Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 134

Chapter 134

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

isa palon AZIZ gidan tsit kowa ya shige. Ahankali batareda ya iya dagowa ya kallesaba ya ajiye masa file din gabansa ya juya ahankali ya fice yana kasa cewa komai. Shi kansa bayan ficewan Sayd zubawa file din idanuwansa yayi tsawon lokaci batareda ya motsa ba kafin yakai hannunsa ahankali ya dora akan file din zuciyarsa tai wani irin sauke numfashi mai sanyi yana danne abinda yake taso masa cikin maqoshinsa. Daukan file din yayi yafara bude shafin farko hoton yaro ne qarami da baifi shekaru ashirin ba wanda shine victim na farko da aka fara qunsawa familynsa baqin cikin da har abada bazai barsu ba.... Wani irin nauyi kirjinsa yayi yafara wucewa ahankali ahankali yana kallan fuskokin mutanen da an kashe basa duniya.... Hankalinsa tashi yayi sosai sbd bai dauka an kashe rayuka d yawa haka ba dan haka hannuwansa suka fara dayazo shafin karshe dakatawa yayi hannuwansa na tsananta rawa bugun zuciyarsa na wani irin tsananta da tsananin zafi da ciwo, Bude na karshen yayi wanda fuskar Ummitansa ta bayyana bugun zuciyarsa yayi wata irin tsayawa yana rintse idanuwansa da cikin tsananin ciwon daya soki kirjinsa ya kasa kalla ya saki file din Hannuwansa da wata irin rawar data sakasa miqewa zai isa bedroom dinsa neman Maganinsa da sauri kafin yayi loosing amma taku biyu yayi kafafunsa suka buge suka zubar dashi palon da karfin gasken daya saka Jannah data fito zuwa dakin Falaq ta kwana acan sbd damuwa take ciki sosai ta kwana dakinta. Dakatawa tai daga inda take tana wai waiwayowa ta kalli kofar palonsa. Wani irin yunquri yayi da karfi idanuwansa na sauyawa gaba daya ya miqe sedai sake faduwa yayi akan console dayake gurin da karfin daya fasa hannuwansa da gefen bayansa jini yafara fita... Tafiya ta fara zuwa inda zata har tayi taku biyu taji bazata iya ba, Cikin tsoro ta juya ta nufi palon gabanta na faduwa ta miqa hannunta ahankali ta bude kofar kai tsaye a karon farko kenan zuwanta ita kadai gurinsa. Akansa idanuwanta suka sauka tsoro ya kamat gabanta yayi mugun faduwa ta nufesa da sauri a lokacin dayake kokarin sake tashi jikinsa gabaki daya yana wani irin rawar data sakata tsoro da Fargaba ke girma sbd bata taba ganin ko Ammar a cikin irin wannan halinba idan ciwonsa ya tashi, Da sauri ta dora hannuwanta akansa daidai lokacin dayake sake miqewa ya nufi bedroom dinsa da sauri ta bude mas kofar Bedroom din tana riqe dashi suka nufi toilet data fahimci can yake tsananin Buqatan zuwa. Suna shiga kasa isa yayi daqyar ta isar dashi sbd zuwa lokacin yayi loosing gabaki daya. Hannunta na rawa ta kunna musu ruwan dumi suka fara sauka akansu yana mata wata irin qanqamewan datake jin kaman zata balle amma jin tai zuciyarta na mutuwa da tsananin sonsa da tausayinsa sbd yanayinsa dayake neman kasheta da tsoro da tausayi, Qanqamesa itama tayi tana kare fuskasa da tata fuskan sbd ruwa kada su shigar masa hanci dan haka hancinsu yana gogan juna ta sake qanqamesa tana karban azabar dayake bata da irin riqon da yayi mata batareda yana hayyacinsa, Neman juyewa kansa yayi yana sake qanqameta komai nasa na wata irin rawar dake saka hawaye biyo fuskanta tana sake hade fuskansa da nata tana jin kaman duk abinda yakeji ya dawo jikinta ya samu sassauci, Sun jima a hakan tsawon lokaci kafin ya samu sassauci komai yafara lafa masa ahankali. Shiru sukai a yanda suke yana rungume a jikinta tsawon mintina kafin ya bude idanuwansa ahankali jajir dasu ya saukar a fuskanta datake hade da tasa, Ahankali ya saka hannuwansa ya zagota jikinsa da kyau yana bata damar zama akansa har lokacin fuskansu yana hade... Ahankali tayi baya ahankali tana janye fuskanta daga tasa tana baya da kirjinta dayake hade da nasa ya dawo da ita ahankali yana kallan yanda ruwa ke sauka akan fuskanta ahankali suna gangarowa zuwa dogon hancinta da lips dinta da sukai wani haske. Bin ruwan yayi da kallo suna shiga har cikin bakinta suna saka lips dinta motsawa. Motsawa tai ahankali kirjinta yayiwa kirjinsa wata irin shafar data sakasa bin kirjin nata da wani kasalallen kallo sbd karfinsa bai gama dawowa ba. Rigar baccin dake jikinta lafewa tai a jikinta sbd ruwa gashi bata sanye da bra dan haka abinda idanuwansa ke kokarin sauka akaine ya sakata saurin saka tafin hannuwanta duka biyu masu sanyi da laushi ta tallafe fuskansansa dan sedai kafin tai wani motsi daga hakan ya fixgota daga zaunen da suke ya hade bakinsa da nata yana zira harshensa ciki tareda ruwan dake zubo musu. #MAMUH #THE STORY BEGINS #BEST LOVE AND REVENGE STORY #AZIZ LIMBA #AMMAR ZAD #JANNAH ZAD ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 81 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ********** Kai tsaye ruwan dayake shiga bakinta yafara zuqa ahankali a cikin bakinsa ya hadiye ahankali suka bi ta maqoshinsa cikin wani irin sanyin daya saka maqoshinsa wani irin kukan wucewan abu me girma a maqoshin a hankali, Bude jajayen idanuwansa da sukai sake jijir yayi ya kalli idanuwanta data rintse da karfi, Wani slow idanuwansa sukai akan hancinta suna gangarowa zuwa lips dinta dake hade da nasa kafin ya ware bakinsa a hankali gabaki daya yana shiga bakinta da kyau yayiwa duk abinda yake cikin bakinta wata irin zuqan data sakata barin jikinsa ya sake zagayo qugunta da hannunsa yana mannota da karfi jikinsa kirjinta yayi wani irin sauka a kirjinsa ya sakar masa wani lafiyayyan shock din daya sakasa sake kutsawa cikin bakinta yana mata wani irin shan dayake juyar da qwaqwalwansu su duka, Cikin wuyanta ya gangaro da kansa yana bin fatar wuyanta da harshensa dayake da dumi yana shan ruwan dayake bin wuyanta ahankali yana gangarawa kirjinta da halittarsa take bayyane fes sbd rigar data gama mannewa a jikinta ta gama tona asirin halittar komai dake jikinta. Xubawa kirjinta jajayen

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});