Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 128

Chapter 128

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kaman yanda yakamata ta kula dashi fiyeda kowa a familynta... Isowan Dr Abraham ya saka aka fara basa taimakon gaggawa wanda ya saka hankalinsu sake mugun tashi sbd jikinsa baya karban kowane taimakon da ake kokarin bawa zuciyarsa dake neman dena bugawa. Cikin damuwa Dr Abraham yace dole ayi gaggawar zuwa asibiti dashi. Basuda zabi dole aka daukesa suka kwasa cikon matsanancin tashin hankali aka nufi asibiti dashi. Ana isa dashi kai tsaye bangaren masu asibitin aka nufa dashi take likitoci dasu dr Abraham din aka rufa akansa. Mimi tayi kuka har idanuwanta sun gaji dan haka suka zubawa sarautar Allah ido suna jiran tsammani, Gabaki dayansu suke asibitin banda jannah da bazata iya fita koinaba sbd ita kanta a yanzu tsanar kanta takeyi sbd tana tsakiyar da batasan me takeso ba. Daddy mahmoud gida aka koma dashi sbd zuciyarsa dake masa ciwo shima sbd sai yanzu yake jin kansa cikin tsananin nadama da baqin cikin abinda akaiwa 'dan zayneb, Sbd girma da tsananin kaunar da sukewa zayneb ne jannah ta samu kaunar me girman da suke mata a yanxu wanda Ammar ne ya bata wannan kaunar wadda shi ya kamata suwa, Shine wanda sukewa kaunar zayneb bayan barinta duniya sedai kuma irin tsananin kauna da kwallafa rai da yayi akan jannah tinda ta fado duniya ya saka suke mata kaunar datake a cikinta ayanzu amma a lokaci daya son zuciya da makancewa ya sakasu sakasa a wannan mummunan halin dayake a ciki yanzu a lokacin daya kamata su tsaya su hana ko waye tabasa. Dad ma tsananin damuwa da baqin cikin hukuncinsu ne y saka nasa hawan jinin tashi anan asibitin shima aka shiga basa taimakon sbd sosai jininsa ya hau din. Har dare kwata kwata baa samu sauki a lamarin Ammar ba wanda duk rashin imaninka kallo daya zakai masa ya baka tsananin tausayi sbd ciwo dai ya sauyasa a lokaci daya. Kaf ahalin zaadens babu wanda baya cikin damuwa me tsananin gaske da tausayin Ammar din, Jannah kanta datake gida tayi kuka mai tsananin gaske tana jin inama rayuwarsu ta baya familyn ta dawo a lokacin da suke tsananin kaunar juna basa cikin matsala ko damuwar komai ta duniya. A asibiti gabaki dayansu familyn suka kwana banda daddy mahmoud da jannah dake fama da kansu a gida. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 77 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ************ Wash gari dole Dad gado aka basa a asibitin sbd Bp dinsa kwata kwata yaqi dawowa daidai. Mimi ma taqi yadda ko kadan ta baro asibitin itada Saleem wanda Ammar yake cikin ransa sosai dan haka dole Maheer shima ya kasa baro asibitin. Karfe 11 na rana Sayd y iso asibitin sanye d face mask da fcap daukan Jannah wadda tinda sassafe ta iso asibitin ko tsayuwa bata iya yi da kujera aka kawota. Sayd na shigowa dakin Ammar na farfadowa dan jannah ta kalli Sayd din tace yabarta zata dawo daga baya. Baice komaib wayarsa ya fidda ya saka kiran LIMBA yana dauka ya bata wayar yana juyawa ya fice daga dakin yabarta tayi magana dashi idan ya Yadda. Harta yanke bai dagaba dan haka ta ajiye wayar akan kafafunta tana kallan Ammar wanda idanuwansa dake a jeme suka sauka akan hoton dayake kan wayar sayd baro baro na Ummitah da AZIZ wanda asalin kamanninsu suka bayyana kaman an tsaga kara tana dariya a jikinsa. Duk da baya gani sosai rawa hannuwansa suka fara yi yana son nuna hoton Ummitah dayake cikin wayar wadda sukeda hotonta haryanzu a cikin file na jannah. Rikicewa gabaki daya yayi yana wani irin yunkurin magana hannuwansa da bakinsa na rawa. Sayd ne ya shigo dakin ya karbi wayarsa yana barin asibitin da jannah ya maidata gida sbd itama neman rikicewa jikinta keyi sbd tashin hankalin ganin yanayin Ammar. Da gudu likitoci sukayo dakin tareda su Mimi dasu Maheer dasuka je dakin dad dubosa. Suna shigowa Ammar ya damqe maheer da karfin gaske yana kallansa yana kallan Abraham muryansa n sarkew yace "AZIZ limba da donor dinmu, Zuciyar dayake bugawa a zuciyar Jannah AZIZ LIMBA,AZIZ LIMBA ya..... Ganin yana neman fallasa komai a gaban mutane da sauran likitocin batareda yasan me yake fada ba ya saka hankalinsu gabaki daya tashi cikim mugun faduwar gaba da shiga Rikitaccen yanayi dr Abraham ya masa allurar data sakasa zubewa a gurin yana tinanin kwakwalwan Ammar tabbas ta tabu. Anny jin tayi zufa ya rufeta hankalinta na neman tashi da abinda yake shirin faruwa idan baa nema maganin ciwon Ammar da gaggawaba zai iya tona asiri su shiga masifar da babu fita. AZIZ LIMBA karfe 7 na dare motarsa ta isa Zaadens tareda Sayd wanda suke shirye tsaf dan gama komai su tattara su koma inda suka fito. Babu kowa kaf a mansion din sai masu aiki da securities sai Daddy mahmoud daya fito jin isowansu sbd matarsa mummy tayi asibiti da daren dubo Ammar da kaiwa su Mimi abinci masu tarin yawa kala kala. Kasancewan Daddy mahmoud din shima yanada weak heart ya saka abu kadan yake sakasa samun attack ko bugawan zuciya shiyasa ko farkon samun matsalar financial crisis dinsu ya kamu da paralys dakyar ya dawo daidai dan hakanne tin jiya yake fama da ciwon kirji. A yanayinda ya fito yana kallansu ya saka AZIZ masa kallo daya ya hango zuciyarsa gap take da bugawa dan haka fasa zama yayi ya kalli Say wanda yayi amfani da sabuwar waya ya tura sako zuwa wayar Anny. Kallan Daddy mahmoud din AZIZ yai a qasqance kafin ya bude baki yace "Ka dena daga hankalinka akan Ammar Zaaden sbd ya riga ya rasu......... Wani mummunan bugawa zuciyar daddyn tayi ya dago da sauri yana kallan AZIZ hannuwansa na rawa da kafafunsa ya bude baki zaiyi magana AZIZ din ya katsesa da cewa "Tinda wuri zaka buga zuciyarka bayan baka gama jin abinda zan fada

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});