Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 79

Chapter 79

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

bari a san da hakanba dan haka komai zai zama iya sirrin cikin familyn ne,babu wanda zaisan mun girgiza" Dad dayakejin zuciyarsa na tafarfasa bude idanuwansa yayi ya kalli Maheer yace "Ka tabbatarda ancigaba da tsananta bin sirrinsu an nemo mana wanda yayi backing komai, inason a fasa kansa da bullet sbd indai yana duniyar zai ringa alfahari daya girgiza Zadeens hakama ya taba wainda baa tabawa dan haka duk tsanani inason a nemosa dan yayi danasanin wannan abinda yayi" Gyada kai Maheer yayi Ammar ma gyada kan yayi yana tinanin tayaya zasu ajiye komai suyi me to?? Zaunawa sukai sunayin shiru sbd kosu Mimi da Jannah basusan meyake faruwaba iya mazan abin ya tsaya.. Waya Maheer ya fidda tareda saka kiran Saleem daya kusan zarewa shikuma akan Sabon business dinsu kamfanin motoci da a yanzu shine babban hope dinsu dazai dawo musu sa percents din da suka rasa gashi basu gama bayyanarwa da duniya kamfanin ba dan haka wanda yake wasa dasu bai saniba hakama AY LIMBA da suka fahimci zafin kansa da kuma saar da ake fada yanada ita dole dashi zasuyi business. Saleem daya shigo da laptop dinsa da takardu a hannunsa ajiyewa yayi ya kalli dad din wanda zuciyarsa ke ciwo Ammar da idanuwansa sukai jajir Maheer ya bude baki cikin rashin mafita bayan wannan yace "Dad,LIMBA ne abinda muke buqata a business dinmu yanzu sbd sabon kamfanin nan shine zamu daga ya bamu abinda mikeso, Muna buqatan aiki dashi gaba dayanmu a yanzu ba Saleem ba" Dad din bayanan komai AZIZ AY LIMBA ya karba takardun yana karantawa tareda tarin nasarori da asalin dukiyar dayake da ita hakama ga connections na manyan mutanen da baima taba tunanin matashi kamarsa ba suna hulda dashi wanda a taqaice Abokin manya ne shi kansa ya wuce ace shine yake neman wani sedai a nemesa kaman su kenan, Hanyoyin bullewa ya gano da Yawa ta hanyar AZIZ din dan haka ya ajiye takardun yana sauke ajiyar ya dago ya kalli Maheer yace "No da kaina zan business dashi dan haka ina buqatan haduwa dashi, Muna buqatansa a matsayin friend na zaadens, Damu ya kamata yayi hulda fiyeda kowa dan haka kowa ya tabbbatarda hakan ta faru na samun kusancinsa damu" Maheer jin wani irin sanyi yayi yana sauke ajiyar zuciya a bayyane sbd tabbas suna buqatan self made billionaire me zafin kai kamar AZIZ AY LIMBA sbd su samu saarsa, Saleem kuwa dayake kaunar kasancewa da AZIZ LIMBA ba tin yanzu ba jin yayi zuciyarsa tayi sanyi farin ciki na cikesa sbd kaunarsa yake har ransa. Ammar kuwa jin yayi zuciyarsa na shiga yanayin daya kasa gane farin ciki ne,tsoro ne,fargaba ne ko baqin cikin Zasu kusancesa da kansu batareda yazo garesu ba sbd power dinsu da matsayinsu hakama jin yayi tsananin kishinsa akan zamansa selfmade billionaire sabaninsu da tasowa sukai a cikinta ta iyayensu ce ta gado bawai sune suka tsayu suka samarwa kansu sunan kamarsa ba... Saleem ne kawai me raayin kirkirawan kansa suna ya gina dukiyarsa da kansa dan yayi bugun gaba da shine ya gina kansa bawai iya alfahari da dukiyar familynsa ba dan hakanne ma yake shaawar AZIZ AY LIMBA wanda akace baida uba a maraya ya taso daga shi sai mahaifiyarsa da 'yarsa daya tak wadda babu wanda ya taba ganin mahaifiyarta dan haka babu wanda yasan rasuwa tai kokuwa rabuwa sukai haryau wannan sirrin shine babu wanda ya sani akansa. Da wannan shawaran da suka tsayar suka samu sassauci da damar dawowa hayyacinsu suka fito meeting din da kullum sai sunyisa