Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 20

Chapter 20

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

adduar arziki da budi tareda nasara yake masa. Da zai tafi saida akai rigima da Ummitah sosai kafin ya tafi cikeda kewanta yabarsu da kewansa suma. Bayan dawowansa abubuwa sunci gaba da tafiyar masa cikin wani irin nasara da budi dan tini yafara tafiye tafiyen kewayen lagos. Ahankali rayuwa taci gaba da tafiyar masa hakama karatunsa sosai yake tafiya daidai sai gashi har ghana yafara zuwa harkan business din computers. Acan ghana ma yayi mutane sosai, Ta bangaren business dinsu da alhaji saad kuwa komai Allah ya saka musu albarka sosai ake tafiye tafiye kudi na shigowa sosai kuma ganin ABDULAZIZ din yanada wani irin farin jinin aiki ya sakasa fara sakasa a aikin ta can bangaren lagos sai ya zama ABDULAZIZ din baya abuja baya lagos ga karatu da kuma dayan business dinsa dayake habbaka sai ya zama busy sosai bai wani cika zuwa gida ba sai akai akai sedai kullum yana cikin waya dasu dan bai taba bacci ba batareda yayi waya da Ummitah ba wadda itama duk tsananin bacci batayinsa sai lokacin kiransa yayi sunyi waya take bacci. *****lokacin yaja karatunsa yana gap da kammaluwa hakama zuwa lokacin kudi sun fara zauna masa sbd tako ina kudi shigosa sukeyi business dinsa na tafiya hakama na gurinsu saad na tafiya. A shekaran daya kammala degree dinsa a lokacin yafara fita qasar waje tareda saad akan harkan business dinsu dayayi wani irin habbaka hakama ga nasa na daban na harkan computers da aircraft dinsa dayake daukaka sosai kaman ma saurayin matashi ba dan kudi kam suna zaunuwa. Italy suka fara zuwa suka share kusan watanni kafin suka dawo shi ya sauka a ghana shi kuma saad ya wuce abuja. A ghana saida share tsawon lokaci kafin ya dawo lagos tukuna ya wuce abuja acan yayi service dinsa. Da yana service ne yake yawan zuwa ganinsu Ummitah daya sauya rayuwarsu a garin suka koma tamkar taurarin dake haske garin. A garin ABDULAZIZ LIMBA shine tamkar gatansu kuma sarkinsu sbd yansa yake taimakawa kowa yake musu alkhairi dan ya riga ya saba duk abinda zaiyi aike me yawa yake aikowa sbd a rabawa mutane harma da maigari ABDULAZIZ ya zamar masa tamkar wani ginshikin dayake jingina akansa. Alkhairi yake musu sosai sbd kowa na kaunar Ummitansa duk inda ta wuce kowa sonta yake hakan yasa babu abinda bazai iyawa yan garin ba, Ya gina musu islamiya da masallaci me kyau hakama gidansu mama ya koma wani tauraro a garin da babu abinda suka rasa a kauyen. Yana gama service babu bata lokaci ya jona degree na biyu a italy sbd business dinsu dayake tafiya acan sosai dan haka ya tattara yabar kasar ya tafiyarsa. Yaso dawo dasu Mama abuja sbd karatun Ummitah amma sbd baya zaune a qasar yasa yafi samun nutsuwa dasu zauna acan gida cikin family da tsaro kafin yayi settling tukuna dan ko ya dawo dasu baida nutsuwa tinda bayanan hakama suma basu saba da nan dinba zasu shiga kadaici da damuwa dan haka tinda shima baida takamaimai inda yake zaune saiya zabi su zauna acan din kafin ya zauna guri daya. Mashin ya siya aka ajiye na kai Ummitah makaranta me kyau kawai hakama babu abin jin dadin dabai zuba musu ba. Acan italy yana karatu ne tareda business hankali kwance cikin nutsuwa da ilimi da wayewan data shigesa sedai bai sauyaba daga mara son hulda da mutane sosai da hayaniya yana nan ABDULAZIZ AYOUB LIMBA dinsa HAMMAN UMMITAH. Bayan halinda da dabiunsa da basu sauya ba babu abinda bai sauyaba daga garesa, Ya koma wani irin kakkarfan namiji me ji da