Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,198 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ******* Lawyer ne a gaban kowa yayi drafting komai da yawan adadin kudin da date da cikakken sunansa ABDULAZIZ AYOUB LIMBA sai sunan Saad din da baba Ahmed kowa ya saka hannu. Anan aka saukesu suka baro gidan dan uwan baba Ahmed akai musu Kyakkyawan sauka wanda anan gidan ne aka gane Ummita mace ce dan haka umman gidan taiwa ABDULAZIZ din karfin halin rabasa da Ummitah ta dawo da ita cikin gida gurinsu. Sosai suka ringa kulawa da Ummitah da tattalinta babu qyama tareda siya mata yan kayan sakawa aka gyara mata hujin kunnanta da harya rufe. Satinsu hudu a abuja suka tattara suka dawo duk yanda Saad yaso ABDULAZIZ ya zauna anan abuja cewa yayi aa sbd makaranta da zai tafi bazai iya barin ummita anan dinba ya tafi karatu yabarta a gurin wainda bai saniba. Bayan tafiyarsu suna dawowa gida da kwana biyu yaje ya sanarwa mama sakina karatu zai tafi. Tashi hankalinta yayi mummunan yi sbd batasan tayaya ABDULAZIZ din zaiyi tinanin tafiya da Ummitah karatu ba har nesa dan ita batama san lagos din ba a baki suke jinta. Shi kansa ABDULAZIZ din yana cikin tsananin damuwa da tashin hankalin yanda zaiyi sbd shi kansa bazai iya zuwa da ita inda yasan ba tsaro ba gwagwarmaya me kalubalen gaske. Damuwar hakan ce ta sakosa gaba ya koma kalar tausayi damuwa me karfin gaske ta shigesa, Daga karshe yafara tinanin fasa tafiya karatun sbd Ummitah sbd ta fi masa karatun zai zauna ya reneta. Wannan shawaran daya yanke ta fasa karatun ya hakura dashi ya saka mama sakina shiga damuwa me tsananin data sake dagula dan zaman datake a gidan baba ila tsangwamar dayake mata tai yawan data saka ciwo kwantar da ita sedai ta kasa samun Sassaucin damuwar datake ciki na fasa karatun ABDULAZIZ din dan haka dataga babu sauyi ABDULAZIZ din ya hakura da karatunsa harya fara aikinsa kwana tayi tana kukan data kasa riqewa tana tina fatima da gatan da aka haifi a Abdul din a cikinsa har safe tana kukan daya sakata qarasa ficewa hayyacinta karshe ta hakura ta sadaukar da aurenta tayiwa baba ila maganar zata karbo Ummitah ta dawo da ita hannunta ABDULAZIZ zai tafi karatu. Sadaukarwar datai da shahadar masa magana tasan ta tashin hankalin da zata fuskantace tareda Ummitan a gidan dan ko abincin da zasuci ta sani sedai ta fara nemar musu shi da kuma kaurace mata da kila baba ilan zaiyi gaba daya daman ya dade da kaurace mata kumata shirya hakan dan haka tai sadaukarwartai masa magana sedai babban abinda bata zata ba shine kai tsaye tana kai karshen zancenta yace ya saketa saki uku ta tafi can gaba tayi riqon Ummitan. Dagowa tayi da jajayen idanuwanta na kukan data kwana yi ta zuba masa tsawon mintina tana kallansa harya wuce daga kofar dakinta ya fice daga gidan. Wasu hawaye ne masu tsananin zafi da ciwo suka gangaro mata ta rintse idanuwanta tana kasa dagowa saiga wani irin kuka me ciwo ya kufce mata zube a gurin tanayinsa ba sauti. Ta jima a gurin kafin ta miqe ta shiga dakinta ta tattaro yan kayanta da duka buhu daya ne zai dauke mata su sbd ko katifa batada ta siyar tin gurin taimakawa su fatima dan haka tabarmace kawai tsohuwa sai sanin shimfida daya da kayan sawarta da basu fi kala uku ba sai kwanonin da tini suka mutu tin na aurenta shekaru kusan ashirin harma da dori dan haka tana hada kayanta a buhu ta fito taje kuryan gidan tayiwa yan gidan bankwana ta fito suna gulmanta ta fice. Kai tsaye gidansu ABDULAZIZ din ta nufa. Basa nan dan haka tinda gidan ba kofane dashi ba ta shiga ta ajiye kayanta ta nemi guri ta zauna. Sai yamma sosai suka dawo Ummitah na ganinta tazo gurinta da gudu ta rungumeta tana cewa "Maama" ABDULAZIZ kayanta ya kalla ya kalli fuskanta take ya fahimci abinda yake faruwa dan haka baice komaiba sannu da zuwa yai mata yana fada mata abinda suka tsaya yi sukai yamma. Ummita kallan Maman tayi tana cewa "Mamah anan zaki kwana?? Murmushin karfin hali da boye damuwa mamah tayi tana cewa "Eh yanzu na dawo dake zan ringa kwana kullum muna rayuwa sbd Baabanki ya tafi karatunsa, Ai zaki yadda ya tafi ko?? Juyawa tayi ta kallesa yana alwala a natse kafin ta dawo da kallanta akan maman tace "Eh zan yadda sbd BAABAH na son karatu ya fada a waya naji" Ajiyar zuciya maman ta sauke sbd tasani idan Ummitah tace bata yaddaba to har abada yabar karatun. Yana gama Alwala masallaci ya wuce sbd maman na tareda Ummitah. Baa cika ganinsa masallaci ba sbd acan gurin aiki yake wuni dan haka a masallacin can suke sallah magriba kuma koda yake isowa gida anyi wani lokacin kuma jam'in waje yakebi sbd Ummitah sallar asuba kuma a gida yake binta sbd ba tsaro ya fita yabar Ummitah sbd akwai bata gari ko barayi. Ayau ganinsa masallaci ya saka kawunninsa mamaki sedai ko alaman ganinsu baiyiba sbd bayama gane kamanninsu sbd rabonsa da ganinsu yama manta tin yana karaminsa. Saida yayi ishai ya dawo gida sbd saida yayi karatun qur'ani. Koda ya dawo maman ta dafa musu shinkafa da mai da yaji dan haka ya zauna a tsakar gidan sukaci suna gamawa yayi kwanciyarsa a kofar dakin da tabarman maman datazo da ita ya kunna maganin sauro guda biyu ya zagaye kansa dashi yabar musu dakin sbd gidan dakin daya ne tini ya rage sauran sun zube. Washe gari gurin aiki ya tafi yabarsu gida ummita nata murna sbd mama zata zauna dasu. Se dare ya dawo sbd baya tareda ummita daman sbd ita yake dawowa da wuri. Tuwo ya samu anyi sbd yanada abinci a gidan sukaci suka koshi a daren ne sukai magana tace ya tafi karatunsa ita kuma zata koma gida gurin innarta da Ummitah sbd idan ma sun zauna

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});