Chapter 100
Chapter 100
fitowa saiyaji ya dan samu sassaucin tsananin dacin dayake ransa. Bude baki yayi cikin kulawa da nutsuwa yace "Karkiyita murna da yawa tareda tsalle tsallen nan banason wasa da lafiyanki kin sani so ki kula sosai okay? Gyada kai tayi tana cewa "Zanyi amma daddy pls when zata taho? Bai amsa tambayarba ya wuce palonsa yana jin mama na kiranta. Yana shigewa cire babban rigan jikinsa yayi tareda zame kayan duka sbd ya samu sakewa. Wani wankan ya sake yi ya sauya kaya zuwa qananun kayan D&G bai fitoba ya kashe wayoyinsa dan hutawa. Su mama kuwa bikinsu sukeyi cikeda farin ciki da kwnaciyar hankali sbd su anty maryam duka da iyalan Alh Saad din dana Alh Ahmed duka suka gidan anata taya mama murna. Sayd ma shigewa yayi dan hutawar sbd Uban gidansa na hutawa ba wani aiki. Dayake Fahad ma a mansion din ya sauka shi kam yana cikinsu mama da mutuniyarsa falaq kafin daga baya ya fita zuwa wani guri. ***Karfe 4 da mintina Ammar ya farka yana fara motsawa Mimi da jannah dake dakin har lokacin sukai saurin yi kansa mama na ambatar sunansa tareda kamasa ya tashi zaune ta rungumesa da sauri hawaye na gangaro mata na tsananin kaunarsa me karfi da tausayinsa. Jannah ma hawayen ne suke gangaro mata tana kasa dagowa ta kallesa tana jin tsananin tsanar zuciyarta data kasa riqe amanar shekara da shekaru, Ammar bai cancanci hakan daga gareta ba, Taci Amanarsa taci amanar kanta sbd ta sani har abada wanda aka aura mata din bazai taba sonta kamar Ammar ba wanda zai iya vada rayuwarsa akanta. Kansa da yayi masa tsananin nauyi da zafi ya dan dafe kafin ahankali ya bude idanuwansa da sukai jajir alamar baccin dolen da aka sakasa zuciyarsa bata hutaba ko kadan. Akan jannah ya saukar da idanuwansa ya kafesu akanta yana mata wani irin kallo zuciyarsa na karban wani azababben yanayi me tsananin ciwo da radadi, Tinda Allah ya saka masa tsananin son jannah tin tana cikin mahaifiyarta har isowanta duniya da gwagwarmayar neman lafiyarta zuwa yanzu bai taba kawowa ko a mafarki ko tinanin Jannah zata iya zamowa matar wani ba duk duniya bayansa, Da ransa da lafiyarsa da hankalinsa da tinaninsa aka daura auren jannah da wani yana kwance yana baccin Asara da baqin cikin da aka sakasa sbd cimma buri batareda an dubi nasa halinda zai shiga ba a rashinta.... Rintse idanuwansa yayi sbd wani irin radadin daya yanki zuciyarsa da kirjinsa yana kasa riqe radadin ya rintse idanuwan. Mimi jin saukan hawayensa masu wani irin tsananin zafi taji a bayanta wanda tajisu tamkar sun sauka a zuciyarta ne dan haka bata san lokacinda ta fasa qaramin kuka me sautiba dan tasan babu a duniya abinda zaa fadawa Ammar din akan wannan lamarin ya sassauta radadinsa, Anyi masa illar da har abada bazai warke ba sedai samun sasssauci, Jannah ganin hawayensa zubewa tayi qasa tana fasa kuka itama tana son ambatar sunansa amma baqin cikin kanta datakeji ya hanata fada. Gangarowa hawayensa keyi ahankali akan bayan Mimi datake rungume dashi kafin jikinsa ya fara rawa ahankali yana kakkarwa ta sake qanqamesa da karfi tana girgiza masa kai tana cewa "Ammar no pls, No pls, karka bari ka shiga wani hali zuciyana bazata iya daukaba" Dad ne ya bude kofar dakin ya shigo Maheer na bayansa suna ganin ya farka suka qaraso kowannensu idanuwansu na kansa. Yanayinsa ya saka Maheer saurin isa garesa ya janyosa jikinsa ya qanqame yana kokarin hana jikinsa jijjigan dayake yana jin zuciyarsa na karyewa. Dad ma qarasowa yayi