Chapter 96
Chapter 96
taqi barin kowa ya shigo mata hakama ta kashe wayarta hakama jamaar bikin basusan shaanin da ake cikinsaba hidima kawai Ake Anny kaman zata tashi sama sbd farin ciki. Yau ranar aurenta da Ammar amma ayau din zata rasa farin cikin zuciyarta har abada dan haka zuciyarta take cikin wani irin yanayi na sanyi da rashin kuzari ko kadan dan hakanne ta kasa barin kowa ya ganta har lokacin daurin auren yayi. Cikin shegun motocin dake Zaaden masu tsadar gaske da tarin securities su Dad suka fito zuwa daurin auren harda Daddy Mahmoud wanda yake cikin wasu shegun kaya masu tsadar gaske da sandarsa dayake takawa ahankali dan ya fara takawa. Kowannensu asalin dukiyace a jikinsu tin daga manyan kayan dake jikinsu zuwa agogayensu da shoes Luxuries tako ina kawai. Koda suka isa masallacin da zaa dauka gabaki daya anguwar koina securities da jamian tsaro an cika. Su Alh saad already sun iso suma dan haka AZIZ din ake jira wanda very late ya iso. A cikin wata black RR ya iso gurin wadda ta saka aka san da shine din ya iso. Sayd ne ya fara fitowa da fahad wanda ya baifi mintina arbain da sauka Nigeria dinba. #MAMUH #TWO PSYCHOS #CRAZY Lovers #limbas #zaadens ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 58 Dad da Maheer dake jin matsuwar a daura auren suna jin sanarwan isowansa ajiyar zuciya suka sauke a tare cikin sirri sunajin nauyin kirjinsu na raguwa sbd maganace kadai basuyi da junansu ba amma babu wanda babu shakkar Zuwan AZIZ LIMBA a zuciyarsa sbd a yanda yake baa gane alkiblansa zai iya qin zuwa ko cewa bai karba aurenba wanda a daidai wannan lokacin idan yayi hakan ayau sun gama saukowa daga zaadens a idon mutane sun koma dezaans kila dan haka duk murmushi da farin cikin dayake bayyane a fuskokinsu fargaba da rashin nutsuwa ne a fuskokinsu saida sukaji isowansa suka saukin abinda ya toshe kirjinsu. Fitowa yayi mota sanye da wani black tsadaddiyar luxury cashmere datai masa wani irin kyau da hula a kansa qamshinsa kadai me kirari ya shaqa take ya sauya kirarinsa yana qarawa da me qamshin alkhairi da babu irinsa. Securities ne suke sake bawa gurin tsaro yana wucewa kai tsaye ciki Sayd na gefensa da Securities a bayansu sai fahad dayake gabansu ya basa kariya ta gaban. Suna shiga masallacin take aka fara kokarim daura auren sbd ana kokarin gota lokacin da akace. Dakatar daurin auren AZIZ din yayi lokacin da yake kokarin qarasowa har gurinsu Baba alhassan dake kokarin gabatar da komai. Wani irin kallo Maheer ya dago da sauri yanawa AZIZ din zuciyarsa na bugawa da karfi da kuma mamakin menene. Dad kuwa numfashi ya sauke ahankali yana dan lumshe idanuwansa yana jiran jin abinda AZIZ zai fada wanda zai iya sakasa samun Mummunan shock a gurin komaima zai iya faruwa dan haka kasa dagowa tayi yana jiran jin wani abin. Maheer kuwa kafe AZIZ din yayi da ido yana jiran abinda zai fada sedai idanuwansa na bayyanarda sanyinsa da tsinkewansa sosai tareda qasqantar da akai akan kada komai ya samu auren farin cikin Jannah. AZIZ saukar da idanuwansa yayi akan Dad da sadakarwansa take a bayyane cikin jiran abinda zai biyo baya, Maheer kuwa tamkar magiya ce a tsakiyar idanuwansa dake kokarin sauyawa ammma yana hana hakan bayyana. Sauke nutsatsiyar numfashi AZIZ din yayi yana samun nutsuwa daga tashin hankalin daya gansu a cikinsa batareda sun fada ko nunawaba shi ya hango sarewa da magiyar koma me