Chapter 95
Chapter 95
have to calm down kafin ka fahimci abinda ake nufi, AZIZ zai auri jannah ne sbd yana son bawa yarsa uwa, Mu kuma muna tsananin buqatan dukiyarsa gabaki dayanta... Wani mahaukacin kallo yayi mata da idanuwansa dake wani irin sauyawa kaman zasubkama da wuta yace "Are kidding me? Meya hada aurena dana jannah da duk abinda kike magana? To hell with his daughter, Idanma mutuwa zatai i dont care I don't give a damn Ta mutu kawai shima ya mutu amma bazan taba bari wani yama sake furta maganar auren Jan dita ba batateda na dauki matakin illatasaba" Dad Zaunawa yayi Ahankali har lokacin baice komaiba sbd harga Allah baisan tayaya zai bullowa lamarinba sbd AZIZ ya janyo musu matsalarda bata hakan yaso bullowa Ammar dinba. Anny ce ta sake bude baki ganin koina jikin Ammar din rawa yake yana neman loosing control ya fara musu fashe fashen kaya karshe ma zai iya raunana kansa ya raunana wani tace "Ammar pls calm down" Batada zabin daya wuce shirya masa karyan da zata fiddasu dan haka kallan dad tayi kafin ta kalli Maheer dayake nufar Ammar din da tausarsa tayi saurin tare Maheer din kada yaje Ammar ya rasa control nasa ya illatasa dan haka tace "Ammar abinda yake faruwa shine Falaq Aziz nada ciwon da mutuwa zatai she only hv 3 month to live, Tana tsananin son Jan as her mum Kuma ka sani akwai kauna tsakaninsu sosai, Daddynta na son bata farin ciki a kwanakin da suka rage mata so ya roka abasa auren jannah for only 3 month shikuma zai bamu dukkanin abinda ya mallaka in return...... "What¿" Ammar ya fada cikin tsananin mamaki da sabon tashin hankali sbd zancen kadai neman sake juyar masa da kai yakeyi. Dad kuwa da sauri ya kalli Anny kansa na sarawa da tsananin ciwo shima jin abinda take fada... Magana zaiyi Maheer ya bude baki a hankali yace "Dad a tafi a hakan atlast idan ya aminta zamu samu ayi auren daga baya asan yanda zaayi" Maheer dinne ya karbi zancen d cewa "Ka sani muna cikin financial crisis hakama shine biggest catch namu da muka sani zai iya tadomu, And atlast tinda anzama kamar family bazamu iya taimaka masaba akan yarsa? Auren wata 3 fa? Idan harmu dukanmu zamu iya yadda da hakan meyasa kai bazaka iyaba, Babu wani soyayyar dayake tsakaninsu, Kana tinanin akwai abinda zai girgiza soyayyar da jannah take maka? Ita kanta zatai ne sbd falaq, Gabaki daya assets dinsa zai bayar a matsayin auren kankanin lokaci, Bazaka iya sacrificing wata uku naka ga familynka ba? Karka manta mun taso da taru a tinani daya da tabbatarda ci gabanmu, Meya canza Ammar? Kana tinanin har abada zamu taba son wani ya auri jannah akanka? Wlh muna kaunarka fiyeda yanda kake tinani ta yanda ka dauka hakan da zamuyi babu zabi ne kuka bamu yadda da hakan bane saida muka tabbatarda lokaci muka bawa auren zamu dawo da ita gareka." Ganin zancen yafara shigar Ammar ya saka Dad dago idanuwansa da suka sauya ya kalli Ammar yace "Ammar indai nine na haifi Jannah insha Allah nai maka alkawarin aure maka ita indai har zaka iya hakura a yanzu dan samarwa kanmu mafitar abinda mukeso, Ban basa aurenta dan ta zauna dashi har abada ba na basa ne sbd ita kanta Jannah din ta samu abinda takeso a can amma insha Allah zata dawo a lokacin ne zan daura muku aure da hannuna, Ka sani Ammar ina sonka sbd kai jinin Zayneb ne da har abada jinin Zeynab yafi komai dana mallaka daraja amma ayau ina rokon ka bamu lokaci kankanin