daidai lokacinda Ammar din ya rikice gabaki dayansa komai na jikinsa rawa yake idanuwansa a rintse yana sake qanqame Mimi maheer kuma na sake qanqamesa. Cikin sauri Dad ya kalli saleem daya shigo dakin yace ya kira dr. Da sauri saleem ya ciro wayarsa yana kokarin saka kiran. Daddy mahmoud ma qarasowa yayi dakin cikin damuwa da kulawa yana kallan Ammar din yace Maheer ya cire masa Cardigan din dake jikinsa. Mimi da maheer dinne suka cire masa a lokacinne jikinsa ya sake gaba daya. Maheer cak ya daukesa tareda nufar toilet da sauri Dad ne ya kunna masa ruwan dumi aka zaunar da Ammar din har lokacin maheer na riqe dashi dan haka ruwan su biyu yake jiqawa shima dad din kusan ya jiqe amma dai basason Ammar yana passing out sbd likitarsa data bada umarnin hakan a dena barin yana suma. Cikin ruwan Daddy mahmoud ne da jannah suka shiga ruwan lokaci daya suna girgizasa tareda kiran sunansa cikin tsananin kulawa da son ganin idanuwansa sun bude. Qara gudun ruwan Dad yayi sosai Maheer na sake riqesa da kyau. A cikin qanqanin lokaci gabaki dayansu suke neman zarewa da tashin hankali da firgici sbd Idan aka cire son ran da sukai masa wannan karan to kaf familyn bayan jannah babu wanda ake tsananin so irin Ammar din sbd jinin Zeynab ne da basu hadata a duniyarsu da komaiba, Su kansu a yanzu sun rasa gane wace kaddarar ce takaisu ga wannan lamarin wanda basusan Abinda Allah ya boyeba a cikinsa sai kuma Allah ya kaddara jannah din saita fara auren wani wanda ba Ammar ba. Koda Dr ya iso Ammar din bude idanuwansa daqyar jajir wainda bama ya ganin komai dishi dishi yake gani hakama sama sama kunnuwansa kejin sautin sunansa dasuke ta ihun kira. Akan jannah ya tsayar idanuwansa baya ganinta sosai amma yanajin sautin kukanta da yanda take kiran sunansa. Sake rufewa idanuwansa sukai aka cirosa Maheer ne ya sauya masa kaya bayan kowa ya fice ya kwantar dashi a gadonsa da Jannah ta gyara da sauri hannuwanta na rawa tukuna dr yafara dubasa. Palonsa suka koma suna jiran fitowan likita da Maheer dayake ciki shika suna jin kaman su tattaro likitocin abujan kaf suzo su dubasa. Dr ya dade sosai a ciki kafin komai ya daidaita ya fito yana musu bayanin yanda zaa kula da kiyaye Ammar din kafin ya wuce. Dukkaninsu kaman masu zaman makoki haka suka koma tareda manta hidimar bikin da ake gashi dare ma yayi baqi duka sun watse batareda anma tina da maganar kai amarya ba hakama ta bangaren AZIZ din babu wanda yai maganar zuwa daukan Amaryan. Sallan magrib suka fice yi aka bar Ammar din ya huta sbd yanzu baccin nutsuwa ya samu. Mimi ma sai lokacin ta koma dakinta tayi wanka da ruwan zafi sosai jikinta ya sake tai sallah tukuna aka kawo mata abinci da tea me zafi wanda tea din kawai tasha. Jannah ma bedroom dinta ta koma ta kwabe kayan jikinta tai wanka ta sauya kayan zuwa riga da wando masu fadi sosai da kauri tai sallah ta zauna tana adduar Allah ya kawo musu sassaucin wannan kadaddarorin dasuke afko musu daya bayan daya ya maidasu rayuwarsu ta baya. Kowama bayan dawowa sallah wanka sukai suka sauya kaya zuwa na shan iska basu fitoba sai lokacin ishai suna dawowa sallan angyara dining amma basu wani ci abinci ba kowa yawanci tea da snacks yaci sai Saleem ne ma sai Anny sukaci abinci me nauyi. A lokacin ne Ammar ya tashi Mimi da jannah ne sukai feeding dinsa abincin da bai wani ciba amma dai yasha tea sosai shima. Sallah Mimi ta taimaka masa yayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163