Chapter 159
Chapter 159
rawa ta sake qanqame hannuwansa da ake banbareta cikin wani irin kukan quncin daya gama rufeta da dabaibaye rayuwarta muryanta na rawa cikeda wani irin kukan daya saka Dad din fashewa da kuka shima tace "Dad Zan jira ranar fitowanku, Zan jira Dad, Dad duk tsanani duk wuya ku tina ina nan ina jiran fitowanku, Dad dan Allah ka daure duk wuya ka fito inanan ina jiranku" Kuka Dad din kawai yakeyi yana jin kaman kirjinsa bazai iya daukan kukanta da maganganunta ba dan shikam kila bazai fito ba sbd bayajin yanada wata shekara guda din a gaba sedai ko Su Maheer. Cireta akeyi anason rabasu tana tsananta kukanta tanajin kaman zuciyarta ce ake kokarin rabata da ita sbd a hukuncinsu babu ziyara daga nan har ranar fitowansu. Su kansu dukkaninsu kuka sukeyi sosai banda Ammar da kansa ya juye baya iya komai yana tsaye yana kallan Jannah dake shidewa tana jin kaman ranta ne zai bar jikinta. Ummah ma riqe jannah tayi sosai tana kuka tana janta jikinta tana dukan wainda suke kokarin banbare jannah din daga Dad dinta. Dukkanin masu tausayi da raunin zuciyar dake kotun sauda suka tausayawa jannah cikeda tsananin sanyin jiki wasu hadda kwalla. Saida aka gada da karfi da duka aka iya rabasu da ita ta zube qasa a gurin tana fasa kuka me tsananin radadi da ciwo tanajin zuciyarta na mutuwa. Ummah dake kukan itama rungume jannar da bata hayyacinta kwata kwTa tai tana share mata hawaye tana kiran sunanta. Tana kallo aka sakasu mota aka rufe aka tafi dasu tafiyar da sai bayan shekara guda zata sake ganinsu, Tafiyar da batasan ko zata sake haduwa dasuba sbd azaba me tsananin da zasu tarar a zaman gidan yari, Tafiyar da basusan cewa Saleem suka rasaba suka sameta. Motar na ficewa daga harabar kotun idanuwanta suka rufe ahankali ta some a jikin Ummah dukkaninsu jikinta na sakewa. Taimakawa Ummah akai aka fitar dasu kotun zuwa waje acan Ummah sbd kan ba daidaiba ta zauna tareda dora kan jannah din a kafafunta tana rarrashinta a tinaninta bacci takeyi. Har yamma suna gurin tukuna jannah ta farfado ko gani batayi sosai ta miqe daga jikin Umman tana jin zuciyarta na qafewa. Dafawa tai ta tashi tareda miqawa Ummah hannu ta bude baki Ahankali tace "Ummah muje" Kama hannunta Umman tayi da sauri ta miqe suka farawa takawa suka bar gurin. #MAMUH #NEW LIFE #BESTlove #MothersLove #JANNAH ZAD #FATIMA UMMA ZAD #The ZAADENS #The LIMBAS #BESTSTORY #HOTLOVE #HOTROMANCE #CRAZY LOVE #BESTLOVERS ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 96 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema. Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta. ********* Tafiya sukai me dan tsayi kafin jannah ta tsayar musu da mota suka hau batareda ta iya cewa komaiba sbd jikinta gabaki daya dayake a mace zuciyarta na bushewa da baqin ciki da damuwa. Ummah data ga yanayin jannah din hannunta ta saka a cikin nata ta kama tana hadewa da nata cikeda kauna me tsafta da karfi tana jin kamar ta yaye duka kuka da damuwar dake damun jannah din ta dawo dashi kanta. A hanya aka ajiyesu suka qaraso da kafa sbd kwata kwata baa barin motocin haya na shiga anguwar, Suna isowa gida silalewa jannah tai ta zauna tareda rufe idanuwanta tana rafka wani irin