Chapter 19
Chapter 19
daurewa Ummitah tana girma amma batada aiki sai kukan banza idan taso dawowan ABDULAZIZ din. Wani irin sanyi zuciyarsa da jikinsa yayi ya dago idanuwansa da suka dan sauya ya kalli mama wadda tai qasa da kanta cikin taushi da muryansa me nutsuwa yace "Mama Allah ya saka da mafificin khairi ya saka da gidan Aljannah" "Amin" inna tace tana jin kaunarsu dukansu kaman jikokinta na jini da sakina ta haifa. Mamar kuwa ajiyar zuciya ta sauke tana bude baki tace "ALLAH yai muku albarka ya baku kariya da arzikin da bayajin kashewa yai maka budi ya daukaka rayuwarka ya baka duk abinda kake nema duniyar nan yaji qan iyayenku ya tsareku daga sharrin duk me sharri" Amin" ya amsa dashi a sanyaye yana dorawa da godia. Abinci lafiyayye maman tayi masa tabarsa yana fira da Ummitah datake ta faman yamutsashi tana basa labarai kala kala yana saurarenta sbd sautin karatun Al'qurani ne kadai yafi masa dadin muryanta da labaranta dan haka wani sanyayyan murmushi ne da babu me gani a fuskansa yake mata yana kallan bakinta yana tina ummansu wadda ita mama ta maye mata gurbinta sbd yanda ya lura tsananin so takewa maman nata shi kuwa har abada bayajin gurbin dayake zuciyarsa na kewan ummansa zai cike sbd yanada qawa zucin mahaifiyarsa duk da mama sakina maye gurbi me yawan gaske a rayuwarsu da kusan yake jinta kaman uwar data haifesa. Kiran magrib da akai ya sakasa fitowa sukai alwala tareda Ummitah tukuna shi ya fice zuwa masallaci ita kuma tayi sallah tareda mamanta. Yana dawowa aka jere masa abinci a tsaftacen guri tareda sabuwar tabarmar da maman ta siya sbd zuwansa kawai dan haka ya zauna. Tareda Ummitah yaci abincin kusan ma duk ita ya tsaya kalla tana cin abincin saida ta koshi kafin shima yaci wanda ta rage sbd ragin nata yakeson yaci sbd son dayake mata irin wadda ko qazantarta abar tsananin so ce garesa, haka kawai wani lokutan idan ya zuba mata ido yana kalla sai yanajin idanuwansa na sauyawa zuciyarsa na sanyi sbd jin kaman ya maidata cikinsa ya adana daga sharrin duniya dana mutane, Tsananin So ne me tsafta da babu sirki irin wanda uwa da uba kewa 'dan dasuka haifa yake mata sbd jin yake kaman a tsatsansa ta fito tinda shine uba kuma uwarta, A hannunsa aka haifeta,shine ya reneta,shine wankanta,fitsarinta da kashinta ma,shayarwa ne kadai mahaifiyarta tai mata dan haka bai sauke kansa daga uwa kuma ubanta ba. Har dare sosai yana gidan saida tayi bacci a jikinsa tukuna yayi musu saida safe yabar gidan yakoma local government da daman yariga ya kama gurin bacci kayansa ma nan dan baima da niyar zuwa garinsu. Wanka kawai yayi ya sauya kaya ya saka wayarsa caji ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya take yayi baccinsa hankali kwance. #MAMUH #BESTLOVE #AY LIMBAS #UMMITAH LIMBA #JAN ZADEEN #DONOR ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 12 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ********** Washe gari bai tafi gurinsu ba sai bayan azahar ya biya ya siya musu kaji lafiyayyu guda biyu da fruits ya taho. Koda ya iso Ummitah tanata yawon kofar gida da jiransa sbd tana tashi bata gansa ba taso daga musu hankali inna ta tashi tsaye akanta akan karma ta fara musu borin data saba. Mamanta ce ta ringa lallabata har suka samu ya iso bata rikice musu ba. Yana zuwa tayi kansa da gudu ta maqale dan ita shi take damuwa dashi ba kayan dayazo dasu ba. Ciki suka nufa ya miqawa mama kayan hannunsa yana dauke da Ummitan da hannu daya mama na mamakin yanda bayajin nauyinta ko kadan. Abinci sika ci tare tareda fruits daya saba da cinsu sbd sune suka fara zama abincinsa acan sbd farko farkon zuwansa yayi fama da yunwa da dan rashi kafin ya samu abinyi dan haka su yake siya na kudi kadan yasha ruwa ya kama kansa shikenan shiyasa suka shigesa. Suna gamawa aka sauya mata kaya tarin kayan daya siyo mata ta saka hijab me kyau da takarmi da turare suka fita. Suna fita mama sakina ta fidda kayan ta sakawa Ummitah nata a akwati dakyar ya rufe itama nata sakawa tai a akwatinta daya siyo musu ta rufe inna ma takarma da atampa biyi da tirare ya siyo mata dan haka tsofin kayansu da tarin sabulai da omo daya siyo musu ta ringa rabawa yan gidan da moqota tsarabar Hamman Ummitah wanda take aka ringa jin kaunar Ummitah da hamman nata. Yawo suka tafiyarsu can local government yaje da ita masaukinsa ya siya mata kayan ciye ciye sukaita yawo harda saloon ya kaita akai mata harma da wankin kafa. Se yamma sosai sika dawo bema zauna ba ya juyo. Naman kajin ma da mama ta soya tai masa abinci baici ba yace su cinye kawai fresh sabon nono me hade da madaran shanu kawai ya karbo ya tafi dashi ya sha da dare yayi shirin bacci ya kwantawarsa. ****satinsa biyu a garin babu ranar baya fita da Ummitah ya kashe musu kudi sosai ya sake sangartata Kaf garin babu wanda bai jinjinawa girman kauna da shaquwar dake tsakaninsu dan dole ma aka shafa musu lafiya gashi yanada alkhairi sosai sam baida rowa yan garin sun lasa arzikinsa sosai dan haka kowa yanzu kaunar Ummitah yake sbd farin jinin da ABDULAZIZ din yayi a cikin kwanakin kalilan kowa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163