Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 76

Chapter 76

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

mirror kaman mace a tsaye yake shiryawansa. Karfe goma ya fito lokacin angama shirya table kusan kowa yafito dan haka yana fitowa kai tsaye dining din ya nufa kowa yana can already. Falaq na ganinsa ta taso daga gurin Sayd dayake nuna mata abu a waya suna dariya tana lafe gefen jikinsa Kaunar mahaifi da 'ya yana ratsa Sayd yana jin kaman ya bude cikinsa ya maidata sedai kuma kaman yanda ya fada ba shine mahaifinta ba AZIZ ne dan yabar masa ita duniya da lahira. Zaunawa sukai yana gaida mama da basu gaisaba a dazun sbd yanayin da aka samu kai. Amsawa maman tai tana tambayarsa jikinsa cikeda kulawa, Fiddausi data kawo tray din madarar data dafowa falaq cikeda girmmawa kanta a qasa ta gaidasa tareda barka da fitowa tana ajiye kayan hannunta gaban falaq. Breakfast suka fara cikin kwanciyar hankali da nutsuwa kaman yanda suka saba ba hayaniya ba surutu sai Sayd dayake amsa waya akai akai sbd tafiyar da zasuyi yau yana buqatan handling wasu abubuwan anan da kuma can dan haka ma ya riga kowa barin dining din yana waya da Agent kusan na Hudu da aka turo masa akan gidan da zasu siya a Nigeria. Suna gama breakfast din suka baro dining a palo suka zauna yana waya a natse kwarjininsa na cike gurin falaq na gefensa tana shagwaba sbd jin tafiya zasuyi da Uncle a yau din. Yana gama wayar mama ya kalla datake zaune tana duba abu a wayarta da glass dinta na qara gani duk tayi ciki da idanuwan tana dubawa a natse yace "Zamuyi tafiya, Idan na dawo zamu fara shirye shiyen komawa Nigeria insha Allah" Kallansa mama tayi tana ajiye wayar hannunta cikin mamaki da jin dadi sbd ta dade tana musu shaawan komawa sedai kuma sbd shi din bai taba hada niyar komawaba ya saka bata taba magana ba dan haka jinsa kai tsaye ya fada hakan sai taji farin cikin hakan dan kuwa jikinta na bata a Nigeria ne zasu samu yayi aure da macen data kamata sbd sam bata masa shaawan auren baturiya ko balaraba itadai kawai macen gida bahaushiya ko fulani kawai take raayin ya aura din shiyasa bata tirsasahi ba anan amma tabbas suna komawa zata basa umarni da tirsasa aure batareda bata lokaci ba. Bayyana mamakinta yayi tana boye farin cikinta sbd batasan dalilinsa na hakan ba tace "Lafiya dai ko zamu koma Nigeria din? Akwai wata matsalar ne? Akwai abinda yake damunka AZIZ?? kana buqatan adduata ta uwa ne akan wata matsalar??" Shiru ya dan yi kafin yace "No Mama ba matsalar komai, Akwai wani aikin ne dazai sakani komawa kuma zai dauki lokacin da bansan ranar dawowaba, bazan samu nutsuwar barinku anan ni inacan ba shiyasa na yanke zamu koma can din gaba daya, Adduanki kuwa ina baqatanta akoda yaushe Mama sbd samun Nasara akan duk abinda na sakawa gaba." Numfashi mama ta sauke cikin samun nutsuwa tace "Allah ya tsayawa duk wani lamarinka AZIZ, Allah ya Albarkaci duk abinda ka sakawa hannu da gaba, Allah ya Albarkaceka da zuriar da zaka tara yasa inada rabon ganin 'yayanka masu zuwa gaba" Falaq dake amsawa da amin tana jin an ambaci wasu yayan bata fuska tayi taha hararar maman a boye tana cewa "Wannan oldLady din bazata dena cewa Daddyna ya haifi wasu yayanba saikace ni ban ishesaba" Maman data ji abinda Falaq din tace kallanta tayi tace "Bakinki bazai koyi 'daa ba ko? Shiru tayi tana tura baki tareda riqe hannunsa tana qasa qasa da murya tace "Daddy bazaka haifi wasu yayanba bayan ni dan Allah kaji" Dago idanuwansa yayi ya zubawa fuskan falaq din tsawon minti daya kafin ya bude baki cikin nutsuwa zaiyi magana mama ta katsesa sbd tasan zai iya mata alkawarin da bama zai taba yiyuwaba har abada dan kuwa ita nata burin rayuwar shine ganin yayansa a gabanta shine zata samu nutsuwa da farin cikin ganin ya fara tara zuriar kansa daya rasa kowa nasa sbd falaq duk yanda zai sota ba asalin jininsa bace sbd ba shine ya haifeta ba akwai yiyuwar gaba tasan waye asalin mahaifinta dikda basuda wannan niyar sunbarta akan babu me tada maganar waye ya haifeta. Sayd ne ya shigo a shirye sanye da black armanis da glass a fuskansa ya sanar dashi an fidda komai Mota ma is ready. Miqewa yayi bayan ya sakewa mama sallama ya nufi kofa falaq na biye dashi har mota dake bude fahad da zai kaisu Airport ya bude masa yana hango fitowansa. Shigewa yayi aka rufe sayd ma ya shiga gaba fahad ya shiga ya tada motar suka fice gidan. Suna isa Airport basu jimaba suka daga zuwa Italy. #MAMUH #AZIZ AY LIMBA #JANNAH ZAD #ZAADENS #LOVE/HATE STORY #BESTREVENGE #BESTLOVE ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 45 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC (kayan mata) 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 4200 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* Koda suka isa kai tsaye gida aka kaisa sayd kuwa mota ya dauka ya fita zuwa wani aikin wanda a asibitin su dr Nico din dake nan italy aka sadaukar da donor din ismail wanda tini dr Nico ya hada takardun. Sai dare sayd ya dawo bayan komai ya kallama rubuce dan haka washe gari karfe goma suka iso asibitin. Dakin da ismail yake kwance yayi mugun nisa suka nufa babu me shiga sbd yanayinsa da yayi mummunan nauyi dan haka familynsa suna can waiting area

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});