Chapter 156
Chapter 156
biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 94 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. *********** Hanyar gida suka nufa Jannah na sake bude fuskan matar da kyau daga hijabin dayake rufe fuskanta sbd ko akwai wanda zai ganta daya santa ya tafi da ita gida sbd tana tsoron tafiya da mahaifiyar wasu gurinta azo ana nema karshema aga laifinta da daukanta. Tafiya suke sakeyi me tsayi matar na sake riqe hannun Jannah cikin nata sosai kamar itace karamar yarinya jannah kuma uwarta, Yanda take qanqame hannun jannah din cikeda tsananin kauna da kasa iya barinta ya saka jannah juyowa da jajayen idanuwanta ta kalleta tana jin inama hannun tata mahaifiyarne take riqe dashi a hakan da tabbas dukkanin quncinta da baqin cikinta ya yaye. Gap da magrib suka isa gidan zuwa lokacin dukkaninsu sun tsananin gajiya dan haka zaunawa jannah tayi a tsakiyar dakin bayan ta shiga toilet ta debo musu ruwa a fanfo tafara bawa matar wadda tasha sosai itama sha tai ta xauna tana hutawa ahankali kafafunta na wani irin radadin gajiya. Sallah akai har aka fito masallaci tukuna ta iya tashi ta nufi toilet ta shige tayo Alwala ta kama matar itama takaita toilet da taimakonta tayi komai suka fito tare suka tada sallah sai yazamana kamar itace take jagorantar matar sallah sbd yanda ta ringa binta. Suna gamawa abincin data bari na cin darenta kafin ta fita ta janyo ta ajiye musu a gabansu ta kama hannun matar ahankali ta saka mata a ciki tana bude baki Ahankali tace "Kici abinci" Zuba mata idanuwanta masu tsananin kama dana 'yayanta matar tai cikeda kaunar jannah din da batasan ta inda take kwararo mata ta bude baki da muryanta me bayyanarda batada cikakkiyar lafiyar kai tace "Umminah kici, Umma tace kici" Dagowa jannah tai da idanuwanta dake sauyawa sbd yanda tai maganar kaman Mimintata take taji kewar uwarta idanuwanta suka ciko da hawaye suna gangarowa ahankali. Hannuwan Umman rawa suka dauka ta dorasu akan fuskan jannah tana goge mata tana cewa "Umminah bata kuka" Tsananta gudu hawayen jannah sukai tana rife idanuwanta ahankali tana tana share mata hawayen hankalinta na tashi jikinta na rawa sosai. Rikicewa Umman ke neman yi kanta na juyewa wanda ya saka Jannah bude idanuwanta tana dago hannunta ahankali ta dora akan na Umman dayake kan fuskanta tanata goge mata hawayen ta bude baki Ahankali tace "Jannah ce,jannah ce ba ummi ba, Ummi bata nan........ Bata qarasa ba Umman tayi baya da sauri tana kama kanta da hannuwanta biyu tana buga sosai tana girgiza kai da karfi koina jikinta na rawa tana cewa "Umminah zata kaini gurin hamma, Idan ba Umminah bace ki kaini gurin hamma, Gurin hamma nakeson zuwa, Ina hamma Abdul dinmu nida Umminah, Hamma yana can yana fada kullum mun fita yawo, Ya hanamu yawo, Ki kaini gurin hamma na fada masa Umminah batanan..." Yanda take buga kanta da karfi tana ambatar koma waye hamman da ummin ya saka Jannah tasowa da sauri tayi kanta tana kokarin riqota ta ture Jannah din da karfin gaske wanda ya sakata buguwa da bango har saida goshinta ya fasa kadan ta rintse idanuwanta cikin tsananin azaba amma bata taba gurin ba sbd Umman ta fara jiwa kanta rauni sbd yanda take yakushin fuskanta tana kiran Hamman da tsananin so da kaunar datake saka jannah fara hawaye tana sake