Chapter 129
Chapter 129
maka ba" Girgiza kai daddy mahmoud yayi yana dafe kirjinsa muryansa na rawa yace "Ammar ya rasu?? "Ba shi kadai ya rasu ba hadda Dan uwanka shima lokacinsa yayi na...... Faduwa Daddy mahmoud yayi yana dafe kirjinsa da karfi zuciyarsa na kokarin bugawa ganinsa na daukewa yana son yayi magana amma ya kasa azababbiyar azaba kirjinsa ke masa.... Durqusawa gabansa AZIZ yayi shima hannuwansa na dan rawa idanuwansa n sauyawa zuwa jajir yace "Kirjinka baya iya dauka ko? Fiyeda hakan na samu kaina a lokacinda na samu labarin mutuwar yar uwata,rabin jikina,rayuwata,uwar Falaq Aziz wadda ayau zuciyarta take bugawa a kirjin 'yarku da kukaso ta rayu kuka kashe tawa rayuwar........ A cikin tsananin azabar datafi karfin kirjinsa Daddy mahmoud y dago idanuwansa da sukai jajir din azaba ya kalli AZIZ cikin tsananin mamaki da shock idanuwansa n fitowa sosai sbd azaba sa shock yana kallan fuskan AZIZ wanda sai a lokacin yake ganin kammaninsa da Yarinya me cikin da suka samarwa Jannah sbd akwai hotonta a cikin file din jannah har yau..... Magana yakeson yayi amma ina maganganun AZIZ ragargaza zuciyarsa sukeyi zuciyarsa na qara samun bugawa. Shi kansa AZIZ din cikin wani matsanancin halin yake magana yana fada masa yanda ya shiga cikinsu da yanda zai qarar dasu daya bayan daya ya tabbatarda ko sunansu aka fada sai an la'ance su an tsinewa zuriarsu. Kofa Sayd ya kalla sbd jin shigowan mota gidan ya tabbatarda Anny ce wadda ta iso gidan a gigice. Ko gani batayi sosai ta iso gidan sbd sakon daya shigo wayarta na cewa AZIZ LIMBA na hanyar isa Zaadens Daddy mahmoud ya nemesa zai basa takardun ciwon jannah daya buqata kuma tafi kowa sanin Sun goge sunan Ammar a cikin likitocin ciki daga nata saina sauran likitocin. A yanda tasan Familyn tsaf zasu cire sunan Ammar abar nasu hakama akan neman lafiyan jannah zasu iya fidda file dinta a bawa AZIZ LIMBA wanda hakan na faruwa sun gama Rayuwa a doran qasa sbd bazai rufa musu asiriba, Hakama matakin da Ammar yake kai yanzu na rashin lafiya harda kusan wadda ta shafi kwakwalwa take familyn zaa rifesa a matsayin baida lafiyar kwakwalwa ya sha ita kuwa fa?? Inaaa,bazata yadda ba wlh ko kadan.... Kwata kwata fita tayi hayyacinta taji bata gane komai bayan ta riga isa gidan kafin isar LIMBA. Gabaki daya ta fice hayyacinta sbd maganar Ammar datake yawo a cikin kanta wanda sai yanxu take kokarin tina kammannin donor din jan wadda take son hadawa da kammanin AZIZ din tanajin kanta na neman kuncewa. Kafafunta har rawa sukeyi ta iso palon daidai lokacinda Su AZIZ sun riga sun bar palon Daddy mahmoud ya daga hannu ya bude baki zai ambaci AZIZ din cikin tsananin azaba Anny bata tsaya lura da yanayinsa ba kawai ta dauka AZIZ din zai kira dan masa magana dan haka ta fidda allurar data taho da ita ta soka masa a wuya tana juye masa ruwan ciki daidai lokacin Saleem da mommy na shigowa palon shikuma AZIZ da sallama me nutsuwa ya qarasa cikin palon jannah wadda ke zaune shiru idanuwanta sunyi jajir ta qara fadawa sosai a kwana da wunin. Dago idanuwanta tayi ta kalli kofar jin muryansa da qamshinsa a lokaci daya. Ajiye kafafunta qasa tayi ahankali qasa tana kallansa a sanyaye sbd rabonta da ganinsa ko jinsa tin shekaran jiyan daya bar nan din. Takowa yayi ahankali cikin nutsuwa shima yana kokarin daidaita kansa daga halinda yake ciki na tafarfasan zuciya da tsananin ciwon zantukan daya maimaitawa zuciyarsa na yanda suka rabasa da Ummitah. Kallon dayake mata ne ya sakata miqewa ahankali tana jin zuciyarta