Chapter 28
Chapter 28
kuwa dr Abraham ya kalla cikin rashin ja da baya yace "Heart transplant shine kadai abinda take buqata ta rayu right Dr?? Gyada kai dr Abraham yayi yana rarraba ido a tsakaninsu ganin dukkaninsu sun sauke jajayen idanuwansu akansa suna jiran amsarsa. Maheer ne ya matso shima cikin karfin zuciya da kasa yadda da zasu iya kallo har zuciyarta tayi failing gaba daya ta rasa ranta yace "Wat are the chances?? "with the right matching donor,90 percent" Da sabon mamaki da wani irin shock din samun qwarin gwiwa me karfin gaske na zancensa suka kallesa Maheer na maimaita 90 percent din cikin farin ciki. Dad ma dagowa yayi ya sake kallan dr Abraham din yana neman qarin bayani. Dr Abraham ya jinjina musu kai yana cewa "Idan aka samu donor datai matching zata rayu insha Allah cikin aminci kaman kowa, Sedai samun donor na zuciya abu ne me wuyar gaske sbd candidates are placed on a national waiting list so kafin ma ta samu time dinta zai iya cikawa Hakama donors na wuyan samune sbd yawanci masu donating sai wainda suke fama da brain injuries ko wainda ke gabanin mutuwa." Katsesa Dad yayi da cewa "Zuciyan da zaa dasa mata kawai ake buqata right? Yes but se wanda zaiyi matching" Maheer ne da Ammar suke hada baki gurin cewa "Zata samu zuciyar da zaa dasa mata kuwa kota yayane koda hakan na nufin zasu rasa komai. Mimi saurin kallansu tayi sedai Dad baima bari tai magana ba yace saleem ya tafi da ita kawai. Dad numfashi me sanyi ya sauke sbd a yanzu kam baisan komaiba bayan neman zuciyar da zataiwa 'yarsa kota waye yana so a shirye yake barar da dukiyarsa gurin nema. Maheer ma a nasa bangaren ajiyar zuciya ya sauke sbd a yanzu bayajin sunada buqatan sake bude wani kamfanin bayan na asibitin da zasu nemarwa kansu zuciyar da suke buqata. Ammar ma jin yayi wani sanyi yana mamayesa dan kuwa koda zai karar da komai nasa ne saiya nemowa Jannah matching din da zatai mata sedai kuma sbd yanda yake da natsi da son sanin komai akan matsalar Mahaifiyarsa data rasu da jannah yana buqatan neman ilimi akan ciwon dan sanin komai da kansa baya buqatan kowa nai masa bayanin komai da kansa yakeson sanin komai. #MAMUH #ZADEENS #LIMBAS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 17 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ********** Mimi suna dawowa gida kasa shiru tayi ta kalli dad wanda fuskansa take a hade ba alamar bata fuskan maganar ma da duk take son yi wadda ta danganci cewa a hakura a zuba ido batareda kokarin komaiba Jannah kwanakinta su qare bayan Allah ya basu damar da zasu iya samar mata lafiya ta rayu. Duk da rashin bada fuskansa Mimi daurewa tayi itama ta bude baki tace "Me kuke nufi da nemo donor kota halin yaya? Dzad zuciyar mutum fa ake magana ba wani abinda zaa iya zuwa kasuwa a siyo ba... Maheer ne ya katseta da cewa "Mimi ki dena maganar zuciyar mutum kaman wani abinda bazaa iya samuba, Kina sanesa yanzu ma da kudade ana siyan mutane ko nawa kakeso?? Jiyowa tai tana masa wani kallan mamaki da takaici tace "To wainda suke siyan mutanen suna siyansu ne dan rabasu da wani abin a jikinsu ne??suna siyansu ne dan bauta da wani aikin wahalar daban Kadama ka sake kawon wannan zancen dan ko anayi mu meza muyi da safarar mutanen? Sai alokacin dad ya dago yai mata wani kallo yana mamakin zancen dayake fita a bakinta na rashin tinani da nazari. Bai samu damar tankata ba dan maganarta ma hanya take safarar mutanen zasu fara babu abinda yasha masa kai indai sa kudi ake safarar baida matsalar wannan. Maheer ma kallan dad din yaga ko kallo mimin ma bata ishesa ba dan haka ya dawo da kallansa kanta yana cewa "Mimi pls ki bari zanyi handling komai a yanda ya kamata batareda abinda kike tinanin ba" Wani kallan ta sake masa kafin tayiwa Dzad din ta juya tabar palon tana mamakin tayaya suke tinanin neman abinda Allah ne kadai yake halitatta ba kaman abinda ake siya bane tinda da kudin na siyan zuciyar da zayneb kila tana raye. Ammar dayake zaune palon bai samu shiga zancenba sbd Abinda yake karantawa a laptop yana dafe goshinsa dayake jin kaman kansa zai rabe biyu sbd tinane tinane da abubuwan dayake ji cikin kan. Juyowa Maheer yayi ya kallesa zaiyi magana Dad ya hanasa yace ya kyalesa sbd yasan Ammar din shima bazai iya bari Jannah ta rasa donor ba kota halin yaya. Numfashi me zafin gaske Ammar din ya sauke yana dago idanuwansa da suka sauya ya fara kallan Maheer kafin ya dawo da kallansa kan dad dayake jiran Abinda Ammar din zai fada. "Dad ina son zama cardiologist, Zan fara daga farko,inason sanin komai akan abinda ya shafi zuciyar dan adam... Maheer kallansa yayi da sauri jin zai koma baya a karatunsa dayake kammalawa. Dad kuwa ajiyar zuciya me sanyi ya sauke wani nauyi daya danne kirjinsa yana sauka sbd abinda yake tsananin buqatan kenan a cikin yayansa dan kuwa suna buqatan sanin abubuwa akan zuciyar da suke nema ta hanya me kyau da mara kyau dole saida nasu dan bazasu bari likitoci su zama sune zasu ringa sani da sanar dasu. Maheer kuwa shiru yayi yana nazarin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163