komawa kanta da sauri batai wata wata ba ta rungumeta sbd dukkaninsu suna cikin qunci daya ne na rashin mutane mafi soyuwa a rayuwarsu. Yanda ta rungumeta da karfi ya saka duk yanda umman take tureta tana dukanta amma bata saketaba har saida Umman ta fasa wani irin kuka me tsananin karfi da radadin dayake cin zuciya da ruhinta tsawon shekarun gararanbar neman Hammanta da umminta datake yi batareda cikakken hankalinta haryanxu ya dawo jikinta ba duk da kuma ba tuburan take haukarba, Tayi yawo states da dama gurin nemansu, Ta kasa tina komai na rayuwarta bayan Hamma Abdul dinsu itada Ummi, Ta kasa tina ita kanta wace, Ta kasa tina ita wace,daga ina ta fito, Ina ne gidansu, Inane garinsu, Tayi yawon gidajen abinci tana aiki amma daga lokacinda aka fahimci ba cikakken hankali ne da ita ba haukanta yi takeyi tana tashi korarta akeyi, Idan abin ya kwanta baka taba sanin tanada juyewan hankali lafiya kalau zata samu aiki amma da zarar angane shikenan zaa sallameta, A wani kauye tayi rayuwa me tsayi sosai inda maigarin kauyen ya aureta duk da batada hankalin shi dai tai masa ta kwanta masa yana kaunarta, Bai taba komai da ita sbd magani da aketa nemar mata tsawon shekaru har Allah ya dauki ransa yabar duniya bata warke ba dan haka yayansa da matansa suka koreta ta sake shiga duniya wanda duk tsawon wannan lokacin bata taba dena ambatar sunan 'yayantaba. Jannah sake qanqameta tayi tana jin nutsuwa itama ayau ta samu wanda ta runguma tana sauke hawayen samun sassaucin abinda yake cin rayuwarta na tsananin kadaici da qunci. Ahankali Umman tafara rage kukanta yanayin qasa tana ambatar sunan Ummi wanda ya saka jannah amsawa dole sbd bata damar dawowa hayyacinta har ta dena kukan tayi shiru a jikin Jannah wanda itama tayi shiru babu me motsi a cikinsu har akai ishai suna hakan. Ahankali jannah ta janye jikinta ta miqe ta kamata suka koma suka sake alwala suka dawo sukai sallah Suna idarwa abincin ta sake janyowa ta kama hannunta ta saka mata a cikin abincin suka fara ci Ahankali kowannensu jikinsa a sanyaye har suka gama. Tattara gurin jannah tai ta shiga toilet tayi wanka ko data fito Umman tai bacci daga inda take zaune cikin tsananin gajia da zazzabi. Cikin tausayi jannah ta gyara mata kwanciyarta kafin itama ta saka doguwarta har qasa ta bacci taxo ta kwanta gefenta suka rufe da abin rufa guda duk da ya musu kadan. Kaman yanda akace mutum rahama ne hakan ne ya faru ga jannah sbd ayau datake tareda da wani ba ita kadaiba kaman yanda ta saba bacci ta samu yau din ya dauketa har safe wanda rabonta da hakan ta manta. Da asuba sallah sukai suka sake kwantawa Umma ta ringa baccinta hankali kwance Jannah ta zuba mata idanuwanta ahankali tana kallan fuskanta kafin ta gangaro da idanuwanta akan hancinta da gurbin idonta datake samun Kammanin wanda yake maqale a zuciyarta a lungu ta boyesa boyo na har abada da bazata fidda ba kuma bazata farfado ba. Numfashi ta sauke ahankali wasu hawaye masu dumi na gangaro mata na Saleem da har abada bazata yafewa limbas ba idan suka raya tasu yar ta hanyar rabasa da tasa rayuwar. Meyasa saleem zai mata hakan? Meyasa ya zabi barinta a lokacinda tafi komai da kowa buqatarsa, Rashinsa ya sakata jin rashin tsoro da shakkar janyo matarda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163