Chapter 103
Chapter 103
da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota? To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida, Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ***************** Kallan ipad din hannunta falaq tai tana cewa "Daddy hang up" Tayi mamaki sbd bai taba hakanba yawanci ma shine yake cewa sai tayi bacci ya kashe. Kallan Jannah data isa gado ta haye ta kwanta tana rufe jikinta yayi tayi tana cewa "Jan baki gaisa da daddy ba harya kashe wayan meyasa kika tashi? Kallanta jannah tayi da idanuwanta tana kasa cewa komai kafin ta dan bude bakin tace "Zo ki kwanta sbd kinsan gobe Monday akwai school" Tahowa tayi tana hawowa gadon ta shige abin rufar itama tana cewa "Jan banason school sam" Murmushi me sauti Jannah tai tana cewa "Did your Daddy know that?? "No" tace tana karanta adduarta ta bacci tana rufe idanuwanta. Babu bata lokaci bacci ya dauke falaq din hankali kwance. Ajiyar zuciya Jannah ta sauke ahankali tareda tashi zaune tana zubawa fuskan falaq idanuwanta dake cikeda azabtacciyar soyayyar da batada amfani gareta, Tamkar copy dinsa ne akan fuskan falaq har mamakin kamanninsu takeyi, A duk lokacinda take kallan fuskan Falaq shi zuciyarta take gani, Sake sauke numfashi tai tareda miqa hannuwanta ta gyarawa falaq din rufa tana gyara mata hulan baccin daya zame daga kanta ta sake mata addua tana jin kaman zuciyarta zata bude sbd tsananin kaunar datakewa Falaq din da mahaifinta, Ayau da zata fara kwana guri daya da falaq jin tai kaman baccin ya qaurace daga idanuwanta so take kawai taita kallanta har ta cika zuciyarta. Zamewa tai ta kwanta ahankali tana facing Fuskan falaq din wadda take bacci hankali kwance, Kallanta take a natse tana jin nutsuwarta na dawowa da jin farin ciki na mamaye zuciyarta ahankali Ahaka bacci me dadi da nutsuwa ya dauketa. Da Asuba wayar falaq dinne ta tadasu bacci. Cikin bacci jannah taji ringing din wayar a cikin kunnenta sbd tana ta gefenta akan bedside dan haka hannu kawai ta miqa tana jin bacci na sake cike idanuwanta. Dauko wayar tayi batareda ta duba sunan me kiranba tai rejecting ta ajiye tana dake qaramar tsoki sbd tama manta kwata kwata da ba ita kadaice ba ayau din so ta dauka tata wayarce. Sake kira akai kai tsaye sbd a nasa bangaren tinda yarinyarsa ta fara wayo yake koya mata sallah akan lokaci shiyasa ya sabar mata duk asubar duniya yana nan ko baya nan saiya tadata sallah akan lokaci, tin bata saba ba harta saba yana kira take tashi tayi sallanta a lokaci ta koma ta kwanta, Ayau karo na farko na rayuwarsa da akai rejecting call nasa kuma daga wayar 'yarsa shiyasa kai tsaye ya sake saka kiran. Wannan karan kiran na sake shigowa Jannah ta sake motsawa tana miqa hannu a fusace ta dauka ta batareda ta duba sunanba dan ko gani batayi sosai sbd baccin dayake idonta ta saka handsfree kafin tai magana muryansa ce mai kauri da sautinta yake bada wani irin sexy vibe din da zai iya juyar da kan da yawa wasu idan suka ji sbd a lokutan da ake tashi bacci a lokacin muryan mutane da dama sautinta komawa yake na tada hankalin wasu, So tasa muryan a koda yaushe hakan take idan har ya tashi bacci yayi magana to zai iya daga hankalin me sauraronsa dan haka ahankali muryansa ta bayyana a cikin wayar a natse yana cewa "Why did you reject the call??? Bude idanuwanta dake rufe jannah tai tana kallan sunan dayake kan wayar jikinta na wani irin mutuwa ta tashi zaune tana kokarin hana sautin numfashinta shiga wayar amma saida ya shiga cikin wayar ahankali ya sauka a cikin kunnensa. Cire wayar yayi daga kunnensa yana saka handsfree ya ajiye gefensa yana sake jefa tambayarsa "Why did you reject the call? Yasan ba yarsa bace sbd har abada Falaq bazata taba rejecting kiran Daddyntaba. "Numfashi me dumi ta sake sauke ahankali bugun zuciyarta na dan qaruwa ta bude baki Ahankali da muryanta dake cikin sauran yanayin bacci tace "Sorry na manta na dauka wayana ne" Takaici da mamaki ne ya kamasa lokaci daya kamar bazai tankata ba sai kuma yace "Tarbiyan yarinyana dana gidanku ba daya bane, Tana tashi sallah in time bata taba tsallakewa ba sai ayau karan farko data kwana a inda bai kamataba, Ke baa koya miki sallah kan lokaci bane? This is unbelievable" ya fada yana kashe wayarsa cikeda damuwan abinda yasaka Falaq zuwa zaadens da bai yadda da komai nasuba. Shiru jannah tai da wayar a hannunta tana kalla idanuwanta suka ciko da hawaye masu dumi amma bata bari suka saukoba ta sunkuyar da kanta zuciyarta na daci sbd tinda take a duniya bata san komaiba bayan gata sai ciwon da Allah ya jarabceta dashi, Bata taba sanin ya daci da ciwon fada,zagi ko baqar magana yakeba a rayuwanta, Ta samu tarbiya duk gatanta iyayenta sun tsaya sun bata tarbiya daidai gwargwado hakama itama ta taso da sallah din akan lokaci bisa koyarwan iyayenta da yan uwanta musamman Ammar bai taba tashi sallah da asuba bai kirata ba ta tashi sunyi kusan lokaci daya. Kalamansa ne suke mata radadi amma batasan ma metake ji ba akansu, Ya kirata mara tarbiya ne ita kadai kokuwa harda Familynta?? Falaq ce ta fara motsawa alaman zata farka sbd indai lokacin sallan yayi sbd sabo to sai Allah ya bata ikon tashi. Kallan falaq din tai kafin ta ajiye wayar hannunta ahankali jikinta a sanyaye hawayen idanuwanta n gangarowa ahankali ta zira kafafunta qasa ta sauko tana miqewa ta nufi toiletta shige. Tana fitowa wayart na nuna haske alaman shigowan kira. Falaq ce data tashi zaune idanuwanta suka fara sauka akan wayar taga qatuwar heart ce kawai da kiss take tasan Ammar ne ta sauko gadon tana tura baki tana magana qasa qasa harda buga qafa ta fada toilet. Jannah kuwa mamaki ne ya kamata sosai na ganin kiran sbd ta dauka bazai dake kirantaba tadata sallah. Jikinta dayake mace ta zaunar bakin gado tana daukar wayar ta dora a kunnenta cikin sanyi ta furta sunansa. Ajiyan zuciya ya sauke da numfashin daya kusa barin kirjinsa sbd harga Allah bazai iya rayuwa babu jannah ba, Bazai taba iya moruwa ba idan babu jannah a rayuwarsa, Bazai iya barwa kowa jannah ba, Yana mata wani irin mayen so da bazai taba jin zafi ko ganin laifintaba dan hakanne ma zuciyarsa ta kasa hanasa cigaba da sonta da nemanta tinda auren ance na wata uku ne ya yadda zai jira indai zata dawo garesa ya yadda ya zama wawa mahaukaci mara zuciya ya jirata.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163