dan neman mafita. Kowannensu na fitowa kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa dan samun nutsuwar da suka rasa ta kwanakin. Anny da hankalinta ya fara tashi ganin suna neman durqushewa jin an samu mafita daga bakin Maheer din samun kanta tayi da jin dadi da dawowa hayyacinta duk da tasan suna zubewa qasar zasu bari su koma Greece inda suka fito su dasa sabuwar rayuwar rufin asiri sbd girman kansu bazai bari su zauna anaba ana musu kallan sun rage karfin dasuke dashi kwata kwata. ********washe gari gaba daya familyn suna dining room suna breakfast harda daddy mahmoud dayake zaune a wheelchair dinsa sedai baya iya cin komai se abinci me ruwa duk da yafara samun sauki, Jannah ce ta shigo dining room din a natse sanye da riga da wando daya lafe a cinyoyinta sai rigar Cardigan da qaramar scarf akanta. Ammar ne tareda ita gefenta qamshinsa da nata ya cakude yana fita a tare yana bada wani kalar qamshin me dan dadi. Mimi kallonsu tai tanajin ita dai batada nutsuwa idan ba aurensu akaiba duk da tasan yanzu ba lokacin maganar aurensu bane sbd lura kwanakin a kwai matsalar datake faruwa ta aiki duk da baa sanar mata ba ta fahimta kuma itama bata saka baki ba addua kawai tai musu. Zaunawa sukai bayan sun gaida kowa suka fara breakfast din. Wayar Maheer ce tai ringing yana dubawa yaga pa dinsa ne Ajiye wayar yai batareda ya dauka ba saida ya gama breakfast dinsa ya dauki tissue ya goge bakinsa yana miqewa ya saka kiransa. Cikin girmmawa deen pa din nasa yace "Goodmorning Boss" Amsawa yayi yana zaunawa a kan sofa yace "Any news??? "AY LIMBA yana Nigeria gaba daya ya dawo tareda familynsa a cikin satin daya gabata" Dan tashi daga jinginar da yayi maheer yayi yana cewa "A ina?? "A abuja boss" Wani numfashin farin ciki da samun kwanciyar hankali Maheer din ya sake yana cewa "Kaje in person kai magana da Personal person nasa Muna neman gayyatarsa na welcoming nasa kafin maganar business gaba" "Yes an gama boss" Kashe wayarsa yayi bayan yace a nemo contact na LIMBA din a gurin SAYD. Dad na zaunawa palon Maheer din ya sanar dashi LIMBA na Nigeria cikin samun nutsuwa. Shi kansa dad zancen ya sake sakasa cikin kwanciyar hankali sbd da kansa yakeson kulla Kyakkyawar alaqa me karfin gaske da LIMBA sbd baya wasa da billionaires dan haka da kansa zai jagoranci neman kusanci da Limban sbd kada ma su kawo matsala ko daya su 'yayan nasa. *********Sayd dayake jiran kiran Zaadens din tin ranar da suka dawo Nigeria se yau ya samu kiran daga garesu dan haka cikin rashin basu mahimmanci a natse ya gama sauraron bayanin Deen kafin ya basu damar contacting Limba din kai tsaye wanda Maheer ne ya kira AZIZ da kansa sedai bai daga ba sbd baimasan numbern ba sai kusan bayan kwana biyu daya sake kira kafin Ya daga cikeda iko da nutsuwa da izzansa data saka Maheer jin kishinsa me tsanani ya rufesa sedai kuma yana tsananin son kasancewansu dashi dan haka cikin tasa class din da wayewa tareda dukiya daya taso cikinta da hutu suka gaisa ya gabatar masa da kansa. Wani irin yanayi me daci ne ya dan tasowa AZIZ din yanajin saukan muryan Maheer din kamar wani yankan rezan dayake yanka zuciyarsa sbd bai taba tinanin zai iya sauraronsu da kunnuwansa masu tsafta ba. Bude kyawawan idanuwansa da ya dan rufe yana cigaba da sauraron Maheer din wanda ya nuna masa sakewa. A natse cikin kwanciyar yake dan magana kafin ya amince da gayyatarsu na haduwa bayan yace zai duba proposal nasu da suka turawa sayd insha Allah

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});