Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 116

Chapter 116

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kallo biyu xuwa uku ba ko yau din datake cikin gidansa sbd 'yarsa. A dakin Falaq dr Sameera ta kwana ya hana jannah kusantarta kwata kwata wadda ta kwana cikin damuwa da zazzabin da batada maganinsa. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 70 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ***************** Washe gari tinda safe Jannah ta nufi dakin Falaq kafin ya fito ta dubata bayan sun gaisa da dr Sameera wadda ke bin jannah din da kallo sbd sanin itace matar AZIZ LIMBA din. Ta jima a dakin bayan ta dan tambayi dr Sameera din yanayin jikin falaq din ta bata tabbacin zata iya farkawa kowane lokaci. Kasa komawa dakinta tai ta nufi dakin mama tai mata ina kwana mama ta sakata tai zamanta anan tai baccin safenta wanda bata samu tayiba da dare sbd cikin tsananin zazzabi da yunwa ta kwana. Karfe goma da mintina ta farka ta sake zuwa dakin Falaq ta dubata kafin ta wuce dakinta tai wanka ta shirya ta fito tana waya da Maheer kafin ta kashe tana isa dakin falaq ta tarar da tana farkawa dan haka da sauri ta qarasa gareta tana zaunawa gefenta shima a daidai lokacin ya shigo a karo na babu adadi. Falaq na ganinsa idanuwanta suka ciko da hawaye suna gangarowa.. Jannah ta zari tissue tana share mata hawayenta cikesa kulawa da kauna. Dr Sameera ficewa tai a dakin aka barsu su kadai. Miqewa jannah tai ta basa guri zata bar dakin Falaq ta kalleta tanason kiran sunanta amma bata iya bude bakinta sbd she's very weak. Sake yunqurawa takeyi na son dawowan jannah din amma batada karfin hakan... Ba tsammani jannah taji ankama hannunta cikin nutsuwa batareda ance komaiba. Cak ta tsaya batareda ta juyoba sbd sanin shi dinne tinda basa tareda kowa a dakin hakama girman hannun da yanayin yanda dumin tafin hannunsa ya shigeta ya tabbatar mata da ba Falaq bace. Shiru sukai dukansu kafin ta juyo ahankali tareda dagowa ta kallesa shi kuma bai juyo ya kalletaba falaq dake zubarda hawaye har lokacin yake kalla zuciyarsa na susa da kukan datake faman yi. Sake mata hannu yayi Ahankali ganin ta fahimci abinda yake nufi ta koma dayan gefen Falaq din ta zauna tana cigaba da share mata hawayenta. Zaunawa yayi Ahankali a sofa yana kallansu su duka biyun kallan nutsuwa kafin ya bude baki kai tsaye yace "Falaq meyake damunki? Meye kikewa wannan kukan? Akwai abinda yake miki ciwo ne? Girgiza kai tayi ahankali tana kallansa a marairaice. Tea da abinci tareda ruwa me dumi Fiddausi ta shigo dashi ta ajiye a table wanda jannah ta zaunar da ita ta fara bata tanasha ahankali sbd akwai yunwa sosai a tareda ita. Shiru yayi yana kallansu harta gama bata abincin tana goge mata baki kafin ta kamata suka shiga toilet shikuma ya dan fita sbd amsa waya a natse bayason hayaniya komai kankantarta a dakin falaq din sbd tattalin samun lafiyanta. Ko tsayuwa Falaq din bata iyayi sbd idan aka samu collapse irin haka a ciwonsu dukkanin karfi da kuzarinka tafiya yake gaba dayansa sai bayan dan lokaci yake dawowa. Wanka ta taimaka mata tayi wanda ya sakata jiqewa gabaki dayanta kayan jikinta suka jiqe sosai dan haka dole daga can itama rigar wankan falaq ta sako wadda tai mata kadan sosai duk da tayi mata amma tai mata guntuwa sosai dan kadan ta sauko a cinyoyinta hakama daga saman bata wani rufeta sosaiba amma bata damuba suka fito sbd ba kowa sai su kadai. Falaq ta samu dan karfin jikinta sbd wankan ya dan sake mata jikinta dan haka itama rigar bathrobe din ce a jikinta amma ita sbd tata ce daidai tai mata ta rife mata yanda ya kamata. Suna fitowa daga toilet taji sanyin Ac ya kado musu sosai har saida tsikar jikinta ta tashi ta kalli inda remote din yake tana dan sakin falaq ta nufesa dan rage sanyinsa sosai kodan falaq din da babu lafiya duk da itama bata wani son sanyin sosai. Vibrating na waya taji daga bayanta wanda ya sakata juyawa da sauri tagansa a zaune yana kallan rigar dake jikinta a natse. Kanta taji yayi mugun sarawa ta saki falaq gabaki daya tana kokarin juyawa daga ita har falaq din suka zame sbd da sakinta da yanda taja kafarta da sauri zata juya lokaci daya ta ja da kafar falaq din wadda batada karfi ko kadan dan haka baida zabin daya wuce taresu su biyun sedai ita yana tareda kofar toilet din ya koma da ita gabaki dayanta yana barin falaq wadda ya tsayar jikin bango sbd Sayd daya sako kai dakin tareda dr Sameera. Falaq dake kusa kofar toilet din ta janyo tana kallan Sayd da Dr Sameera dake kallanta. A cikin toilet din cikin zafi ya dago xai mata magana idaniwansa suka sauka akan gaban rigar data bube kadan Tabon aikinta seti da zuciyarta ya bayyana baro baro wanda ya saka zuciyarsa Skipping bugawa idanuwansa na kasa daukewa daga gurin har lokacin suna hade da junansu. Yanda zuciyarta ke bugawa kirjinta na sama yana kasa ya xubawa dinkin setin zuciyarta tasa zuciyar na bugawa idanuwansa sunyi jajir. Jin tai bugun zuciyar nata itama yana tsananta ta dago idanuwanta ahankali ta kallesa a lokacinda ba zato taji saukan tafin hannunsa akan zuciyarta wanda ya saka kirjinta bugawa da karfin gaske.. Bugun farko na zuciyar Ummitah dayaji a tafin hannunsa baisan lokacinda ya rintse idanuwansa ba yana sake matseta jikinsa hannunsa dake kan kirjinta yana wata irin rawa me sanyin data sakata kasa tsayuwa kafafunta na sanyi tana neman zubewa a gurin ya sake riqeta ajikinsa ruwan wankan jikinta na shigewa jikinsa. Qwacewa tafara kokarin yi wanda ya sakasa bude idanuwansa da sukai jajir suka sauka akan fuskanta yana mata kallo tsanarta na gauraya zuciyarsa sbd Jin bugun zuciyar 'yar uwarsa a kirjinta ya dawo masa da radadin

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});