Chapter 160
Chapter 160
dumi jannah ta sake saukewa tana jin kirjinta na mata wani irin nauyi rauninta na neman bayyana sbd rayuwa taza mata matakin karshe na fadawa wata rayuwar wadda batasan wane qalubale kuma zata tarar ba. Bude kofar dakin tai ahankali tareda juyowa ta kalli Ummah da idanuwanta da sukai jajir wani irin radadi mara faduwa ne yake cinta da zuciyarta ta bude baki Ahankali cikin tsananin sanyi tace "Ummah zaki bini?? Da sauri Ummah ta gyada kai tana sake qanqame hannunta cikeda kauna datake ji har ranta tace "Duk inda zaki tafi bazan taba barinki ba har abada, Bazan qara rabuwa dake ba, Muna tare ba rabuwa UMMIJAN" Wani numfashin ta sake saukewa tareda ficewa daga dakin Ummah na sake murmushi a fuskanta na kasancewanta da Umminta. Suna fitowa daidai gate din gidan motocin kotu da lawyers suna isowa tareda yan media anan aka karbi dukkanin takardun komai dayake rubuce aka tabbatarda duk abinda yake rubuce na kadararsu ansamu takardar mallakarsa a cikin takardun data bayar akai komai ta saka hannu da hannunta dake rawa a qasan signature dinsu Dad dayake jere a takardun wanda saida aka kai musu gidan yari suka saka hannun sun bada komai tas tukuna. Juyawa tayi tabar gurin batareda ta iya juyowaba tanaji anata daukan hoton da yar hayaniya amma bata dakata ba bare juyowa sukai tafiyarsu itada Ummah. Tafiya sukai kafin suka isa gurin madam wadda tasan da komai kuma ta amince ta sakasu a cikin ma'aikatanta masu kwana kafin su samu abin tafiya dashi. Daki ne me dan girma wanda yake store ne na ajiyar abinci anan masu aikinta biyu rak data yadda dasu suke kwana sai kuma su jannah din yanxu. Bata bari ciwon dayake ranta ya takureta ba aikinta data saba ta kama jiki a mace tana kokarin hana kanta mara godiar Allah daga sassaucin da suka samu na hakan. Wuni tayi aiki har saida aka rufe restaurant din da dare tukuna ta samu ta watsa ruwa taxo tayi sallan ishai ta kwanta a gurin wahalallen bacci mai hade da zazzabi yana dauketa. Ummah ce ta dawo kusa da ita ta rufe mata jikinta ahankali tana daukan abin fifita tana kore mata sauro da kuma dan zafin dake akwai cikeda kulawa tana dan danna mata kafafunta da hannuwanta data san sun gaji matiqa. Washe gari da karfin jikinta ta tashi tana rage damuwa a ranta ta zauna tana taya Ummah gyara farcenta kafin ta gama ta kalli Umman tace "Ummah kiyi baccinki idan zanje nayi aikina idan na gama saina hada miki ruwan wanka kada ki fito kiyi zamanki tinda kinga madam tace batason wanda ba ma'aikacinta ba na fitowa gurin ayyukan, Kinji Ummah? Gyada kai Umman tayi tana cewa "Idan kin gaji ki aje ki dawo ki hutawanki kinji" Wani murmushi da iyakacinsa bakinta ne ya kubce mata daya saka ramammiyar fuskanta kyau tace "Ummah zan huta amma ba yanzu ba insha Allah" Itama umman murmushi tai mata tana kallanta harta fice. Madam din data iso tafara zuwa ta gaida cikeda girmamawa kafin ta wuce gurin aikinta wanda tafara da wani uban tarin yankan cabbages da vegetables tukuna ta koma fere Dankali wanda kusan buhu guda ne aka zazzage. Saida tai kusan rabi tukuna aka basu abincin breakfast ta karba ta koma dakin da suke takaiwa Ummah suka zauna sukaci suna gamawa Ummah taqi xama ta biyota ta zauna gefenta tana kallan yanda take fama da aikin fere dankalin dan haka itama ta karba ta fara tayata daman ta iya tinda tayi aiki a gidajen