Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 107

Chapter 107

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daya su Dad da hayaniyar ta kawosu palon tsayawa sukai suna kallan hawayenta dake sauka zuciyoyinsu na radadi da ciwo tareda jin auren kwata kwata ya fita ransu a yanxu yancin yarsu kawai sukeso. Bude idanuwanta da sukai jajir tayi taga irin kallan da suke mata ta juya batareda ta tsaya jin abinda zasu fada ba ta nufi kitchen sai ganinta sukai ta fito dauke da tray ta wuce zuwa dakinta. Saleem ne ya isa gurinta ya karbi tray din yana cewa ta kawo ya daukan mata cikeda kulawa da kaunarta me tsanani. Dad bai iya cewa komaiba palonsa ya wuce Maheer ma nasu palon ya wuce Anny na gefensa riqe da hannunsa. Mimi Ammar dayake jin kaman zai kama da wuta ta nufa ta kama hannunsa tana maidasa dining ta zaunar tanason yaci abincin amma sam bai iya ci ba idanuwansa sunyi wani irin jajir maganganun da LIMBA ya fadawa Jannah suna yawo a kunnuwansa. Suna isa daki falaq suka tarar a zaune idanuwanta sunyi jajir alaman kuka tayi tana ganinsu ta zubawa jannah ido da itama idanuwanta suka nuna kukan tai Take taji jikinta ya sake sanyi. Tashi tayi ta nufo Jannah din sedai kafin tace komai jannah ta kama hannunta tana kokarin sauya yanayinta ta zaunar da ita a sofa tana cewa "Zo kici abinci" Girgiza kai falaq tai tana cewa "No kema bakici ba" Saleem daya ajiye tray din akan table din gabansu cikeda kulawa garesu su biyun yace "Dukanku zakuci abincin ai yanzu dolenku" Kallansa Falaq tai tana sanyi tace "Idan jan zataci zanci, Idan bazata ci ba nima bazanci ba" Murmushi ya sake yana kallan falaq din kafin ya kalli jannah yace "Your baby tace bazata ci ba idan bazaki ci ba so Ms Jan limba me kikace?? Kallan falaq din tai tana sauke ajiyan zuciya ta miqa hannu tana cewa "Zanci" A tare sukaci abincin shikuma saleem din yan kokarin sauya yanayinsu har suka sake suka dawo walwala da dariya. Har kusan 10 da mintina yana dakin har saida ya tabbatarda sun gama dawowa cikin farin ciki tukuna yai musu saida safe ya fice. Harya fito duk tsawon wannan lokacin Mimi da Ammar na palo zaune zuciyoyinsu ba dadi dan haka ya sanar dasu komai ya daidaita sun dawo walwalwansu duk su dukan. Yar ajiyar zuciya Mimi ta sake tana juyawa ta nufi dakinta Ammar kuwa ko sunan Falaq din jin yayi baya kaunar sake ji dan haka shima barin palon yayi ya nufi bangarensa yana jin kaman ya dawo da rayuwarsu baya ya goge shigowan AZIZ LIMBA rayuwarsu ya hana haduwansu dashi kwata kwata. Wanka Falaq tafara yi tai shirin bacci ta hau gado ta dauko ipad dinta lokacin jannah na cikin toilet gurin wanka ta saka kiran Daddynta. Daman kiranta zaiyi sbd tabbatarda taci abinci bata kwana da yunwa ba. Zaune yake a bedroom dinsa shima sanye da fararen kayan bacci ya dora Cardigan akai me girma sbd yanzu ya gama conference meeting da wasu presidents dinsa na U-LIMBAs companies. Cikin kulawa da sakewa tareda kauna take sakin murmushinta me kyau sbd yasan ta dake bata cikin damuwa dan kada yayiwa Jan dinta fada tace "Daddy naci abinci tareda My jan kuma bana cikin Damuwan komai yanxu" Hancinta ya kalla fuskan Ummitansa na bayyanar masa akan fuskanta ya saki wani Kyakkyawan murmushi yace "Thank god Besty zaiyi baccin nutsuwa kenan tinda falaq Aziz taci abinci" Dariya tayi sosai kafin tace "Daddy pls ka dena yiwa my jan fada ni banaso, Banason tayita kuka, Koyaushe kayi fada sai tayi kuka sosai, Ka ringa rarrashinta nakeso kaman yanda