Chapter 36
Chapter 36
fito jini daya dan haka ya bude kansa sosai dan fahimtar komai ya zama wanda ABDULAZIZ LIMBA zaiyi alfahari dashi. ******Rayuwa ta sauyawa su Ummitah,umma da sayyid harma dashi ABDULAZIZ din dayake tareda familynsa yanzu, Rayuwa tayi dadi ta samu kwanciyar hankali da nutsuwa sbd suna tareda junansa a cikin arzikin da Allah yake sake bude masa tareda matsayinsa dake qara yin sama hakama ya zama abokin manya dan abokan huldansa na nan din duk manyan mutane ne, Jin dadi da daula babu abinda bai wadata fmlynsa dasu ba, Babu abinda suka nema suka rasa, Rayuwa suke ta tsari da farin ciki, Tsananin kaunar dake tsakaninsa da hasken idaniyarsa ya qaru baya boyewan da Familyn Alh Saad suke mamakin irin wannan kaunar da shaquwar da basu taba gani ba sbd basu taba ganin abinda ABDULAZIZ LIMBA baya wasa ko kadan dashi ba yake bawa mahimmanci fiyeda kansa da rayuwarsa kamar Ummitah da abinda yake cikinta, Bayan Ummitah a rayuwarsa mama itace mutum ta biyu da bai hada da komaiba amma ita kanta maman tasan Ummitah itace rayuwarsa da har take tausayinsu duk ranar da Allah ya dauki daya a cikinsu yabar dayan. Duk ta tino akwai ranar hakan ko bayan sun tsufa sai taji hawaye na cika mata ido tsoro na kamata dan kuwa koda bata duniyar ita alokacin tasan Allah ne kadai zai hana wanda aka bari zarewa. Fatanta Allah ya saukakawa kowannensu kaddarar da Allah ya rubuto musu ya zama gata ya basu kariya daga sharrin duk sharrin dayake duniyar. A rayuwarta bata da adduar tin daga ranar da suka dawo hannunta sai tasu, Uwa da ubanta kadai takewa addua sai ABDULAZIZ da Ummitah sbd mantawa takeyi ma da ba itace ta haifesu ba sbd kaunarta akansu ta gaskia da tsafta ce. Cikin Ummitah yanata sake kusantar watannin haihuwarsa cikin Aminci da lafiya dan ta dena yawan ciwukan datake ta fama dasu wanda yawancinsu damuwace dake cin zuciyarta akan rashin 'dan uwanta. ABDULAZIZ LIMBA duk tarin ayyuka da schedules dake gabansa basa hanasa bawa Ummitah kulawan datake buqata daga garesa dan kuwa bai taba hada hidimarta da komaiba, Kowanne dare tana tareda shi sai lokacin baccinta yayi ta tafi dakin mijinta tayi kwanciyarta, Kulawan dayake bata daban take da kowa a gida, Su mama ma basa hanasa sosai aka basa damar kulawa da yar uwarsa yanda ya kamata, Duk ranar zuwa awonta shine da kansa yake ture ayyukan gabansa yakaita da kansa a dubata y dawo da ita. Siyayyar haihuwarta aka fara wadda yake yinta kamar ba baby daya zata haifa ba, Duk baqin ciki da quncin dayake a zuciyarsa na rashin da suke ciki a alokacin da aka haifi Ummitah da yanda suka ringa yawo da ita batada suturar sakawa a kan cikin Ummitah ya rage radadinsa dan kuwa bazai taba mantawa da hakanba har abada, Bayan irin wadda yakeyi haka ya saka Anty maryam daukansu Mama da Ummitan sika ringa fita siyayyar haihuwan. Kaman yanda mama batada adduar daya wuce nemawa rayuwar ABDULAZIZ din albarka itama Ummitah batasan uwarta batasan ubanta sai ABDULAZIZ wanda yake uwa da ubanta dan haka adduarta koyaushe akansa ne sai mama da sayyid wanda shima tasa kaddarar tazo a cikinsu dan shima kauna me karfi da tsafta yake musu. Sun fara sabawa sosai da abujan sbd famlyn gidan Alh Saad da suka zama tamkar family daya dasu kuma koyaushe suna tare da anata hayaniyar datake saka ABDULAZIZ sakewa Anty maryam da yaranta kudi sosai sbd suna saka familynsa farin ciki da walwalwa babu wani ji da kai, Shi kuwa duk wanda zai saka Ummitah da mama dariya da farin ciki babu abinda bazai iya masa ba dan haka itama anty maryam dataga hanyar cin arzikinta tazo sai bata tsaya cutar da kanta da girman kai ba ta zage tana nuna musu kauna da kulawa harma da yawo datake daukansu suna fita harsai da ABDULAZIZ din ya dan taqaita musu sbd Ummitah bayason tana yawaita yawon sbd yanayin. Dr ken ta nasa bangaren ya dage da kulawa da Ummitah wadda results dinta ya sakasa yin wasu test akanta da sunan checkup sbd bincikensu akanta daya nuna komai nata lafiya kalau da kuma bgroup nata da sauransu. Shekarunta dasuke kusan daidai dana wanda ake nema yake sake sakasa jin son tsananta bincikensa akan lafiyarta duk da a dayan bangaren tsoro ne me tsananin gaske yake cikasa akan hakanan sbd ABDULAZIZ da har yanzu baisan alaqarsa da ita ba kuma alamu suna nuna shima kila zai iya kisan akanta kaman yanda ake neman rayukan akan wadda akeson bawa new life suma. Numfashi ya sauke a lokacinda dukkanin sakamakon full binciken da yayiwa lafiyar Ummitah wadda kusan 99% sun samu abinda ake buqata, Baima taba samun matching kamar hakan ba wanda komai yayi fiyeda ma abinda ake buqata. Numfashi me zafin gaske ya sake saukewa a karo na babu adadi yana jin zuciyarsa na shiga tsoron aikata abinda yake son aikatawan sedai kuma Alkhairan da burikansa da zaa cike masa harma fiyeda yanda yake burin na son barin qasar zuwa uk dan fadada karatunsa tareda iyalansa cikin wadata ya sakasa jin kuma zai iya aikatawa. Dafe goshinsa yayi yana sauke ajiyar zuciya me karfi, Hada takardun yayi tareda sakasu a folder qarama ya saka a envelope yayi sealing tareda tattara wayoyinsa da laptop dinsa ya miqe ya nufi kofa ya fita office dinsa ya rufe ya nufi parking lot inda motarsa take ya bude ya shiga ya tada yaja yabar asibitin yana fidda wayarsa dan kiran wanda zai miqawa takardun dan baisan Asalin su waye suke buqatan heart transplant dinba dan kuwa duk wainda aka saka aikin barnar basusan asalin su waye masu aikin ba kawai dai sun san zasu bar qasar bare ma a gane career dinsu ya lalace. Washe gari Ummitah tazo ganin likita tareda ABDULAZIZ wanda zaiyi tafiya me mahimmanci a kwanakin hakan ya saka kawai gabaki daya Ummitah ta sauya jin tsoron tafiyar tasa data samu kanta a ciki mai tsananin dayake yawan fadar mata da gaba dan haka ahankali zazzabi yake yawan shigarta. Dr ken kuwa ganin yanayin Ummitan ya sakasa jin wani irin farin ciki sbd akwai alluran dayake buqatan yi mata. Babu wani bata lokaci cikin nuna kulawa da tattali yana rarrashinta yayi mata alluran suka dawo gida. #MAMUH #BESTLOVE #ROMANCE #JANNAH ZAD *_Arewabooks@Mamuhgee_* 22 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163