Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 77

Chapter 77

Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

suna zaman qunci da damuwa sbd yanda jikin nasa ya koma sun fara cire rai daga rayuwarsa sun zubawa sarautar Allah ido suna jiran hukuncin ubangijin. A natse ya shigo dakin dr Nico na gaba sai Sayd dayake bayansa sai nurse data shigo tana rufe dakin kuma matar Dr Nico dince. Dago fararen idanuwansa yayi da suka sauya yayiwa Dr ismail kallo daya yana daukesu daga kansa sbd jin yake qinsa na tasowa tin daga qasan zuciyarsa yana mamaye dukkanin jininsa. Shiru dakin yayi kafin ya sauke numfashi mara sauti kafin ya tako ahankali ya tsaya akansa Sayd ne ya janyo kujera ya ajiye masa seti da ismail din ya zauna yana dora kafarsa kan daya... Ahankali cikin tsanani na nisan ciwo dr ismail ya bude idanuwansa da sukai jan ciwo ya saukesu akan AZIZ wanda babu kamannin kowa akan fuskansa sai kamannin Ummitah wadda yana kallo ta cika a gabansa... Wasu hawaye ne masu zafi suka gangaro gefen Idanuwansa yana kasa dauke idanuwansa daga AZIZ da shima yake kallansa yana hadiye radadin dayake yagar masa kirji da zuciya. Kasa tsayuwa hawayen dr ismail sukai nadamarsa na bayyanuwa tareda quncin dayake cin ransa, Wani abu me radadi AZIZ ya hadiye kafin ya bude bakinsa ya kalli ismail din da idanuwansa da suka qame yace "Marainiya ce batada uwa batada uba, Cikine a jikinta, Jaririyar 'ya ta haifa, Banda uwa banda uba a duniya itace uwa,uba,'ya,yar wa, Itace tafi mun komai da kowa, Itace kuzarin danake dashi a duniyata, Miji ne da ita da uwar dasuke tsaye kofar dakin suna jiran fitowanta da abinda ta haifa...duka wannan abubuwan kuka take kuka rabata da zuciyar da *fuckin bastard din daya bata ita a cikinku Allah ne ya halitta mata ita kaman yanda ya halitta muku, Meyasa baku cire ta iyayenku kona matanku kun sakawa ita wadda ke buqatan zuciyarba...... Jajir idanuwansa sukai tsananin zafi da ciwon zuciyansa na qaruwa, Tsit dakin sukai babu me magana sai kukan dr ismail din daya fara fidda sauti kadan.. Numfashi AZIZ din ya sauke yana rintse idanuwansa ya hadiye wani dacin zuciya yana controlling kansa cikin sauti me nutsuwa da samun daidaita kansa da sanyi yace "Tirsasa akai,i know you did it coz you don't have a choice, Da saka hannunka aka kashe rai, Kana danasani sbd kayi abinda har abada bazai dena damunka, Ka sani akwai rayuka da dama a duniya irin Ummitah dake neman wata damar ta rayuwa sedai su bazasu iya kashe rai ba, Nema suke sbd Allah batareda cutatar da kowace irin rai ba, Likitoci sun gano ciwonka bazaka taba warkewaba sai wani ikon Allah wanda koda ka warke monsters din da sukai maka wannan abin bazasu taba barin ka rayu ba zasu nemeka duk inda kake su tabbatarda sun kammala aikinsu akanka, A yanayinka yanzu kai kanka kasan bazaka taba moruwa ba idanma ka tashi kenan sbd daga yau na gama biyan sisi a neman lafiyarka zaa maidaka Nigeria su qarasa, Dan haka daka mutu a banza kanada damar gyara kuskurenka ta wani bangaren ta hanyar bawa wani zuciyarka ya rayu, Kodar datake jikinka ma bazata tafi a banza ba zaka iya sadaukarwa wani me tsananin buqata ya rayu, Zaka saka families da dama farin cikin da harsu mutu bazasu dena maka addua da fatar rahama ba sbd sun samu sabuwar rayuwa sbd kai, Karka manta yanda suka kashe Ummitah zasu iya kashe kowama sbd hana sirrin fita...." Hannu ya miqawa Sayd wanda yayi