kakemun, Kaji??? Bakinta dayake maganar ya kalla kafin ya basar yana cewa "Ki fadamun abinda ya sameki tukuna" Mantawa tai da tace bazata sake nuna masa damuwanta anan ba ko fada masata gyar zama tana turo baki tace "Daddy ni banason Ammar Zad yana kula Jan tinda ai yanxu Jan din Daddyna ce ba tasa ba, Yanata kallanta baya kallan kowa sai ita, Shine ana dinner ya ringa zuba mata abinci yana kokarin bata kamanma fa zai bata a baki, I hate to see him near our Jan shiyasa nayi fushi na fasa ci kuma shine ya biyota bar daki kuma yanata fada, Daddy i don't like him sbd Jannah ta Bestyna ce kadai... Inda taga yayiwa kallo daya ya dauke fararen idanuwansa ya sakata juyawa ta kalla Jannah ce ta fito daga wankan sanye da bathrobe blue yar qarama da batada wani tsayi sosai. Saukowa tai daga gadon da sauri ta nufi gaban mirror din da jannah ta zauna ta ajiye ipad din gaban mirror gabaki dayan jannah ta bayyana a cikin screen din hatta siraran cinyoyinta dake daukan idon haske da lafiya da hutu. Ba zato jannah ta gansa a gabanta Da sauri ta kallesa ya dauke idonsa yana kallan Falaq data tsaya bayanta yace "Ki kwanta time na baccinki ya wuce saida safe.." Saurin hanasa kashewa falaq tai tana cewa "Besty Kaikace idan nafada zakamun abinda nakeso, Inason ka rarrashi My jan she s sad deep down" Saurin kallanta jannah tai tana kasa kallansa sbd tanason miqewa Amma miqewanta zai qara bayyanarda jikinta ne. Falaq kallan jannah tai tace "Jan karkice bakyaso my Daddy ya iya rarrashi zakiji bazaki sake shiga damuwaba" Idanuwanta ta dago ta dora akan screen din taga ita yakewa wani kallan daya sakata jin zufa na gangarowa daga wuyanta zuwa cikin rigar wankan jikinta... Harbawa zuciyarta keyi sosai har yana iya gani ta jikin rigarta. Baice komaiba da idanuwansa ya ringa azbtar da ita sbd yana ganin yanda kirjinta ke tsananta bugu... Zufan daya gangaro daga wuyanta zuwa kirjinta yabi da kallo yana maganganun Falaq na dawo masa. Falaq kuwa qaramin towel ta dauko tazo gurin jannah din data bari hango zufan datai yana mata tsiyaya duk akwai ac. Tana zuwa hannunta daya ta dora ta janye rigar zuwa qasa tana dora towel din.... Dauke idanuwansa yayi akanta tareda kashe wayar gaba daya sbd yanda ba zato falaq ta zame mata rigar saida ya bayyana jikinta sosai har gurin saman kirjinta. Rawa hannuwan Jannah din suka fara tai saurin karban towel din tana jin bugun zuciyarta na tsananta tai saurin daukan remote ta qara Ac ta zauna bakin gado ta samu bugun zuciyarta ya daidaita kafin ta miqe ta shirya batareda ma tayi wani shafe shafen turarukanta data sababa. Falaq kuwa cewa tai "My jan karki damu Daddy na dawowa zamu koma gida acan zan saka ya ringa lallabaki kaman ni, Mama ma tana sonki sosai zata ringa rarrashinki ta sakasa ya ringa yi shima" Murmushi kawai Jannah din ta sake tana cewa "Naji,kiyi adduar kiyi bacci gobe akwai school karki manta" Itama murmushin tai tana addua ta rife idanuwanta take bacci y dauketa. Ita kuwa tana rufe idanuwanta nasa idanuwan take jin suna mata yawo a koina da kallansa daya kusa bata attack. Washe gari kan lokaci sukai shirinta kafin kowa ya tashi takaita ta dawo ta shige kaman bata fitaba ta kwanta baccin safe itama. Sai 10 mutan gidan suka fito itama hakanan ta tashi batareda baccin ya ishetaba tai wanka ta fito zuwa dining. Ganinta yau din a natse ba kamar sauran kwanakin datake neman haukacewa sbd wahala ba ya saka suka samu nutsuwa harma

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});