Chapter 69
Chapter 69
ba, Ayau zan ziyarci asibitin na fara sanin Full name nasa da idan yana nan kafin sauran binciken zuwa gobe da kwana biyu zan hado maka komai" "Thanks" sayd yace yana kashe wayarsa ya wurgar a kujera yana dafe kansa tareda lumshe idanuwansa. Falaq data kasa gane kan daddynta kwana biyu damuwa ta shiga tafara dagawasu mama hankali wadda itama tane kasa gane kan AZIZ din da kuma sayd da shima duk ya kasa zama kwana biyu Magana tai musu wanda ya saka Falaq dawo da Daddynta daidai shima sayd ganin AZIZ baice masa komaiba kuma yasan yanda AZIZ din yake da karantar abu da ilimin gane abu atake ya sakasa dawowa daidai sbd tsaro. ********cikin kwana biyu Fahad da Latif suka duqufa da mugun bincike da bin duk wata hanyar samo bayanan da suke nema baji ba gani, Shi kuma Sayd jin yake kaman zai zare sbd jiransu Amma ya boye yana ayyukansa hankali kwance sbd AZIZ daya fara fita office dan haka ya dan zama busy da ayyuka da kuma handling abubuwa. Latif ne yafara hada bincikensa dan haka ya kira Sayd din kai tsaye wanda a lokacinda kiran ya shigo yana gaban AZIZ LIMBA yana karanto masa bayanan Report da aka aiko musu daga Italy. Sunan Latif ne ya bayyana Akan screen din wayar Sayd din datake ajiye a gabansu. Hannu Sayd ya miqa ahankali ya dauki wayar tareda kashewa ya ajiye gefensa yana cigaba da bayanin da AZIZ ke sauraronsa hankali kwance cikin nutsuwa. Yana gama bayanansa juyawa yayi ya fice yana amsa wayar Pa din Maheer Zad data shigo wayarsa akan haduwarsu da haryanzu baa san lokacin ba.. Sayd na fita kai tsaye ya katse wayar dayake ya nufi office dinsa yana saka kiran Latif wanda ya dauka take. "Oga Sayd I've Send you every information daka buqata, Cikakken Sunansa Dr Ismail Saraki, Yana Nigeria haryanzu sedai yana jinya haka kawai aka wayi gari ya samu stroke baya iya magana baya iya komai yana gida yana jinya tareda familynsa a Jos, Likitan zuciya ne shima kuma bai taba aiki a kowane asibiti ba Nigeria sai zaaden sbd baa Nigeria din yake aikiba saida Zaadens suka basa babban matsayi a asibitinsu ya dawo Nigeria, Address da duka sauran bayanin na turo maka komai" Katsesa Sayd yayi da cewa "Idan yana aiki a Zaadens a babban matsayi meyasa basu tsaya masa gurin neman lafiyarsa ba ya koma gida?? "Ba shine abin tambayarba Abin mamakin shine Duk wani hanyoyin samunsa sun datse hakama komai ya rasa a qanqanin lokaci wanda kaman ana kokarin hanasa wani abun ne kokuma akwai abinda yayiwa Zaadens din nake ganin" Ajiyar zuciya Sayd ya sauke yana cewa "Ngd Latif zan sake nemanka sbd Zuwa jos zai kamaka" "Ok Thank you Oga Sayd" Yana kashe wayar ya miqe yana sauke ajiyar zuciya akai akai sbd komai ya fara fito masa sedai tsoron qarasa bincikawan yake ma dan abinda zai binciko kada ya kashe AZIZ. Sai yamma suka dawo gida suna isowa AZIZ kai tsaye bangarensa ya nufa yai wanka ya shiryo ya fito suka zauna cin abinci a dining falaq nata masa labarai kala kala wadda a duniya ita kadaice take ajiyesa tayita basa labarai da surutai kala kala ya bata kunnuwansa yana saurara batareda yace komaiba. Suna gamawa suka wuce sallah Saida sukai ishai suka dawo, Motarsu na shigowa harabar gidan motar Fahad na shigowa bayansu dan haka a tare sukai parking. Fahad dinne ya rigasu fitowa sanye cikin three quarter da farar sweatshirt ya nufo motarsu ya budewa AZIZ motar yana masa barka da dawowa. Amsawa yayi yana kallansa a taqaice ya nufu hanyar studyroom