Chapter 91
Chapter 91
yanajin bawa AZIZ LIMBA auren Jannah Zad shine abu mafi nutsuwa a cikin lamarin. Jannah na fitowa daga gurin dad dinta falaq suna shigowa gidan. Jannah na ganin falaq din tai kokarin daidaita kanta tana sake murmushi me kyau tana cewa "Meya sameki? Meyasa take kuka Fiddausi? Shigewa jikinta falaq din tayi tana cewa "Daddy ne" Jannah na jin hakan ta kama hannunta suna nufar dakinta ta zaunar da ita ta zaro tissue tana goge mata hawayenta cikin kulawa tana cewa "Kuka bai kamaci wannan beautiful eyes din na falaq Aziz ba" Dago idanuwa falaq din tai ta zubawa jannah din wadda nata idanuwan itama suka nuna kuka tayi sosai. Hannu takai ta taba idon jannah din daya tana cewa "Jan kinyi kuka kema?? Bakyason Auren kowa sai Daddyna da gaske?? Dagowa jannah tayi ta kalleta cikin mamaki da kunyar kanta batareda ta iya cewa komaiba. "Jan nima banason ki auri kowa sai Daddy na, Inason ki zama mamana ba matar babana ba, Inason Daddyna ya aureki kada ki aura kowa kinji" Girgiza kai jannah tayi tana cewa "No falaq, i can't" cikin sanyi da mutuwar jiki. "No jan tinda kinason Daddyna kuma kina sona nai miki alkawarin sai Daddy na ya aureki insha Allah indai yanason farin cikina zai aureki a date din aurenki da Ammar Zad" Fiddausi dake zaune saurin kallan falaq din tayi dan kuwa indai ta dage da gaske to tabbas auren zai iya tabbata. Jannah kuwa Girgiza kai ta ringi yi tana cewa falaq din ta dena fadan komai na maganar manya. Falaq ce ta koma tana rarrashi da kwantarwa da jannah hankali sbd duk da tana yarinya ta fahimci wani irin so ne me karfin gaske jannah kewa Daddynta dan haka tabbas jannah zata zama matar daddynta insha Allah. Jannah din bayan ta samu ta dawo daidai itama lallaba falaq din tai taci abinci wanda tare sukaci Mimi nata tarairayansu su duka biyun sbd falaq tace ta bata na daddynta amma na iya yau ne. Anny ma sai lallaba falaq din take tana sake shige mata sbd ta gama sanin sbd falaq zata iya samun abinda yafi wanda take samu daga limbas. Sai dare suka dawo gida lokacin AZIZ na zaune palonsa har lokacin yana jiran dawowansu. Yana jin shigowansu ya sauke numfashi me sanyi yana miqewa ya shige bedroom dinsa yana nufar toilet dan wanka da shirin bacci. Hankali kwance falaq tayi bacci sbd kaman ba itace me kuka ba ta fita. Da sassafe ta tashi yau tai wanka ta shirya ta nufi bangaren Daddynta cikeda kewansa. Tana shiga shima yana palo ya gamo geam kenan ya zauna yana amsa wayar maheer dake sanar dashi family dinner da zasuyi a zadeens suna gayyatansa da familyn duka. Falaq na shigowa da gudu tayo kansa tana cewa "Daddy Goodmorning" Kashe wayarsa yayi ya Jiye yana kallan yanda take farin ciki take yaji sanyi da nutsuwan zuciyarsa sun dawo da suka dauke tin jiya. "Morning Besty, kin dena kukan?? Murmushi tayi tana cewa "Na dena,Jan tace my eyes are too cute and beautiful da basa kyau da kuka" Kallanta yayi yana sauya zancen da cewa "Zaki koma Greece da karatun ki ko kaman zaifi nan" Tashi tayi daga jikinsa da sauri tana cewa "Nooooo,bazan je koina ba, Inda kake zan zauna bazan taba zuwa koina ba dakaiba" Bai kalleta ba yace "Anan ba karatun zaki maida hankali kiyiba zakita yawone kina biyewa dumb mutane" Dariya tayi sbd tasan da jannah yake tace "No dad my jan is very brave and calm inason zama da ita itama so inason dukanku na zauna tareda ku dan haka am not going anywhere" Jin ta sako