Chapter 115
Chapter 115
aure dakin mijina kawai zan ringa shiga karna sake shiga na kowane namiji sai nasa" Mama cikeda mamakin falaq din tace "To wannan nasihar datai miki wayace miki ana fada?baa fadawa kowa gaskia ta fada miki" Basusan da isowansa ba sai zancensa sukaji wanda ya sakasu yin tsit Fiddausi na hadiye hadiyarta da sauri tana kama kanta. "Wane mara hankalin ne ya sakata fadawa yarinya hakan? Fuskansa a daure take sosai bacin ransa na bayyana a cikin sautinsa dayake fita a natse ya kalli jannah din wadda ta kasa dagowa Yace "Wane kalan tarbiya ne kikazo dashi? So nawa zan fada miki tarbiyanku dana mutane ba daya bane, Kinsan inda maganganunki zasu kai tinaninta? Meya hadata da maganar zuwa dakin miji a wannan shekarun? Ke tin kina yarinya qarama aka nuna miki xuwa dakin mijin ne or wat?? Like seriously?? Mama ce ta katsesa da cewa "AZIZ me kake fada haka? Tana bata tinani me kyau ne ai sbd tintini ya kamata ta dena shiga dakinka anyhow, Ta girma ya kamata tafara sanin ta girma hakama tin a yanzu ne ya kamata tasan baa shiga dakin kowane namiji saina mijinta idan akai mata aure shima" Hawayen da jannah ta kasa barin su saukone ta hadiye su ta maqoshinta suka wuce mata da wani irin daci ta kasa dagowa. Shi kuwa maman ya kalla yace "Mama duka wannan zancen ba yanxu ne lokacin yinsu ba, Tana buqatan kiyaye kalan namu tarbiyan da dabiun dasu basuda shi banason zance kowane iri yana shiga kunnen Falaq din" Falaq jannah din ta zubawa ido itama nata idanuwan na cikowa da hawaye ta miqe ta koma gurinta tana rungumeta ta dago ta kalli daddyn nata tana bata fuska. Mama ma tausayin Jannah din taji duk ya rufeta amma bata ji zafin AZIZ din sosaiba sbd ganin take bai saba da kowa na saka masa hannu ko baki bane a tarbiyan yarsa bayan ita da sayd dasu kadai ne suke masa discipline nata. Fiddausi silalewa tai tabar palon jiki a mace Sayd ma dayake tare dashi shiru yayi sbd ba hurumin shigar kowa bane bayan maman sai kuma falaq da itama take iya sakasa da hanasa. Cikin karfin hali jannah ta dago tana hadiye damuwa da radadin zuciyanta tana nunawa mama ba komai bayan barinsa gurin. Falaq zuwa tai ta cire uniform dinta taqi sake fitowa dakinta har lokacin cin abinci yayi taqi fitowa karshema rufe dakinta tayi. Tin Fiddausi na daukan abin wasa har taga dai da gaske take take hadda su kuka sosai dan haka ta fito ta sanarwa su jannah da mama. Jannah ce ta nufi dakin ta ringa Knocking tana kiran sunanta cikin kulawa da rarrashi. Qin budewa tai wanda hankalinsu ya fara tashi sbd kuka takeyi sosai taqi magana. Jannah hankalinta mugun tashi yayi sbd tana gudun AZIZ din yaji ta sake wani laifin dan haka ta ringa rokon falaq din akan ta bude amma sam taqi. Mama tasan zaayi hakan daman Falaq din na wannan sakarcin har sai Daddyn yamata abinda takeso idan ba hakan ba haka zata qi fitowa ta dagawa kowa hankali. Basu san abinda yake faruwa ba sai da ya dawo kusan 10 na dare ya tararda Fiddausi da jannah din tsuru cikin damuwa. Ko kallan inda suke baiyiba ya wuce hanyarsa yana duba time. Sayd ne ya kalli Fiddausi yace "Lafiya dai?akwai abinda yake faruwa ne? Hanyar da AY yabi Fiddausi ta saci kalla tace "Falaq ce tin bayan magrib tana daki ta rufe tanata kuka sosai kuma tin dazu ma munji shir.......... Cak din da AZIZ din ya tsaya cak sbd maganarta tsaf a kunnensa ta saka ya saka