren kafin yan neman auren su tafi. Mama kuwa duk abinda ya rage musu ta tattara ta siyar tai bikin Ummitan ta siya mata kayan daki da abubuwan buqata aka kaita. Acan gidan baba alhassan ma gyara musu daki daya yayi lafiyayye da bandaki aka gyarawa amarya ta tare. Ummitah tayi kuka kaman zata zarewa mamanta hakama maman tayi kuka hadda ciwo amma haka suka rabu. *****komai ya lafa ankwana biyu kuma Ummitah bata dena zuwa makaranta ba wadda karshe ma itada sayyadin din mijinta sika koma suna zuwa tare daga karshe ma aji daya aka yan dubaru aka sakasu sbd ta dan ringa koya masa abinda bai ganeba tinda ta dade a karatun ita. Bayan auren shakuwa da kusanci sosai ya shiga tsakanin Ummitah da sayyid suka fara son junansu sosai, Soyayya me karfin gaske sayyid yake mata kaman yanda itama take masa dan haka hankalin mama dana baba alhassan ya kwanta sukasake duqufa adduar dawowan ABDULAZIZ. Suna shiga ss3 Ummitah ta samu ciki wanda bayyanar rashin lafiya a tattare da ita ne ya saka aka san da cikin dan haka kulawan da ake bata ya qaru
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163