abinci itama. Kaman wasa sai gashi Ummah ta ringa tayata aikin da har yanzu bata wani qwareba sbd bata saba ba. Sai yamma sosai suka samu saukin aikin suka koma aikin wanke wanke. Ana magrib suka samu kammala komai suka tafi wanka tafara kaiwa umman ruwa toilet tayi kafin itama tayi, Sallah sukai suna gamawa dukkaninsu a gurin bacci ya daukesu kamar matacci na wahala. Sai dare sosai Ummah ta farka ta rufe jannah din tana mata aikin korar sauro da fita tanaji tana gyangyadi ahaka dai suka ga asuba. Washe gari ma haka suka wuni a aikin wahalar baji ba gani ba hutu sai dare suka samu hutu, A hankali suka fara shude kwanaki a cikin gurin wanda babu komai sai aikin bauta da wahala, Tinda suka shiga basu taba fitowa ba sbd babu inda zasu idanma sun fito din, Ahankali Ummah ta shiga cikin aikin sosai sbd bata iya kallan jannah cikin wahalar datai mata yawa ita kadai, Da farko Jannah bata bari sai daga baya ganin Umman bata iya bari hakama ta fita iya komai sai ya zamana tare suke komai, Ita kanta madam din dataga Ummah na aiki sosai saita dan qara musu kadan akan abinda take bawa jannah duk da ba yawa. Duk yanda Jannah zatai ta hane a gane Ummah ba lafiyayya bace tana yi sbd batason kowa yayi mata kallan mara hankali ko makamancin hakan, Tana kulawa da Ummah sosai tana kiyaye dik abinda zai tayar da ciwonta, Bata wasa da lulurar umman ko kadan, Itama Umman ta nata bangaren duk dare bata iya bacci kwana takeyi kulawa da Jannah bata barin sauro ya cijeta shiyasa take kwana tana kulawa da tattalinta kamar qaramar yarinya. Sauran abokan aikinsu basu san Ummah ba asalin mahaifiyarta bace sbd kaunar da tattalin datake mata shiyasa suke dan respecting Umman kadan. Tin jikinsu bai saba da wahala da yanayin gurinba har suka saba jikinsu ya sabu da wahalar sbd suna cikin wata na biyu a gurin. Lokacin da suka shiga wata na uku a lokacin ne albashin da suka samu yakai abinda suke nema na tafiya gida dan haka Jannah taje ta sanar da madam tafiya zasuyi. Da farko kamar bazata barsu tafiya ba amma ganin yanda jannah din tai wata irin rama da duhu sosai ya saka tausayinta cikata sbd yarinyar tabbas tana buqatar hutu da kwanciyar hankali koda a kauye ne indai zata samu nutsuwa. Sallamarsu tayi ta tattara dan abinda zata basu ta basu sukai godia cikeda girmamawa suka hada kayansu akan washe gari zasu tafi. A daren jannah bata iya bacci ba sbd bawa kanta karfin zuciyar iyawa, Basuda komai, Basuda abinda zasu zaunar da kansu a birni sbd a zero suke yanzu abincin da zasuci ma basuda hanyarsa matiqar bata tafi kauyenba ta nema danginsu dad din ba ta samar masu mafakar da suna fitowa zasu je su fake su dora sabuwar rayuwa daga can ba to tabbas suna fitowa garari da wulaqanta zasuyi dan haka ta zabi komawa kauyen ta karbe dukkanin zafi da tsangwamar da zaayiwa su Dad din kafin fitowarsu ta yanda koda zasu zo ta gama gyara alaqarta da dangin bazasu tozartasu ba idan sukaxo. #MAMUH ZAFAFA BIYAR KALBIM 500 mamuhgee A DUNIYATA 500 Huguma AJIYA A DUHU 500 Billyn Abdul KIRJIN ME HANKALI 500 Miss xoxo Pay at 0022419171 AccessBank Maryam sani gummi Shedan biya 09033181070 Or mtn vtu at 09032345899*_KALBIM_* _Mamuhgee_ 97 *SHOP WITH ME by RANO* 08030811300 Best children's clothing shop💯 https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7 Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163