dinsa suka nufi bayansa. Yana shiga zaunawa yayi tareda ajiye wayarsa gefensa ya dago a natse ya kalli Sayd wanda yake kallan Fahad kafin ya maida kallansa kan Fahad din ya bude bakinsa yace "Yes,the dets??? Kallansa Sayd yayi da sauri yana matsowa zaiyi magana AZIZ din ya dago manyan fararen idanuwansa yai masa kallo daya take ta dakata yana komawa baya ya saukar da kansa zuciyarsa na tsananin nauyi da tashin hankalin abinda fahad ya samo akan binciken. Fahad da shima yake a natse sbd a gaban AZIZ din suke ipad dinsa ya daga ya fara budo bayanan yana cewa "Babu Alaqar kowane business dake tsakanin Zaadens da dr Abraham saina likitanci wanda kaman yanda muka zarga akwai me ciwon Zuciya a familyn sunanta ZEYNAB ZAD sedai kuma ta rasu da dadewa, Bayan rasuwarta Zadeens sun sake samun mace a familyn wadda duniya ta sheda yanda suke tsananin sonta amma kuma tana tsaka da karatu kawai aka nemeta aka rasa baa sake samun labarinta ba tsawon shekaru sun boyeta batareda an sake taba ganintaba wanda babu wanda yasan dalilin hakan amma kuma a yanzu tana wannan qasar tana karatu sedai ta koma gida a yanzu batanan, A familyn kowa mun samu bayanin cikakkiyar lafiyarsu banda JANNAH ZAD wadda babu wanda a iya binciken danai babu likitan daya taba ganinta bayan Dr Abraham......" Dan shiru yayi yana tinani da shakkar abinda zai fada kafin ya dago ya kalli sayd wanda shima shi yake kalla da dukkanin imaninsa kafin ya juyo ya saci kallan AZIZ da yayi shiru yana sauraronsa da dan sassauta murya yace "A yanda na tabbatar sbd bamu san health status din JANNAH ZAD ba a cikin familyn kuma dr Abraham ne kadai likitanta kuma Shi din likitan zuciya ne Tabbas itace takeda matsalan Zuciyar datake cikin zaadens, Dr Abraham ya samu zomowa babban likitan dayake cikin manyan doctors na duniya tareda tarin dukiya me yawan gaske daya zamo babba sbd zaadens da suka tsaya masa, Jannah Zad itace rai da Zad sukafi so fiyeda komai da suka mallaka a duniya... Dago idanuwansa yayi Ahankali ya saukesu akan Sayd sbd a duka bayanin baiji wani abin daya shafesu ba bayan maganar ciwon zuciyar datai kama data tasa 'yar dan haka ya zubawa sayd idanuwansa yana jiran bayaninsa wanda bayani kawai yakeso gamsashe batareda wani kwana ko daya ba. #MAMUH #BEST REVENGE #BEST LOVE #CRAZY LOVERS #SELFMADE BILLIONAIRE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 41 *KALPANAH COLLECTION* 08105064494 Shin ke daliba ce ko kuma uwa wadda har yanzu bata daina rokon urgent 2k a wurin yan uwa da kawaye ba,tou nesa tazo kusa domin kuwa na kawo miki maganin matsalarki,domin kuwa *Kalphanah Collection* ta shirya tsaf domin taimaka wa duk wani dan kasuwa ko kuma wanda yake son fara kasuwanci.A *Kalphanah Collection* muna saida kaya kama daga Jaka,Takalmi,Atamfa,Laces,Kayan yara da kuma kayan kitchen.Wani abun mamakin ma muna saida kayan mu ga masu siyen daya ko kuma sari,ga waenda basuda jari ma mun tanadar masu hanyoyi daban daban da zasu fara neman na kansu.Hajiya kina gida kwace zaki dinga jin saukar kudi a asusun bankin ki.Ga musu fuskantar qalubale a kasuwancin su kuma an kawo muku sauqi domin kuwa an bude muku group dinku da zaku dinga tattauna matsalolin ku. https://chat.whatsapp.com/IyDlSVdw1rDIlCNNQMel68 Kedai idan kin shirya ki dannan link din nan na kasa domin shiga group dinmu ki ganewa idonki kunsan ance gani ya kore JI Karki yadda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163