Fiddausi kasa qarasawa tana sauke kanta qasa. Shi kansa Sayd din da sauri ya juya ya kalla ko AZIZ din ya shige ya gansa yana sauya hanya zuwa bedroom din Falaq wanda jannah ke can tsaye tin dazu idanuwanta duk sunyi ciki ita kanta tana cikin tsananin buqatan me kulawan da ita tai kalan tausayi jikin yayi tsananin sanyi sbd tasan itace zata hadiyi baqin cikin akan wannan lamarin. Jin qamshinsa da taku a bayanta ya sakata janyewa gefe tana juyowa taga shi dinne kuwa fuskansa babu sauki ko kadan. Tsayuwa yayi a bakin kofar ya ambaci sunan falaq da muryansa kai tsaye. Kafin ya sake kiran falaq din juyowa yayi cikin zafi ya kalli jannah din ransa na quna yace "Babu abinda kika daidai ne a rayuwanki ke?? Idan ta rufe kanta kusan awa biyar me amfaninki da bazaku nema mutane ku fada musuba? Cikin tsananin sanyi da mutuwan jikinta datake jin zazzabi sbd wahalar tsayuwa da buga kofa ta bude baki a sanyaye tace "I'm sorry" Kaman tafasashen ruwa haka yaji muryanta datake bayyanarda itama ciwone a jikinta na sauka a zuciyarsa, Da karfin gaske ya buga kofan yai wa falaq din kira daya daya saka falaq din mugun firgita sbd bata taba jinsa hakan ba. Ita kanta Jannah sarawa kanta yayi sbd faduwan gaba ta dafa bango. Acan ciki kuwa falaq ciwonta ne ma ya tashi jin tai kaman numfashi na gagara shiga cikinta, Bugun zuciyarta tsananta yayi sosai har tana jin azabarsa ta dafe kirjinta tana jin abinda bata taba jiba. Saukowa tai daga gadonta bata gani sosai jiri na dibanta tana son isa kofar sedai ko taku uku bataiba ta zube a tsakiyar dakin. Jin faduwanta a qasa ya sakasa juyawa da sauri yace Sayd ya kawo keys. Da gaggawa aka kawo keys ya bude dakin Ganinta zube qasa ya sakasa jin kansa gabaki daya ya dauki zafi da saurin gaske ya isa gareta ya dauketa cak yana sayd yayi sauri ya kira likita. Jannah ma tashi hankalinta yayi taji gaba daya ta rasa kuzarin jikinta ta rabe gefe tana kallan yanda falaq komai nata baya motsi. Sayd da sauri ya fidda wayarsa yana ficewa daga dakin ya saka kiran sabuwan dr din da suka samu anan din mace da namiji ta bangaren ciwon falaq kawai. Ganin ya rasa taimakon da zai bawa falaq din ya saka jannah zuwa bakin gadon tafara taimaka mata ganin numfashinta bai tsaya gaba dayaba sbd tayi karatun bada taimakon gaggawa a Greece sbd yanayin ciwonta hakama Ammar ya koyar da ita abubuwa da dama sbd koda wani abin zai sameta ba kowa dan basa wasa da lafiyanta sam. Yanda takeyiwa falaq dinne cikin taka tsantsan da kulawa ya sakasa kallanta yana jiran jin wani abu daga gareta sbd ganin falaq din tana dan kokarin daidaituwa a yanda kirjinta ke wani irin ja. Baa dauki lokaci irin sosai dinnanba dr Sameera ta iso tareda wata nurce. A lokacin mama data shige tini ta fito duk suna palo cikin damuwa Fiddausi idanuwanta sunyi jajir sbd Kauna ce me karfi da shakuwa kamar uwa da 'ya itama a tsakaninta da falaq sbd shayar da ita ne kadai bataiba amma duk wata dawainiyar falaq itace meyi tin falaq na zanin jariranta. Jannah ma a zaune take sanyaye zazzabi me karfi ne itama yake cinta na walaha. A gidan dr Sameera ta kwana Sai Falaq ta farka. Dr Sameera kwararriya akan aikinga kuma mace ce Kyakkyawa mai kyan jiki da tsari tareda ilimi sosai kuma tin ganin farko Allah itama ya jarabceta da kaunar AZIZ LIMBA wanda bai taba mata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163