Chapter 114
Chapter 114
tai ta nufi kitchen dan taya Fiddausi aiki sbd zaman shirun ya isheta. Falaq ma binsu tai kitchen din duka masu aiki suka fice daga kitchen din aka barsu sbd girmamawa. Abincin rana din suka kammala a tare Fiddausi ta jera a dining ita kuma ta nufi dakinta ta sake wanka tanajin yar gajiya ta kwanta dan ta dan huta. Sai yamma sosai ta fito lokacin su mama already sunci abincinsu dan haka ita kadai ta nufi dining din ta zauna falaq na islamiyya. Gidan tsit ba hayaniya sbd Fiddausi na kitchen mama kuma tana can palonta. Abincin ta zuba brown spaghetti ce dataji kidney da liver dasu vegetables sai kazan da aka gasa da vegetables. Daidai cikinta ta zuba abincin ta zuba orange juice a cup tana fara ci kenan Fiddausi tazo dining din ta saks jera wasu abincin tana barin gurin qamshinsa ya doso gurin ta dago ahankali ta kalli hanyar shigowa dining room din daidai yana sako kai sanye da kayan shan iska alaman ya dade da dawowa daga aiki haryayi wanka. Fararen qafafunsa da gashi me kyau ya kwantawa taiwa kallo daya ta juyo da kanta sbd three quarter Fendis ne a jikinsa farare da suka maidasa wani lafiyayyan Kyakkyawan matashi me ji da hutu da aji. Shi kansa baiyi tinanin ganinta a dining dinba a daidai wannan lokacin dan haka ko kallanta bai sake yiba saida ya zauna ya kalleta itama shi ta dan dago zata kalla ta gaida zancensa ya katsata da cewa "Akwai dabiun na rashin tarbiya da kikaxo dasu da kike buqatan sauyawa sbd tarbiyan tawa yar, Na koyawa yata girmamawa da gaida na gabanta gashi ke da alama baki samu hakan ba" Qarasawa yayi yana bayyanarda takaicinsa da mamakin rashin hankali da tinani irin na zaadens da babu abinda suka iya sai son zuciya da haryanzu suke a cikinsa. Dagowa tayi idanuwanta na sauyawa sosai da tsananin ciwon zancensa ta bude baki jiki a mace zata gaidasa din ya daga mata hannu yana nuna mata abincin dayake kan table din da hannu fiskansa a daure sosai baya ko kaunar kallanta a gabansa. Dan sunkuyar da kanta tayi ta hadiye hawayen da suka ciko idanuwanta ta miqe ta zagaya gefensa tafara serving dinsa hannuwanta na dan rawa zuciyarta cikeda damuwan datakejin kuka da kewan gidansu na zuwar mata. Dauke kallansa yayi daga hannuwanta dake rawa yana cewa abincin ya ishesa. Ruwa da juice din da Fiddausi ta shigo dashine taga yanda jannah din hannuwanta ke rawa ta qaraso ta ajiye ta juya. Ajiye masa komai gabansa jannah din tai ta koma ta zauna sedai ta kasa cigaba da cin abincinta daci zuciyarta ke mata dan haka miqewa tayi ahankali tabar gurin jikinta a mace. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 69 *UMMU_MAHNOOR LUXURIES* (Best luxuries shop) 08034469681 08135142610 Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini? Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka? Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu? Sitirar Alfarma kikeson sakawa? Sitirar da kike ganin manyan mata da ita? Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries *********** Shima ruwa ya dauka yasha a natse ya miqe yabar gurin batareda ya qarasa cin abincin ba. Fiddausi dataga yanayin da jannah ta wuce a cikinsa dakinta ta bita ta zauna tana tayata fira tana sake gyara mata dakin tin tana kasa cewa komai har ta biyewa Fiddausi din suna fira tana bata labarin kuruciyan falaq da yanda suke fama da ita a lokacin idan daddynta yayi tafiya ta gane bayanan. Dadin firar jannah takeji sosai zuciyarta na sanyi da jin yanda falaq ta taso wanda a cikin firar ta fahimci kila a gurin haihuwan falaq mamanta ta rasa ranta sbd a kaf labarin babu inda aka fadi asalin mamanta,Fiddausin ce kenan ta reneta tin tana jaririyarta itada mama dan haka kauna da jin falaq din a zuciyarta ya qaru taji zata iya daure komai sbd bawa falaq din kauna irin ta uwa data rasa duk da tariga tasan har abada babu me iya hawa matsayin da mahaifinta ya riga ya cike na uba dana uwa dan kuwa koda uwartata zata dawo duniya to bazata iya cike gurbin daya riga yacikeba sedai kwatantawa sbd ita kanta falaq din babu wani dan adam dayake duniya da zata iya bawa matsayin data bawa mahaifinta ba sbd ba qaramin tsananin kauna take masa ba dan duk da tana yarinya babu abinda takejin bazata iyaba sbd daddynta shiyasa taiwa Ammar tsanar gaske duk da bata gama sanin tsanar me take masa dinba. Har magrib Fiddausi na dakinta tana tayata fira da kalle kallen da suke a ipad ga kuma qatuwar flat screen tv datake dakin nata dayakeda girma sosai. Falaq na dawowa kai tsaye dakin ta nufa tana ganinsu ko uniform na islamiyya din bata cireba ta xauna cikinsu jannah na tayata cire hijab din jikinta dayake qamshi me dadi duk da anyo yawon makaranta amma sbd tsadan turarenta da ake siya mata yasaka komai na jikinta qamshin yakeyi me sanyi. Hularta ta jannah ta zame mata sbd tasha iska tana cewa "Falaq kodai zaki cire uniform din kiji dadi?" Girgiza kai tayi tana shan ruwan da Fiddausi ta miqa mata cikeda kulawa. Mama data jisu shiru ta dauka basa nan sai bayan magrib suka fito dukansu kowannensu da walwala akan fuskansa. Kallan falaq tai da uniform a jikinta tace "Me kikeyi da uniform a jikinki har yanzu falaq? Oh ni Sakina wannan yarinya anyi shiryayya" Murmushi jannah tai tana cewa "Ko data dawo mama ta gaji ne shine ta huta sai yanzu zata sauya" Kallan jannah mama tai tana cewa "Allah na gode maka,kema yanzu jannah sahun AZIZ zaki bi kuna biye mata komai tayi bata laifi daidai ne ko?? Murmushi jannah din ta sake yi tana kallan falaq tace "Je ki kicire uniform din kilama sunata damunki" Dariya mama tayi tana kallan Fiddausi kaunar jannah na sake cikata tace "To ai shikenan saiku bada himmar qarasa lalatata kunyiwa mijinta bayani daga baya" Falaq na jin hakan ta dawo da sauri tana cewa "Mama Jan tace na dena shiga dakin Daddy tinda safe ba kyau sai nayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163