Chapter 124
Chapter 124
boy din nata basu fada mata gaskia ba? Shin kafin komai ma da saninta kuwa suka raba wata da ranta dan bata zuciya? Ta Aminta da a raba mace me tsohon ciki da ranta dan ita ta samu sabuwar rayuwa? Dakatawa yayi daga saka agogon diamond din dayake hannunsa ya zubawa mirror idanuwansa da har lokacin basu qarasa komawa daidaiba abubuwa da yawa ne suke cikinsu suna qonasu. Karfe goma ya fito dauke da wayarsa yana duba tarin misscalls daga Zaadens wanda babu wanda ya gani bare dauka. Su mama dake palo dukkaninsu Qamshinsa ya gauraye palon cikin sanyi ya sakasu kallan hanyar fitowansa Sai gashi ya fito kwarjinsa da kamewansa ta saka su fadilah sauke idanuwansu mama kadai ce bata dauke idanuwanta akansa ba cikin kulawa ta amsa gaisuwansa tana sake tambayar jikin jannah duk da taje ta dubota har so biyu da safen. Fadilah dagowa tayi cikin girmmawa da wayewa ta gaidasa ya amsa batareda ya kalleta ba ya nufi dining. Dukkaninsu yau sukai breakfast kaman yanda suka saba hadda falaq sbd jannah nata farfado ba. Suna gamawa su dr Sameera suka iso shikuma ya fice daga gidan. Yana ficewa Anny da Mimi tareda saleem da maheer da mommy suka iso gidan sukuma. Dukkaninsu babu wanda zuciyarsa bata tabu da yanda suka gantaba da yanda ta koma. Abinda ya dan ragewa Mimi tsananin nauyin da kirjinta yayi shine ganin yanda falaq take kulawa da jannah din sbd koda suka iso ta rage mata kayan jikinta tana goge mata jikinta da lallausan qaramin towel da ruwan dumi sosai ita da Fiddausi. Hadiye hawayenta Mimi tayi sbd duk gwagwarmayansu akan jannah ta qare a inda masu aiki ne da qaramar yarinta ke kulawa da ita tana yashe a daki batareda anbata taimakon datake buqata ba. Ga wanda bai taba mahimmancinta da komai na rayuwarsa ba an cutatar dashi ta hanyar hana masa abinda zuciyarsa ke so ita kadai idan Ammar ya samu ya yadda ya fuskanci kowane irin talauci da ukubar rayuwa idan har jannah na tare dashi. Anny ma sanyi jikinta yayi sbd bata taba dauka jannah zad zata taba dawowa haka ba, Idan har zaa iya daukan rayukan mutane akan jannah to bata taba tinanin zata taba ganin jannah a irin wannan halinba na daukanta batada mahimmanci ko kadan. Suna gidan likitocin da suke dubata suka buqaci zaa koma asibiti da ita sbd acan xaa bincika ciwonta dakyau yanda ya kamata. Kai tsaye Maheer ya nuna rashin Amincewansa da hakan karshe ma ya mama yayi magana da ita da kansa akan suna son tafiya da jannah din sbd tanada likitocinta na musamman da zasu taho dan ita kadai daga wata qasar. Mimi ma baki ta saka suka buqaci Amincewan maman sbd ita kadaice zata amince su tafi da jannah din AZIZ ya dawo baice komaiba. Mama ita kanta batason a tafi da jannah din amma yanda mimi tai mata bayanin yanda yanayin ciwon jannah din yake sai tace saita kira AZIZ ta sanar masa. Kiransa tai yana dauka kai tsaye ta sanar masa tanason ya bari iyayen jannah suje da ita gida likitocin da suka saba dubata su dubata tinda haryanzu bata farfado ba. Shiru yayi batareda yace komaiba tsawom mintina kafin ta sake maimaitawa ya bude baki a taqaice yace "Ba damuwa duk yanda kikace mama amma su tafi zan kaita na kaina amma sai likitocin nata sun sauka qasar ina buqatan ganinsu da kaina" Yana gama fadan hakan ya kashe wayar sbd yasan suna sauraronsa. Mama kallansu tai sbd sunji da kunnensu idan sun aminta da hakan shikenan idan basu aminta ba itama tafiya da jannah bai kwanta mata bare falaq datake jin kaman zatai kuka zuciyarta da jikinta na sanyi. Basada zabin daya wuce amincewa da hakan dan haka suka tattara suka koma da jiran saukar su Abraham da Ken Nigeria sbd tin barin Ken Nigeria ya koma yaron Abraham ya zama baturen kansa shima sbd ya tabbatarda idan ba cigaba yayi da binsu ba zai samu kansa a matakin da dr ismail ya taka sbd duk wanda yake cikin wannan sirrin an dade da rife babinsa iya su yanzu suka rage. Wanna sharadin na AY LIMBA ya saka dole zuwansu Abraham ya dawo a kwana daya dan haka a washe gari ake jiran saukarsu Nigeria. Ammar ya dawo daidai sedai ciwone yanzu me tsananin radadi yake cin zuciyarsa, Kewan mahaifiyarsa yake sosai radadin rashinta na dawo masa, Ya rasa walwalwansa da farin cikinsa gabaki daya bayajin dadin komai na duniyar jin yake inama yabi Amminsa ya huta da abinda yakeji a zuciyarsa da gangar jikinsa. Hoton jannah dayake dakinsa ya qurawa idanuwansa dasuke masa yaji da radadi sunyi jajir ya bude baki zaiyi magana amma baya iya cewa komai sbd tsananin damuwar datake neman taba kansa. Mimi da Saleem suke tsananin jin ciwonsa a cikin ransu suna jin tasu zuciyar na cikewa da nauyi da dacin ganinsa a halin dayake ciki sbd ya dena fitowa kwata kwata, Dad da daddy mahmoud duk yanda suke zaryan zuwa dakinsa sam baya budewa sbd bayason ganin kowannensu sbd idan yana ganinsu Amminsa yake gani a tare dasu dan haka baya son ya tsanesu sbd tsananin kaunar dayake wa Amminsa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 75 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Sai dare ya dawo gida shi kadai sbd Sayd yana jos acan zai kwana yaje karbo duk wasu takardu da records na Asibitin Zaadens daya boye bayan wanda suka tabbatarda sun karbe daga hannunsa sbd AZIZ da kansa yayi magana da Matar ismail din sbd ya bayyanar mata da kansa tareda sanar da ita komai dan haka da kanta ta kusa cikin kayan Dr ismail ta samo musu duk wani abi da zai dan taimaka musu ciki kuwa hadda date na ranar aikin da time da akai aikin da record din Ummitah na komai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163