Chapter 53
Chapter 53
kaidarta ne ita kuma tina musu koyaushe sbd a yanzu ta yawanci umarni ne nata sai kulawa da Falaq wadda yake asalin aikinta me mahimmanci kenan. Fitowa tai daga kitchen din ta nufo lafiyayyan palon gidan dayake tashin wani lafiyayyan qamshi me hade da sanyin aircon daya kama koina, Dukiya ce take magana koina a gidan sbd luxuries ne koina na waiga a gidan yake magana da class tareda rashin hayaniya da kwanciyar hankali. Hanyar dakin Mama tafara nufa ta bude palonta ta shiga shima qamshi ne da sanyin ac ke tashi me dadi yana sanyaya jiki da zuciya. Kai tsaye Bedroom dinta ta nufa tana sake duba ogogonta sbd lokacin tashin Falaq datake jira sbd yau weekend ne ba school amma zata tafi school campaign da zaayi na yara dan haka tasan saita lura sosai batareda ta qara ko wuce time da zaiyi daidai da fitowar daddynta ba. Ahankali cikin nutsuwa ta miqa hannunta tai knocking kofar bedroom din kafin ta bude tareda sallama a bakinta ta shiga tana kallan Mama dake zaune tana waya sanyeda doguwar rigar kuwait me kauri sosai da hula tana waya da Baba Alhassan dayaje Umrah sbd bayajin dadi sosai manyanci yafara masa yawa sosai. Cikin sakewa dake hade da girmamawa tace "Mama ina kwana? Barka da tashi. Gyada kai maman tayi tana cigaba da waya da hannu ta nuna mata tarkacen kayan Falaq data bar mata a dakin hadda Ipad dinta da tana tashi bata ganta ba zata iya daga musu hankali azo ana bata lokaci gurin lallabata kafin fitarta. Tattara kayan Fiddausi ta fara tana dariya da cewa "Mama mutuniyarki ce kike cewa a tattara miki kayanta abar dakinki dasu, Tanajin haka zata fara ihun ta bata dake daman tace Daddynta kadai ne mutum a gidan nan" Qarasawa tai tana dariya Mama ma wayar ta gama ta kashe tana ajewa tace "Daman wannan me jajayen kunnuwan kowama a gurinta ba mutum bane Ubanta ne kadai mutum mu da sauran mutane duk witches ne" Dariya Fiddausi tasaki tana qarasa tattara dakin dayake fes tace "Ke mama tace tinda ke ne kika haifar mata daddynta baki qarasa zama witch dinba mune dai witches din da duk macen datake kallan mata daddy tace witch ce itama" "Dukan bakinta na dena shiyasa take fadar hakan da kuma shi uban nata dayake biye mata, A haka takeson ya qare rayuwar ba aure girma sosai yana zuwar masa sbd kawai 'yarsa tace batason kowace mace ta rabesa, Shima wannan qaton dayan uban nata ya zama wani tuzurun me zaman kansa ba auren tinda uban gidansa baiyiba duk sun qare a yawon duniya da aiki ba mata a rayuwarsu, Ni duk kin tado mun takaicinsu ma yanzu ana maganar Aljanar 'yarsa ta fara ihu tana kukan babanta bazaiso kowace maceba bataso shikuma yazo yana biyeta su siqani da safen nan abincin arziki ma nazo na gagara ci, Maza ficemun da kayanta a daki dan karma tazo nemansu ta hanani zaman lafiyar yau" Humidifier Fiddausi ta kunna tareda daukan kayan Falaq din ta nufi kofa tana dariya da cewa "Mama keda Aminiyar taki kike cewa ayi waje da kayanta" "Wannan batai Halin Aminiyar tawa me sunanta ba da 'yata Me sunan nata, Kina ganin 'ya a sangarce sai kukan banza da girmanta, Wata ran fasa bakin zanyi kowama ya huta sedai ubanta ya gashi da matse fuska ya hakura ba ruwana" Dariya Fiddausi takeyi tana ficewa dakin tareda sake duba agogonta taga time yayi kai tsaye ta nufi hanyar dakin Falaq din dayake hanya daya sa Palon Daddynta da bedroom dinsa. Tana isa hannu takai ahankali ta bude dakin tareda shiga kai tsaye tana rufo dakin tana isa bedside din lafiyayyan gadonta dayake cikeda