zaiyi kada ya fasa auren a wannan lokacin. Bazai fara aurenba sbd shima yanada reputation dayake son karewa kawai tashin hankalinsu da tsoronsu yakeson gani shiyasa dan haka kallansu baba alhassan yayi tareda sake wani Kyakkyawar murmushi daya saka kwarjinsa cike gurin sosai yace "Bismillah Baba daman zaunawa nakeson nayi sbd na karbi igiyoyin aurena da kyau" Dariya aka sake cikeda mamakin rahar tasa sbd abace da bayayi. Daurin auren aka fara su Dad na sauke ajiyar zuciya zufa na dan tsinko masa yana tinanin babu wanda ya isa yayi musu hakan a rayuwa sai wannan me isar da zafin kan amma zasu daidaitasa ne idan suka gama samun abinda sukeso. An daura Auren na AZIZ AY LIMBA da JANNAH ZAADEN akan sadaki dubu dari uku laqadan ba ajalan ba, a bisa koyarwan maaiki, AZIZ LIMBA a yanzu shine me cikakkiyar iko kowace iri ce ta rayuwar jannah Zad.. Ajiyan zuciya da numfashi me dumi suka sauke dukkaninsu take aka fara adduar Allah ya sanya alkhairi ana tayasu murna ta koina sbd aure dai y dauru an daurasa. Baba alhassan da Alh saad har cikin ransu suke jin wani irin farin ciki da nutsuwar AZIZ din yayi Aure sbd ya dauki lokaci sosai kafin yayi auren a lokacin da basu saka rai ba dan haka kudi sosai suke fitarwa suna rabawa. DZad ma farin cikin ne me yawan gaske a ransa da kan fuskansa dan haka ya saki fuska sosai cikeda farin ciki yana amsa addua tareda godia ga manyan baqinsu manya da suka samu halartar daurin auren. LIMBA dinma mutane yake gaisawa dasu sosai sedai ba wani sakewa da zallan bayyanarda farin ciki kaman familyn zaadens da nasa. Sayd kuwa bakin Aljihu ya bude kaman bai taba sanin zafin kudi ba yace aje a rabawa maroqan dake can waje sbd karfin securities dake gurin bai basu damar shigowa ba kusa ko kadan sbd manyan mutanen da suke riqe da qasar kusan duk suna gurin shiyasa tsananin tsaron yai mugun yawa. Dayake Saturday ce daga can bayan manyan baqinsu sun rage sosai duk sun wuce suma motocinsu suka fada tareda securities nasu suka baro zuwa gida zuwa lokacin Time na sallah yayi dan haka Masallaci suka fara tsayawa dukkaninsu da tarin securities sukai Sallan Azahar kafin Dzad ya roki su baba Alhassan din sosai suka nufa Zaadens. Motocin AZIZ da securities dinsa dauke hanya sukai sukam zuwa gida. Maheer ne ya lura da hakan ya sanarwa dad. Dad baba alhassan yayiwa magana sai gashi ya kira AZIZ din yace ya dawo. Sbd kaunar da Baba Alhassan yayiwa Ummitah da kasancewansa mahaifi ga Sayd ya saka baya taba tsallake umarninsa da maganarsa sbd shine wanda ya zama Uba nagari mai kare mutunci da gatan Ummitah a lokacinda baya nan shiyasa matsayinsa a ransa yakeda mahimmanci. Ajiyan zuciya ya sauke tareda dago idanuwansa da sukai wani irin laushi suna bada sexy vibe ya kalli Sayd da ido yai masa alaman su juya. Juya motar sukai securities ma juyowa sukai aka nufi zaadens din. *******Tinda Maheer ya kira ya sanarwa Anny an daura auren wata farin cikin data sake rufeta dakin Jannah din ta nufa ta bude kai tsaye ta shiga fuskanta cikeda farin ciki da murna. Zaune jannah din take bakin gado daga ita sai towel zata shiga wanka sbd ta samu karfin jikinta ya dawo sosai wayarta take kalla tanason kunnawa sbd tasan Ammar yana can yana kiranta coz by now ta riga ta zama matarsa burinsu ya cika dagashi din har ita amma kuma batajin farin ciki na shigarta kaman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163