na narkewa akansa taku daya tayi ta kasa ta tsaya tana kokarin faduwa qasa zaune ya tarota jikinsa yana kallan tsakiyar idanuwanta da suka kasa daukan kallansa ta lumshe su tana sauke ajiyan zuciya jiki a mace. Shiru yayi baice mata komai fuskanta kawai yake kalla yana jin yanda zuciyarta ke bugawa Kirjinsa.... Komai nata yana nuna yanda take tsananin sonsa ne wanda hakan yake masa illa mai girma a nasa bangaren sbd yasan soyayya zata iya zama rauninsa kaman yanda take rauninta... Ihun Mummy me karfin gaske ne ya sakashi lumshe idanuwansa ahankali ya budesa akanta ita kuma a lokacin ne ta bude nata idanuwan ahankali tana kallan kofa. Jame jikinta tai ahankali tana son zuwa palon amma batada karfin hakan a jikinta ko kadan dan haka ta kasa dagowa ta kallesa. Lura da hakan ya saka hannunsa ya zagoyo qugunta ta mannu da jikinsa ahankali ya dauketa gabaki dayanta a jikinsa ya nufo kofar da ita zuwa babban sitting room na gidan da hayaniyar ke fitowa ta can. Sayd shima a lokacin ya shigo palon kaman yanzu yake shigowa shima, Anny da hannuwanta ke rawa kallan Daddy mahmoud din dayake wani irin numfashi yana kokarin rasa ransa sbd Alluran datai masa kwata kwata baa yiwa wanda yake cikin heart attack hakan na matiqar hadarin gaske, Ganin su Mummy da Saleem akanta ya sakata fara rawar jiki tana kokarin daidaita kanta ta kalli Mummy tana cewa "Mummy koda nazo inaga ya samu attack ne ina kokarin basa taimako ne zamu iya gaggawan kaisa asibitin" Mummy bata iya amsata ba da gudun tayo kansa itada saleem tana ganin yanda yake wani irin jan numfashin wahala idanuwansa na rufewa shine ta fasa ihun me karfi tana kiran sunansa. A lokacin ne AZIZ da jannah din suka fito idanuwan Daddyn akan AZIZ yana kallansa wasu hawayen azaba da dana sani dana son ya fada musu waye AZIZ limba suka gangaro masa idanuwansa suka rufe ahankali cikeda azaba. Saleem ne da Sayd suka daukesa da gaggawa zuwa mota hakama jannah rawa jikinta yafara tana kallansu cikin tashin hankali da fargaban sabuwar masifar data tinkaro su. Fitowa sukai dukkaninsu harabar gidan yacewa Sayd yaje tareda Saleem ya taimaka masa shikuma ya karbi key din motarsa ya saka jannah a ciki motar saleem na fita tasa tabar mansion din shima ya nufi gida da ita. Mummy da duk ta fita hayyacinta take sbd tsananin tashin hankali daqyar Anny ta iya sakata mota itama a rude hannuwanta na rawa suka bi bayansu saleem din sai a lokacin take jin tsoron rashin tinanin datai na bin sakon da kyau taga inda ya fito ta jefa kanta cikin kaddara, Hakama waye wannan dayasan sirrin su bayansu dazai mata text din wanda takeda tabbacin yayi magana ne sbd yasan sirrin dasuke boyewa. Tin a mota saleem cikin damuwa da tashin hankali ya sanarwa Maheer suna hanyar asibitin da Daddy mahmoud. Miqewa Maheer yayi cikin tashin hankali yana kallan Dad daya ji abinda aka fada dukkaninsu hankalinsu na tashi da sabon tsoro. Koda aka iso asibitin da Daddy mahmoud gabaki dayansu Dad harda Mimi sun fito tareda tarin likitocin da zasu karbesa da nurses a shirye sbd gaggawar basa taimako sbd sanin shi din yanada matsalar samun attack. Dad da maheer idanuwansu sunyi jajir dad wani irin tsalle zuciyarsa keyi kansa na tsananin sarawa hakama maheer mimi kuwa duk ta rikice damuwa na qarar mata. Motarsu n shigowa asibitin da gudun gaske saleem ya iso emergency din da ita da gudu aka rufu kansu ana fiddosa hadda Sayd wanda fuskansa ke rufe sa facemask sbd Abraham da Ken na gurin. Yanda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163