pillows kusan guda 9 masu tsananin laushi da duvet dinda laushinda da kaurinsa ya cike gadon. Hannu Fiddausi ta miqa ahankali ta kunna wutar dakin dake gefen gadonta tana kallan Kyakkyawan fuskan falaq din da batabar komai na Mahaifiyarta ba da kuma wasu kamannin Sir AZIZ LIMBA dinba. Zaunawa tayi bakin gadon ahankali tana shafa fuskanta cikik kulawa da kaunar da itama take mai tsanani tana murmushi me kyau tana cewa "Falaq, Falaq baby, Alhmdulillahil lazi ahyana baada amatana wa ilayhir nushr, Good morning Bestien Daddynta, Time to wakeup" Bude idanuwansa tayi ahankali tana motsawa tareda maimaita adduar tashi daga baccin da Fiddausi ta gama karanta wanda ta sabane tin tana baby sun saba duk wanda ta tashi bacci gurinsa saiya mata dan haka ta saba duk zata tada bacci saita mata ita wani lokacin tareda adzkhar na tsari sbd Daddynta daya saba karanta mata shi a duk safiyar duniya koda baya nan tana farkawa shine yake fara kiran waya ya karanta mata tin tana baby haryanzu data fara girma. Tashi zaune Falaq tayi tana kallan Fiddausi cikin sake yar Kyakkyawar fuskanta da murmushi tace "Anty Fiddausi kinsan meyasa na tashi da smiling face? Wuyanta Fiddausin take shafawa ganin shatin wuyar rigarta daya kwanta mata tana murmushi itama tace "No Ms Falaq Aziz saikin fada witch dinki na sauronki" Wani Murmushin ta sake saukewa har tana dariya tace "Best daddy nai mafarki zai daukeni mi tafiyarmu mubar OldLady din gidan nan ta dena mun fada ta denawa BestDaddy fadan kawo mun Mummyn danace banaso" Dariya tayi tana Cewa "To amma hardani zaa tafi ko?? Sbd BestD din naki kinsan da bestMan dinsa zai tafi sbd babu inda yake tafiya batareda dashi ba dan haka kema da bestWitch dinki zaki tafi ko?? Kallanta tayi alamar shawara kafin tace "No,ke da Oldlady halinku daya kinason Daddynah yayi aure kema ai na taba jin kin fada a gaban Maman kuma kinfi bin bayan Maman....... Cikin komawa kaman qaramar babyn itama Fiddausi tace "Wat,inji waye yace inason Daddyn falaq Aziz yayi aure? Idanma na fada to inaga bana hankalina tinda kince dukanmu witch na possessing namu amma nikam banason kowace mace ta shiga zuciyar BestDaddy sbd zuciyarsa ta babynsa ne kadai ba gurin kowa, Babu wanda zataxo ta bata mana space" Qarasa zancen tayi tana danne dariyarta tareda nuna da gaske take. Kallanta falaq tayi tana karantarta kamar wata babba tana cewa "Should i trust you Fi?? 100 percent ma kuwa" Fiddausi ta fada tana bata hannunta cikin dariya. Qin bata hannunta tayi tana miqewa tace "Saina tambayi BestDaddy ko zan sake yadda dake coz oldLady tayi brainwashed naki i dont trust you both" Toilet take kokarin nufa da gudu Fiddausi ta riqota tana miqewa tsaye ta durqusa tana zare mata socks din baccin dayake kafarta me laushi kafin ta saketa ta nufi toilet dan brush ita kuma gyara dakin tafara wanda fadan luxuries dake cikinsa ma bata time ne. Koda Falaq ta fito Fiddausi ta gama gyara dakin tsaf ta kunna ac sbd Daddyn tin tana baby ya saka dokar baa kwana daki da ita har safe da ac Zata kwanta dashi qasa sosai kuma asuba nayi ake kashewa a tada ita sallah batareda duban qananun shekaruntaba sbd ta saba da sallan asuban akan lokaci tin tana rigima sosai idan an tadata da asuba harta fara sabawa sbd duk qarancinta to duk abinda Daddy dinta yakeso tana kokarin yinsa koda bataso da kuma duk yanda ya lalatata da gata sbd ba qaramin tsananin so takewa Daddyntaba. Tsananin son datakewa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163