Chapter 33
Chapter 33
dadi amma hakan ya lallaba suka tafi sukai bankwana sosai kowa na tausayawa Ummitan sbd duk ta sauya ta fara kumbura sosai irin na masu cikin daya fara tsufa. Duka kayansu Mama kyauta tayi dasu tin daga kayan sakawa har kayan amfani da komai, Sayyid ma kusan komai nasa kyautarwa yayi sutaransa kawai ya bari suma basu fi kala biyu ba ya bari. Ummitah kwata kwata bata cikin walwala sbd yanayinta dan haka sayyid da mama suka matsu driver ya iso su tafi sbd akai Ummitan asibiti. Karfe uku na yamma driver ya iso da lafiyayyar motar ABDULAZIZ din aka daukesu daga garin gaba daya bayan sun rabu da yan uwa da abokan arziki ana kukan rabuwa na tafiyar da baa san ranar haduwa ba. Sayyid Mahaifinsa har cikin ransa yakejin sanyin jikin rabuwa dansa namiji daya tal sedai kaman yanda ABDULAZIZ yayi masa alkawarin Sayyid zai zama abin alfaharinsa kuma har abada ya riga ya zama yaya kuma dan uwan Sayyid din ya saka yakejin damuwarsa bin iska. Mama ma tayi kukan rabuwa da yan uwanta duk da batada uwa da uba a garin amma tanajin radadin rabuwa dasu. Ummitah kuwa nauyi kirjinta yayi mata bata iya ko kukan ba sai jajir da idanuwanta sukai mata tanajin ita kam kamar har abada bazata taba dawowa ba ta tafi kenan, Wani nauyin ta sake jin ya danne kirjinta ta dafe kirjinta ahankali tana zubawa mutanen dake musu bankwana a tsaye ido tana rasa tinanin yi. Rufe musu kofar mota akai ta zubawa kofar gidansu idanuwanta da suke sake yin ja... Ahankali aka tada motar aka tafiya ahankali sai alokacin taji wasu irin hawayen da batasan dasuva suna gangarowa akan fuskanta ta rintse idanuwanta ahankali tana dora hannunta akan cikinta dake motsawa da karfi. Shiru sukai babu motsin komai a motar sai sanyin ac dayake ratsasu babu wansa zuciyarsa batai nauyiba sbd Allah ne kadai yasan rayuwar datake gaba tana jiransu. Tafiya sukeyi sosai da gudu akan titi da lafiyayyar motar da basa jin iskar komai bare kuka karfe ko jijjigar karfe sbd lafiyar motar da tsadarta. Qarfe 11 dare suka isa Abuja kai tsaye gidan ABDULAZIZ din aka nufa dasu wanda yake a tsare kaman bana ABDULAZIZ dinsu da suka saniba, Dayake dukkaninsu suna cikin sanyin jiki da damuwar rabuwa da gida basu tsaya kalle kalle sosai ba Matar Alhaji Saad Anty Maryam taxo ta kawo musu mai aikin da aka tanadar musu tareda abincin da zasu ci lafiyayye sai dakunan dasuke na kowannensu da aka nuna musu. Dakin Ummitah shine a can daban palonsa kusa da nasa Master bedroom din Sai dakin Mama dayake dayan palon shima babba lafiyayye dana mai aiki a kusa da nata sai Dakin Sayyid lafiyayye babba da shima yake palon tareda lafiyayyen toilet aciki. A cikin gidan babu wanda dakinsa baa zuba masa komai na jin dadi da tsarin masu kudi ba. Sallolin dayake kansu suka fara yi kafin sukaci abinci ba bata lokaci bacci ya dauke kowannensu har Ummitah dake fama da jikinta gajiya ta sakata baccin dole ciwon na tafiyarsa. Washe gari me aikin gidan ce Fiddausi ta tayardasu sallah dukkaninsu sbd gajiya da sanyin ac ya sakasu wani irin nannauyan bacci. Suna gama sallah babu wanda ya fito duk da Ummitah tana dakin mama a tare suka kwana sbd sabo. Karfe 9 na safe Fiddausi ta gama komai na breakfast da gyaran gidan taje ta sanar musu suka fito cin abinci. Fiddausi ta kaisu har dining ta nuna musu su zauna suka zauna suna kallan gurin dayake kaman wani shagon saida gilasai da qwan lantarki sbd haske da katon madubin console dayake kallansu a gurin. Ba wani abincin da bazasu iya ci bane doya ce da egg sauce sai Pepper meat da kunun gyada dayaji madara. Ummitah ce kuzarinsu da yanayinsu dan haka ganin ta samu warwarewa tana cin abincin ya sakasu sakewa suma sukaci abincin cikin jin dadi da mamakin arzikin da ABDULAZIZ din yake rayuwa a cikinsa duk da bai ragesu da komaiba shiyasa basa cikin yunwa sa kwadayi ko kadan daman can. Suna gamawa Anty maryam na isowa gidan daukesa kayan sakawarsu da aka tanada tin kafin zuwansu. Sayyid ne kadai babu kayansa se ta saka haydar danta ya daukesa ya fita dashi dan siyyyar nasa kayan. Ummitah ta kalla cikeda kulawa da tattalinta sbd sanin wacece Ummitah a rayuwar ABDULAZIZ yasa duk wanda yake kaunarsa to tabbas saiya kaunaci Ummitah ma sosai. Sannu tai mata tareda wuni a gidan tana nuna musu komai tareda debe musu kewa tinda bayanan ABDULAZIZ din. Ko aranar ABDULAZIZ bai samu isowaba dan haka dole anty maryam ta taho gidan da yaranta duka suka sake yiwa su Ummitan wuni suna debe musu kewa tareda kokarin ganin sun sake batareda nuna qyamar ganinsu yan kauye ba. Cikin jikin Ummitah ya saka Anty maryam ringa nuna mata wata irin kauna sosai da kulawa dan hakan ne ma mama taji tana samun nutsuwa da sakewa dasu. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_* 20/21 *ZUZEAM VENTURES* Best APHRODISIAC 08144015291 Aslm barkanmu da wannan lokaci Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini Maganin matsiMaganin mata Maganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki Set na amarya Tabaje tsumin Gomba Xuma kiba ta hips and Brest Magungunan gyran Brest Magungunan Karin hips Maganin sliming Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291 Idan maganin mata kikeso akwai Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻 Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500 Garin bata gaban kishiya 500 Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500 Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500 Za a bakisu akan 3800 Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k 🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki ************* A cikin qananin lokaci suka ji suna samun nutsuwa da iyalan Alh saad wanda shima ya shigo sun gaisa har so biyu ya kuma cewa anty maryam da kanta takai Ummitah asibitin taga doctor kafin dawowan ABDULAZIZ. Da safe suke shirin Anty maryam din tazo suje asibiti dan haka a ranar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163