sabon jini da farin jini da kwarjini me karfin gaske tareda kudi dasuke zauna masa hakama matashin da kyau da nutsuwansa suke sakawa mutane kwarjinsa sosai. A rayuwarsa bayan bautawa ubangijinsa idan gari ya waye geamin ko jogging yake fita kowace safiya Daga can kuma yana dawowa yake wanka yayi breakfast ya fice karatu daga can yana dawowa gurin aikinsa yake wucewa, Wani lokacin kuma aikin yake fara fita kafin ya tafi makaranta daga baya. 4 years ya share a italy ya gama karatunsa tini ya fara aiki me kyau sbd iliminsa dayake fin na abokan karatunsa ko yaushe dan haka yana gamawa ya samu aiki kusan guri hudu masu kyau da girma akaso daukansa aiki amma karshe ya fara aiki a wani babban kamfanin qera jiragen sama kuma a babban matsayin daya sakasa mallakan gidan kansa da motan hawa har biyu. A farkon fara aikinsa kwata kwata babu wata dama ko kadan ta barin kasar yayi tafiya dan haka duk yanda yaso tafiya gida bai samu damar hakan ba seda maman da kanta ta karfafesa akan babu damuwar komai yayi zamansa tinda suma suna lafiya ba matsala ko damuwar komai. Ummitah data zama yar budurwa itama karfafasa tayi akan ya vari saiya samu time tinda idan yazo zai daukesu ne yabar qasar dasu gabaki dayansu. Hakan ya basa qwarin gwiwa da kwanciyan hankali ya nutsu akan aikinsa. Baai wata shida da fara aikinsa ba sukai tafiyan karatun wani program na wani aircraft dazasu hada a kamfaninsa dayake kokarin budewa shima zuwa Sidney. Tinda yayi tafiyar su Mama suka dena samunsa shima kwata kwata ya dena samunsu sbd wayarsu da aka sace daga zuwa bikin wata yar gidan da aka aurar aka kai binni sukaje kai amarya. Sun siya wata wayar amma tsautsayi da kaddara suka hana Ummitah haddace numbernsa sbd kullum cikin yawon kasashe yake numbernsa ba daya bace dan haka bata haddace numbernsa ta Sidney dinba sabanin sauran numbers nasa data haddace dan haka communicating ya yanke a tsakaninsu kwata kwata. Sun shiga damuwa da tsoro sosai wanda ya saka Ummitah komawa wata sanyi sanyi hakama maman. Amma dayake sunsan yace yana dawowa zai taho ya tafi dasu sai suka ringa saka idon zuwansa kawai ba waya, Duk yan gari sunsan wannan karan ABDULAZIZ LIMBA na zuwa tafiya zaiyi da mamansa da Ummitansa dan haka aketa kewansu tin basu tafi ba. Ummitah karatunta yayi nisa hartana ss1 suna kokarin shiga ss2 amma babu labarin HAMMANTA, Tin suna saka ran zuwansa har suka cire rai suka ringa adduar idan ba wani abin ne ya samesaba. Ahankali rayuwa tafara sauya musu gatansu ya fara ragewa sbd duk abinda ya tanadar musu ya qare sun fara shiga damuwa da matsin rayuwa. Halinda suke ciki ba shine damuwa da quncinsu ba rashin jinsa da ganinsa dan haka suka sake dagewa da addua ba dare ba rana harma da azumi Allah kadai suke roqon ya saka yana lafiya Allah yasa wannan shirun nasarace tafe garesu. *******Babban tashin hankalin daya riski rayuwarsu shine bayyanar dangin mahaifinsu ABDULAZIZ din garin da babbar maganar data saka mama kusan somewa saida aka riqeta. Ummitah suke so a basu sbd sun samu labarin ABDULAZIZ yayi kudi zuwa ma zaiyi ya tafi dasu bazaa sake jin labarinsu ba dan haka basu Aminta da hakan ba Aure zasuwa Ummitah anan ta yanda bazai taba barin nan dinba har abada. Ba mama kadai ba ko inna tana gama jin zancen kuka ta fasa tana rokon ALLAH ya kawo musu ABDULAZIZ kafin a lalata rayuwar Ummitah da suka daukan masa alkawari da rayukansu akan bazasu taba barin rayuwarta ta lalaceba. Su kawu kuwa acikin kankanin lokaci suka

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});