zancen da bayason yace taje gashinan fitowa breakfast. Miqewa yayi ya nufi bedroom dins ya shige toilet. Ita kuma fitowa tayi ta nufi dakin mama ta zauna tana fadawa mama ita fa dai daddynta ya auro mata Jan ta dawo gidan nan. Mama da zancen yake sake mata dadi sbd fatanta dayake neman zama gaskia na ganin aurensa. Karfe 9 ya fito a shirye cikin Sky blue tsadaddiyar yadin data kwana jikinsa da hula sai qamshinsa ke tashi yana gauraya hanyar dayake wucewa. Dining ya nufa suna zaune suna jiransa. Zaunawa yayi yana gaida mama. Suna fara cin abinci Falaq ta sake jeho masa maganar auren Jannah wanda ya sake gurbata yanayinsa amma baice komaiba yaci gaba da cin abincinsa cikin nutsuwa harya gama ya miqe ya fice. Office suka fice yana fita falaq jikinta yayi sanyi ta wuce daki tai kwanciyarta. Bata sake fitowa ba saida lokacin tafiyanta islamiyya yayi ta fito tareda Fiddausi suka shiga mota aka kaita daman da Fiddausi take zuwa sbd bai yadda koina tana zuwa ita kadaiba. Da driver da Fiddausi a mota suke jirant har tashi su dawo gida. Gabaki daya ta sauya ta bata ranta taqiwa kowa magana sbd ganin da gaske Daddynta ko maganar yaki taba cewa komai dik tai magana baya cewa komai gashi kwanakin auren sai qara matsowa suke dan haka duk tabi ta shiga damuwa me tsananin gaske sbd yanayin jannah duk da tana kokarin boyewa ta nuna komai lafiya ne sbd tana cusawa kanta son Ammar din karfi da yaji sbd ganin yanda farin cikinsa yake a bayyane jin yake kaf rayuwarsa wannan lokacin ne best lokaci na rayuwarsa sbd mallakar jannah shine hasken rayuwarsa. Mimi da batasan meyake faruwa ba da gaske take hidiman bikin wanda tini iv masu tsadar gaske wanda Anny ce ta bada aikinsi dan haka bata saka Sunan Ammar ba kawai anyisa ne a matsayin bikin Auren Jannah Zad. Mimi bata damu ba haka shima Ammar din sbd bana daurin aure bane na daurin auren tini akayosu daga Germany suna aje. Dad da maheer sosai sukeson ganin AZIZ wanda yana sane da abinda zasu fada mada dan haka yaqi basu daman haduwa dashi koyaushe baya zama sbd har cikin rantsa jin sunanta kadai qona jininsa yake bare aurenta wanda falaq ke kokarin tayar da ciwonta sbd hakan, Hakama suma sosai sike son ganinsa akan hakan... Tako wace hanya zaibi dan ganin ya hanawa Ammar samun abinda yakeso indai harya tabbata shine likitan daya cire zuciyar Ummitah da hannunsa ya saka a kirjin Jannah to amma bai taba kawowa kansa wannan hukuncin zai sakasa hada sunansa dana Zaadens ba a matsayin ahali. Falaq ta dena walwala gaba daya ta dena cin abinci sosai ta daga hankalinta wanda duk yana sane amma abinda takeso tamkar cutatarwane gareta tasowa a hannun wadda aka dauke ran mahifiyar data haifeta sbd ita. Mama ma sosai ta bude masa wutar fada da nuna bacin ranta tinda dai sun riga sun rada jannah wadda aka saka lalle dole ya nemo mata yayi aure ta basa nan da wata daya idan har ita uwarsa. Daurewa kansa yayi da damuwa kashi kashi akan lamarin musamman kalaman mama da bata taba furta masa ba hakama falaq ciwo take kokarin kwantawa sbd dumuwan data saka a ranta yana barazana ga ciwonta dan haka ajiyar zuciya ya sauke ahankali tareda kallan Sayd d komai ya gama shirywa na zuwansu Zaadens yau. Biki akeyi sosai a zadeens wanda duk Mimi ce take hidimar kowa ya lafe yaqi shiga hidimar sosai daga Mimi sai Saleem da Ammar din da amaryan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163