tagumi da nisa a tinani. Ummah zama tai gefenta tareda tagumin tana zubawa jannah idanuwanta shiru. Lokaci mai tsayi suka dauka a hakan kafin jannah ta iya sauke ajiyar zuciya tareda miqewa tsaye ta nufi toilet tayo Alwala tazo suka tada sallah. Suna zaune a gurin akai ishai suka miqe sukai, Kwata kwata batajin yunwa damuwa da qunci sun cike mata cikin amma tasan umman na buqatan abinci dan haka miqewa tai jiki ba karfi suka fito tareda umman hannun Ummah na cikin nata suka fara tafiya tinaninta yayi nisa jefa kafarta kawai takeyi har suka isa gurin madam dinsu jannah ta karba abincin da suke karba suka zauna anan can bayan kitchen Umman taci ta koshi ta sakata cin dole itama suna gamawa suka fito suka koma gida. Suna dawowa gida Umma ta kwantar da jannah kan kafafunta tana mata fita tana cewa tayi bacci. Rufe idanuwanta tayi ahankali tana jin nutsuwa da sassaucin komai na ratsata, Kasancewan Ummah a rayuwarta ta sani rahama ce me girman gaske wadda take sake jinta har cikin ranta, A yanxu Ummah danginta,uwa kuma ubanta hakama abokiyar rayuwa. Cikin Amincin Allah bacci me nutsuwa ya dauke a hakan wanda bata taba tinanin samun bacci ba a yau din. Kwana Ummah tayi har asuba tana gadi da kulawa da jannah din wadda ta tashi cikeda wani irin tawakkali da karfin zuciyar rungumar kowace irin kaddara da Allah zai jarabceta dashi, Allah ya bawa Ahalinta damar sake wata rayuwar idan sunyi juriya da hakurin shekara guda dan haka zata jure zata karba zata jira lokacin kuma tanawa Allah godiyar wannan damar daya basu. Ajiyar zuciya ta sauke ahankali a lokacinda ta kalli time a jikin wayar taga karfe goma na safe kuma lokacinda kotu ta basu ta barin gidan karfe goma sha daya ne dan haka ta kalli yan kayan datake dasu har ita har Ummah iyakacinsu jaka daya. Juyawa tayi ahankali ta kalli jakarta dake rataye jikin bango wadda ta dauki lokaci bata ko kalla inda take ba sbd abinda yake cikinta abu ne da har abada bazata iya budewa ta kalla ba. Hannu ta miqa ahankali ta ciro jakar tareda saka hannunta ciki ta ciro takardar da Saleem yabar mata sbd tinanin zata iya buqatan hakan. Akan envelope din dayake ciki hannunta ya fara sauka wanda ya sakata rintse idanuwanta ahankali tana jin kamar wuta ce hannunta ya sauka akai. Janye hannunta tayi ahankali tareda lalubo takardar Saleem wadda take dauke da Sunan garin da batama san yaya zatai pronouncing nasa ba amma kuma rayuwa ayanxu can zata kaita a cikin mutanen da batasan yaya zasu karbeta, Bata sansuba basu santa ba rana tsaka zataje garesu tace itace jikar yar uwarsu data shafe shekaru da rasuwa kuma yayanta vasu nema danginta ba sai yanxu. Numfashi ta sauke idanuwanta na jajir amma koma me zata tarar a kauyen ta shirya zata dauka zata daure zata zauna ta jira fitowan iyayenta su taru su koma kauyen sbd acan Allah kuma yanzu ya zabar musu rayuwa. Tattara musu kayansu tayi a jaka ta rufe ta sake duba dukkanin tamardun ahalinta na karatu da id cards nasu da sauran duka takardunsu masu mahimmanci suna hannunta dan haka ta sake sakasu qasan jakarta kafin ta miqe tsaye tareda miqawa Ummah hannu wadda ta kama da sauri tana miqewa. Numfashi me
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163