Chapter 25
Chapter 25
fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************** A tashin farko da likitocin suka fara samun results nata abinda suka samu shine ya sakasu haduwa meeting a tsakaninsu sbd tabbatarwa. Cardiomyopathy wanda yake leading to heart failure ne wanda suka tabbatar suka sake kwanaki suna tabbatarwa kafin suka yanke shawarar sanar da ZAADENs din wainda a cikin kwanakin suna cikin matsanancin halin damuwa da quncin da basu taba sanin dashi ba, Dukkaninsu sun jingine ayyukansu sai sintirin asibitin sukeyi gashi har lokacin bata farfado ba ta koma wata kalar tausayi tayi fari fat da ita gata yarinya shiyasa tausayinta yake qara rikita zukantasu. Mimi ce da Maheer a cikinsu suka fisu karfin hali dan kuwa dad dai yana gida yana karban treatment na kwantar da hankali da damuwa da akeson ya cire a ransa. Doctors buqatan ganin Dzad din da kansa sukai sbd tattaunawa dashi da familynsa. Dzad din tareda Maheer da Mimi suka iso asibitin sbd Ammar da saleem suna asibitin tinda safe. Koda suka iso Maheer ne ya fara shigowa dakin da jannah din take sanye cikin black giorgio Armani Suits Tukuna Dzad Sanye cikin Armanis din shima amma masu kauri wata tsadaddiyar Cardigan Mimi na gefensa cikin doguwar luxury abaya ash. Saleem dayake tsaye yana waya sanye cikin sweatset na balenciaga ash juyowa yayi yana qarasa gurin Mimi ya dan rungumeta cikin kunnenta ya rada mata "Goodmorning Mimi" sbd bai kammala wayar dayake ba. Dad ma a cikin sauti kadan yace "goodmorning dad" Amsawa dzad din yayi yana maida kallansa kan Ammar daya taso ya qaraso gabansa ya rungumesa yana cewa "Komai zai zama daidai Ammar okay" Numfashi me sanyi da nutsuwa Ammar din ya sake yana cewa "Yes Dad insha Allah" Mimi ya kalla ta miqa masa hannu ya kama ahankali yana cewa "Goodmorning Mimi" "Meyasa kake wasa da naka health din Ko abincin kirki ka dena ci, I don't like seeing you like this My boy" Hannuwansa biyu ya zuba a aljihun Off-white burberries din dake jikinsa yana murmushin karfin halin kaunar Mimin nasa. Dukkaninsu akan Jannah suka maida kallansu Maheer na fidda wayarsa ya sanar da babban doctor din zuwansu. A office dinsa ya gayyacesu suka nufi office din dukansu banda saleem da aka bari a dakin yana waya. Zaunawa sukai dukkaninsu a office din banda Maheer dayake tsaye a bayan Dad Ammar da Mimi kuwa a kusa da juna suka zauna tana riqe da hannunsa cikeda kauna da kulawa sbd batason ganinsa cikin damuwa ko kadan. Dr Abraham kallansu yayi daya bayan daya kafin ya kalli dr Josh dayake gefensa yace ya gabatar da takardun dayake dauke da bayanin komai. Ajiye takardun na results dinta da suka gama sakawa a komai nata dayake computer ya koma ya zauna tareda kunna juyo musu da kan Computer din da zasu ga abinda zasu nuna musu yanda ya kamata. Dr Abraham ne ya kalli Dzad a natse cikin kwanciyar hankalin yanda zasu fahimcesa yafara zantukan da duka basa wani ganewa yana kwana da zancen sbd rage musu shock din zancen tukuna daga karshe yace, "Ms Jannah is suffering from Cardiomyopathy..... Shiru office din yayi babu wanda yace komai sai kallan kallo da sukewa doctor Abraham din da dr josh. Maheer ne ya bude baki cikin gaskiyarsa yace "And wat does that mean Doctors??? Numfashi Doctors din suka sauke a tare suna kallan familyn daya bayan daya dan ganin ko akwai wanda ya gane abinda suke nufi amma babu alamar sun ganen dan haka ya miqe tsaye ya zagayo gurin Dzad ya kallesa cikin nutsuwan datafi da baya kafin ya dawo da kallansa kan Maheer da yayi tambayar yace "Heart diseases,her heart is failing" Shiru dakin ya sake dauka babu wanda ya matso sai daya bayan daya suka fara dawowa suna kallansa dan tabbatar da abinda sukaji da kuma tabbatarda shin hakan ya fada kokuwa. Shima kallansu ya ringa yi daya bayan daya yana gyada kai with seriousness sbd su san bafa fada kawai yake ba he's morethan serious. Dzad ne yafara bude baki yace "Her heart is failing???? Yes Mr Zad and I'm sorry she's not in her first stage shes.... Yanke jikin da Dzad din yayi a gurin ya katse Dr Abraham din ya kallesa da sauri cikin tashin hankali Dr josh kuwa cikin sauri ya danna bell din kiran nurses dinsu yana tasowa shima. Mimi da Ammar kuwa mutuwar Zaune sukai a tare kowannensu jikinsa na neman qanqarewa da tashin hankalin da baa saka masa rana ba. Maheer kuwa cikin tashin hankali dayake cakar masa da kai ya rasa ma me zaiyi ya ringa kokarin daukan Dad din yana ambatar sunansa da karfi tareda neman taimakon gaggawa. Cikin gaggawa da sauri aka dauki dad din kaman ransa ya fice akai emergency dashi. Ammar silalewa yayi hannuwansa da kafafunsa na rawa ya zame qasa yana son numfashi me qarfi amma kirjinsa ya toshe ya tsaya cak wani abu me nauyin gaske ya danne masa kirji zuwa maqoshinsa. Idanuwansa wani irin ja sukeyi suna kasa hada hawayen kansu, Mimi ma hawaye tafara sosai tana kasa riqe kukanta tana cewa "Jannah dan Allah karki barmu kema,kece madadin zayneb Allah ya kawo mana dauki,innalillahi, Jannah meya hadaki da Cutar zuciya kema?" Saleem koda ya iso babbar masifar datafi komai a garesu ta fadowa familynsa dan haka shima shock din daya sakasa kasa yadda da zancen yayi ya sake tsare dr Abraham wanda ya zauna dasu ya sake musu bayani da karatun yanda ciwon yake dallah dallah tareda basu tabbacin yanzu tafara irin wannan ciwon na idan har ta zama exhausted ko wani physical activity da zai saka bugun zuciyarsa qaruwa to idan tayi collapsing zata ringa daukan kwanaki kafin ta farfado hakama Ahankali zuciyar zata cigaba da gazawa saga bugawa yanda ya kamata da blockage. Rawa jikik Ammar yakeyi sosai hakama Dukkaninsu daqyar ya iya bude baki muryansa na shaqewa da Tashin hankalin daya manta yaya yake a rayuwarsa ko gani sosai bayayi yace "Menene Mafitar ciwon da lafiyarta?? "Tanada sauran time na shekaru qalilan kafin Heart din yayi failing gaba daya...." "Wat are your suggestions then??? Maheer ya katsesa kai tsaye idanuwansa jajir kaman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163