Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 64

Chapter 64

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tana murmushin farin cikin ganin halittar datafi mata kowa da komai tana cewa "BestDaddy" Rungumeta yayi yana sauke boyayyar ajiyar zuciya da wani lafiyayyar murmushi daya sakawa fuskansa wani irin sabon nutsuwa da kwarjinin gaske. Sayd bai qaraso ba bedroom dinsa ya nufa yana wayoyi.. Yana gama wayar ipad dinsa da tinda suka dawo asibiti yake kai yana wani irin binciken dayake neman juyar masa da kai, Gaba daya zarewa yake neman yi kawai daurewa yake sbd kada AZIZ yasan komai akan abinda baida tabbaci amma kuma ya tabbatarda dinkin kirjin Ummitah sabo ne kuma a asibitin data haihu ta samesa sbd ya sake tabbatar da cewan ranar da zasu tafi da ita koda ya saka mata kaya a jikinta babu raunin komai a jikinta bare dinki, Kuma a yanzu bayan dawowansu ya rufe kansa a daki ya kira likitocin duniya sunfi goma zance daya suke basa akan abinda dr Raheem ya fada baa taba aikin komai a kirji kuma bangaren hagu saina zuciya hakama indai mace ta haihu babu alamar tiyata a qasan cikinta koda daga gefe ne to da kanta ta haihu ba cs akai mataba. Dafe kansa yayi dayake juyawa yana neman zare masa idanuwansa sukai jajir, A ranar da aka shiga cs da Ummitah babu kowa a bangaren kaman yanda babu ko hayaniya alamar kebantaccen guri ne dayake nuna alama da vip area ne na asibitin, AZIZ baisan suna meyake faruwa ba bare yasan asibitin dasuke bare yasa a basu special treatment hakama Alh Saad baisan suna asibiti a lokacin ba sbd basu tsaya sanar da kowa ba sbd tashin hankali,,,,to meyesa aka kaisu Vip area din???? Ko sisinsu baa karba ba idan ya tina harsuka bar asibitin da gawar Ummitah........ Miqewa yai da sauri ya nufi windon dakinsa ya bude iska ta daki fuskansa ya rintse idanuwansa sbd sarqewa numfashinsa keyi yana neman zaucewa... Iska ya shaqa numfashinsa ya dan dawo daidai ya dawo da sauri ya wafci ipad dinsa yana sake bin bincikensa daki daki sedai yasan shedan ne kawai keson illata zuciyarsa da tinaninsa dan babu yanda zaayi ace anyiwa Ummitah aikin zuciya basu saniba, Kodai dataje rasuwa ne sukai kokarin hana zuciyarsa dena aiki sukai mata aikin zuciyar?? Me wannan tinanin yakeyi a kansane?? Menene yake damunsa? Wane irin jahilin tinani ne wannan yake yawo akansa?? Laptop dinsa dake bude itama yana binciken da ita ya duk ya rikice yayi da wayarsa yayi da ipad yayi Laptop ya kira waya duk ya neman haukacewa yake neman yi...... Cikin wani irin zafi ya dauki Laptop din ya bugata da qasa yana yana dafe kansa tareda zubewa a couch yana rintse idanuwansa hannuwansa na dan rawa. Numfashi yake saukewa da karfi karfi yana sauka ahankali yana kokarin dawowa daidai hayyacinsa. Bude idanuwansa da sukai ja yayi Ahankali yana dawowa da tinaninsa daidai.. Akan tinanin Abinda yake shirin faruwa tinaninsa ya tsaya da hankalinsa.. "Bayyanar ciwon falaq na Bayyanar musu abinda basu sani bane ko me? Kaddara ce ko Haske ne yake buduwa a garesu?? Numfashi ya sauke tareda miqewa ya fada toilet yayi wanka kansa ya dan sake alokacin ne ya shirya ya fito sallan magrib da suka fita da LIMBA. A yanzu da suka dawo kaman yanda AZIZ ya saka a binciko masa qwararrun doctors din zuciya shima zaiso ganawar dasu dan tabbatarwan karshe dan haka a cikin daren ya saka babban Pa dinsa da kusan daga shi sai Fahad din a kusanci da kulawa da duk kadarorin LIMBA yace zuwa gobe a hado masa list na best qwararrun cardiologist da bayanansu ya tiro masa. "Yes boss by tomorrow insha Allah komai zai iso gareka" Kashe wayarsa yayi yana kokarin daidaita kansa ya fito. AZIZ na babban palon har lokacin zaune tareda Falaq dake jikinsa tana masa labari kala kala hadda na Ladyn datake ta magana akanta duk kwanakin wadda take cewa bata burgeta ko kadan amma ta kasa dena maganarta. Tana ganin sayd gurinsa ta dawo tana fesa masa labarai kala kala yana biye mata shida mama sbd Daddynta kwata kwata baya cikin yanayi na iya biye mata sbd abinda yake cin zuciyarsa. Abinci suka ci banda AY din wanda tea da dabino kawai yaci ya shige bayan Falaq tayi bacci ta shige kenan. #MAMUH #REVENGE #LOVEANDHATRED #LIMBAS #ZADS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 38 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/JMSe2The4Q2F5tLdzGduyC Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda ki wuce bakiyi joining group din nan ba domin kuwa yanzu sallah tana qaratowa ko bakiyi kasuwanci ba zaki siya domin amfanin ki na yau da kullun kuma ko baku buqata yanzu nan gaba zaku iya neman ta. Siyen na gari maida kudi gida. 08105064494 ********* Koda ya shige bayan yayi shirin bacci cikin kayan bacci masu santsi zaunawa yayi yana lumshe idanuwansa Sanyin Ac na ratsasa ahankali sbd babu alamar bacci a tareda dashi tinani me zurfi da mutuwar jiki ya rufesa duk da bazai taba sakin kari ba akan ciwon nata zaiyi yawon duniya ya nema mata lafia sedai idan Allah yayi itama barinsa zatai tukuna amma yana roko da fatar Allah yasa ya fara barin duniya idan har Ciwon nan mai dauketa ne daga duniyar karta barsa.. Sayd kuwa saida yasha magani me karfin gaske kafin gaske kafin bacci ya iya daukansa. Da asuba bayan sunyi sallah kowa ya koma bacci Guraren 8 na safe wayar Sayd ta tadasa bacci kansa da yayi masa nauyi sosai sbd maganin daya sha ya daga yana bude idanuwansa daqyar ya kai hannu ya dauki wayar yana dorawa a kunnensa. Fahad ne cikin girmmawa yace "Goodmorning Boss, Duka bayanan daka nema an hada na turo maka ka duba hotinansu da bayanansu tareda sunayensu suna nan" "Ok,thanks zan duba yanzun nan,i will get back to you akan sauran bayanin" Ok boss" Kashe wayar yayi yana komawa bacci sbd koya duba babu abinda zai gane yanzu dan maganin dayasha bai sakasa ba ko kadan. ***********Ahankali ta tashi daga kwancen datake idanuwanta biyu ba bacci take ba ta jima da farkawa kawai tashin ne ta kasa sbd a macen da jikinta yake da tinanin fuskan data kasa gogewa daga idanuwanta, Tinda ta dawo Nigeria ta rasa gane kanta da

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});