a cikin soyayyar da kakewa Jannah" Wasu irin hawayen masu tsananin radadi da baisan suna fito masa bane suka fara gangarowa Ammar din kafafunsa na wata irin rawa zuciyarsa na neman bugawa ya zube gurin jikinsa na rawa ya fara girgiza kai yana cewa "No,no i can't" Har abada bazan iya kallan jannah a hannun wani ba koda na minti dayane bare wata uku, Bazan iyaba dad Mutuwa zanyi, Zuciyata bugawa zatai, Dad bazan iya ba, Mutuwa zanyi" Kirjinsa ya dafe yana masa wani irin tsananin radadi da azaba kansa na neman juye masa yana jijjiga yafara daga murya sosai yana cewa bazai iyaba mutuwa zaiyi, Indai aka aurawa jannah wani zai iya kashesa ya rabasa da duniya koma waye. Anny na ganin hakan ta kalli su Dad tace "He's looking it,inaga ai masa Allura ya samu bacci idan ya tashi kansa ya sake zaifi fahimtar abinda ake nufi amma a yanzu yana rikicewa komai zai dagule" Kallanta dad yayi yace tai masa alluran kawai sbd yana rikicewan nan raunana kansa zaiyi wanda ya tsani ganinsa a cikin yanayin da zai raunana kansa dan harga Allah tin daga zuciyarsa kaunar Ammar take amma kuka bazai iyawa jannah auren da bataso ba wanda hakan zai iya kawo matsala a cikinsu dan daman tin farko sbd basason matsala ta shigo tsakaninsu sbd tsananin kaunar da sukewa juna basa wani son auren zumucin amma kuma sbd dagewan Mimi da ganin yanda Jannah din take tsananin son Ammar da yanda yake mutuwar sonta suka kaunace auren harya sabu da jin bazai iya kaita aure wani gurin ba bayan na nan cikin gida. Kafin suyi wani yunkuri Ammar din ya fara haukace musu da sauri Maheer ya rungumesa yana kokarin calming dinsa amma ina dan haka dole Anny tai masa allurar da baisan da itaba kuma batareda sanin kowa ba high dose ta basa dan haka bedroom dinsa Maheer yakaisa y kwantR tareda rufesa ya daidaita masa ac bayan ya sauya masa kayansa zuwa na bacci marasa nauyi dan haka baccin kwanciyar hankali suka sakasa. Anny jin tai hankalinta ya kwanta dan daga Mimi har Ammar din insha Allah sai gama daurin aure zasu tashi dan haka itace ta karbi ragamar hidiman bikin cikeda farin ciki. Dad da wuri ya shige zuciyarsa na shiga wani irin rashin nutsuwa haka kawai ga jininsa daya dan hau dan haka yasha magani ya shige. Kiran Alh saad ne ya shigo wayarsa suka gaisa ya bayyanar masa da matsayinsa na wakilin AZIZ suka dan tattauna akan goben kafin sukai sallama. Maheer ma damuwar yakejin ya shiga haka kawai sbd jin kaman abind yake faruwa bai kamata ba amma Anny ta dage ta sakasa dawowa da mood dinsa daidai. ********Washe gari tinda safe Su Baba alhassan da Alh Ahmed da Alh saad suka taho gidan suka sake gabatar da kansu sukai neman aure yanda ya kamata tareda kudin neman Aure ten mil suka baro sai kuma sun hade gurin daurin auren karfe goma sha biyu na ranar. Saleem daya kasa yadda da cewan Jannah AZIZ takeso saida yayi magana da ita ya tabbatarda da hakan dan haka shima bai wani daga hankalinsa ba duk da su dad basu bude masa zancen sosaiba dan haka koda akace damuwa ta saka su Mimi fitowa sai bai takura Mimin ba tinda ya shiga ya sameta tana bacci hankali kwance hakama Ammar din dan haka kai tsaye cikin farin ciki yahau shirin daurin auren mutane biyu dayake tsananin kauna. Jannah kasa Fitowa tayi duk da gidan akwai mutane rufe kanta tayi a daki tana kasa fitowa duk da batasan meyake faruwaba dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163