Chapter 83
Chapter 83
da akace ta rasu da ciwon zuciya itama tinda gashinan shine aure zai shiga tsakaninsa da jannah Zad wadda bazai taba barin su samu wannan farin cikinba. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 49 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* Abu daya ya sani shine idan akai auren bazai samu damar juya rayuwar jannah din ba,. Baya buqatan komai akanta ita zuciyar datake bugawa a kirjinta kadai yake buqata dan hakanne bayajin wannan auren da Ammar yake jira zai tabbata sbd daga lokacin data zama matar wani ta shiga karkashin inuwar aure da kusan tabata tamkar keta hurumin ubangiji ne dan haka auren na buqatan dakatawa idan y gama da ita Ammar din zai aure gangar jikinta. Spoon ko daya baiyi da abincin ba kaman yanda falaq ma bataci komaiba surutu kawai take sbd ganin baici komaiba. Miqewa sukai suka fito zasu wuce bayan ya basu cikakkiyar daman samunsa a office ko gidan dan cike dukkanin takardun business da zasu kulla. Cikeda farin ciki suka fito rakasu harabar gidan bayan Dad yayiwa falaq kyautar dollars hakama Maheer kyautan maqudan kudi yayi mata duka babu wanda ta karba da hannunta Fiddausi ake bawa ta riqe mata. Mimi ma turaruka masu tsadar gaske tayiwa mama kyauta ta bawa Fiddausi kudi itama. Falaq har daki taje ta sanarwa jannah tana jiran kiranta da zuwanta. Gyada kai kawai jannah din ta samu damar yi tana kasa kallan falaq da fuskansa ma take gani a kan ta falaq din sbd kammaninsu. Motocinsu suka hau suka bar gidan mama na jin tsananin farin cikin kasancewa cikinsu da kuma kaunar Jannah dataji tanayi musamman sbd kaunar dataga ta kullu tsakaninta da falaq dan haka take tinanin Auren AZIZ da jannah ya shigeta dan da alama falaq ma zata amsheta tinda sunfar sabawa dan haka zata bari falaq din ta sake sakewa da shaquwa sa jannah din ta yanda zataji tana sonta a matsayin ta zamo matar daddynta hakanne kadai zai iya sakashi tinanin aurenta sbd babu abinda falaq tace tanaso da zaiyiba indai bai saba addiniba. Kudin da aka bawa falaq suna isa gida sayd ya bawa latif su gaba daya sbd ko cikin gidan baa buqatan su shiga. Sayd daya gama tattara bayanansa akan familyn tsaf na karantar da yayi musu din a wuni daya tsayawa yayi a gaban AZIZ din yafara masa bayani cikin nutsuwa da cewa "Tin muna can na saka an turo man sauran bayani da muke buqatan sani, Ammar Zad jannah ce kadai abinda zai rasa ya zare tareda bayyanar da kansa ta wani bangaren sbd an tabbatarda irin tsananin dayake mata ya wuce hankali hakama yanada trauma tin ta rasuwar mahaifiyarsa and zai iya yiyuwa shine likitan da muke nema a familyn sbd mahaifiyarsa da jannah ciwo dayane da su so zaifi zama sauki garesa kokuma burin karantar ciwon sbd maheer dai komai na familyn a hannunsa yake baida lokacin komawa sake karatun likita, Saleem kuwa a wancan lokacin bai isa zama likitan da har zai iya shiga tiyatar zuciyaba dan haka Ammar zad shine komai nasa yake nuni da zamansa likitan familyn...." Katsesa AZIZ yayi cikin gundura da jin saukan sunayensu a cikin lafiyayyun kunnuwansa masu tsarki da cewa "A farraqe nake buqatan ganinsu, Su fara samun second thoughts akan junansu, Su fara jin suna zargin junansu, Kowannensu ya fara son kansa ta yanda idan suka fara fuskantar matsaloli da masifar datake tafe kansu zasu rasa gurin tattaunawa da junansu dan neman mafita ko neman sauki, Idan basu farraqa ba samun nasara akansu zaiyi dauki lokaci, Bazan iya daukan lokaci ina tarayya dasuba sbd hakan na kona jinina da azababben baqin cikin ganinsu kadai dan haka ina buqatan rabewan kansu da bullowan matsala me girma a tsakaninsu dan hakanne zai saka sirrinsu fara fita coz a haka bazasu taba barin komai nasu ya fita ba komai kankartarsa sbd kuna kiyayewa.. Sayd shiru yayi yana shiga dogon nazari akan hakan dan kuwa neman abinda zai farrakasu zai dauki lokaci sbd duk dukiya da abinda zasu mallaka ko su rasa bazai taba rasa kansu sbd ba qaramin so sukewa juna ba familyn wanda shine abinda suka tabbatar a yau din, Dan haka idan suna neman abinda zai farraqasu to sai abinda suke tsananin so dukkaninsu ba kuma zai kasance dukiyaba, To menene??? Fitowa sayd yayi yana shiga tinanin me zurfi da neman mafitar dazai gabatarwa AZIZ din goben dan da alama LIMBAn baida lokaci batawa akan zaadens din sosai kawai rusasu yake son farawa akan lokaci to amma kuma dole suna buqatan cikakkiyar evidence akansu sbd so yake tin daga qasa ya rusasu har sama ta yanda babu kowane irin sauki bayan na mutuwa da zasu ringa nema sa kansu. Sayd na ficewa Falaq ta shigo sanye da kayan bacci riga da wando masu kauri sai hula akanta ta ipad dinta a hannu ta zauna gefensa tana shigewa jikinsa ta bude ipad din tana cewa "BestDaddy kalla hoton da mukai da jan, She's very beautiful am starting to like her tanada kirki yanzu ba kaman haduwanmu na farko ba" Idanuwansa ya sauke akan fuskan jannah din yayi mata kallo daya yana dauke idanuwansa wani dacin me karfi yana cike maqoshinsa zuwa kirjinsa. Labarinta falaq tafara basa yayi shiru idanuwansa akan bakin falaq din kunnuwansa basa akan abinda take fada sautin muryan Ummitah kawai yakeji acikin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163