saurin matsowa ya dora masa takardun dasuke hannunsa yana komawa baya. Takardun AZIZ ya budewa ismail yana nuna masa yana cewa "Daga ranar daka bar duniya nayi maka alkawarin daukan nauyin 'yayanka da matarka harsu gama karatu zan bawa mazan aiki matan zan bada dukkanin dukiyar aurensu sbd sadaukarwanka" Kuka ne me sautin da basui tsammani ba yazowa dr ismail din yana rintse idanuwansa cikin tsananin radadin zuciya me zafin gaske. Miqewa AZIZ yayi yana miqawa dr Nico takardun yace "A sanar da familynsa yayi nisa yana son ganinsu da kansa idan harya amince." Juyawa yayi zai fice Dr ismail ya ringa kyafta idanuwansa cikin tsananin kukan da babu sauti ba motsi sai tsananin quncin dayake kokarin saka zuciyarsa neman bugawa. Da sauri dr Nico yayi kansa yana cewa matarsa ta kira familynsa da dr Ayyan. Fita tayi da sauri Sayd kuwa AZIZ daya rintse idanuwansa cikin jin quncinsa na qaruwa kafin ya bude idon ya nufi kofa ya fice batareda ya juyoba sayd yabi bayansa suna barin asibitin gaba daya. Matar dr ismail din kuwa da qaninsa ana kiransu da gudu suka qaraso jikinsu na rawa matarsa kallo daya tai masa ta fasa kuka tana neman shidewa tana qanqame hannunsa. Qaninsa ma tashi hankalinsa yayi idanuwansa sukai jajir. Doctors kuwa kansa suke kokarin rufa amma rikicewa jikinsa yake sake yi... Takardun hannun dr Nico ya qurawa idanuwansa dake neman juyewa yana motsa hannunsa cikin wani irin karfin hali yakeson nunawa matarsa da qanninsa takardun Alamar da yardarsa sedai sam basu lura va sbd tashin hankali. Fiddasu akai da sauri sbd ana buqatan shiga aiki dashi da gaggawa.. Takardun shiga aiki aka basu suka saka hannu aka wuce dashi da gaggawa suna gani matarsa na wani irin kuka shikuwa kanin sunkuyar da kai yayi yana maida hawayensa dake cika idanuwansa duk da sunsan aikin zuciya zaai masa basusan bazai fito da raiba shikenan ya tafi har abada. Ana shiga shigewa da ismail dr Nico da badashi zaayi aikinba ya kira AZIZ ya sanar masa tareda godiyar wanda suka samu donor din dan musulmi ne ma kuma me iyalai dan haka hakan ba qaramin farin ciki da sabuwar rayuwa zai kai a familyn ba. Sayd kuwa take ya fara shirye shiyen komawar familyn dr ismail din sbd yasan shikenan komai ya qare. A lokacinda aka isarwa da familynsa Allah ya karbi ransa yanke jiki matarsa tayi a gurin... Qaninsa ma tashin hankalin ya shiga sedai daman sun riga sun cire rai daga tashinsa dan haka matar aka fara kokarin cetan ranta cikin gaggawa har aka samu ta dawo daidai zuciyarta tai mata wani irin nauyi kukan ma ta nemesa ta rasa sai ajiyar zuciya datake saukewa idanuwanta sunyi jajir. Washe gari anan italy akai masa komai aka rufesa sedai acan gida aka fara zaman karban gaisuwa cikin jimami na baqin cikin rashinsa. Kwanansu biyar a hotel da aka sauya musu sayd ya sakosu jirgi batareda sun taba sanin LIMBA ba ko kammaninsa. Suna dawowa kuka ya dawo sabo a familyn na rashinsa wanda yaransa hudu maza biyu mata biyu suke cikin baqin ciki da qunci. Acan italy kuwa suma a ranar da familyn suka bar qasar kwana daya suka qara suka tattara suka koma gida. Suna dawowa kawai shirin baro kasar suka fara sbd sayd ya kai karshen Wani mahaukacin sabon mansion da aka siya har anyi payment da komai Alh Saad ne da lawyers dinsu a cikin siyansa. Luxuries din da aka zuba gidan saida ya ringa bawa Lawyers din mamaki sbd Yace duk abinda zaa saka yayi daidai da yanayin rayuwar da falaq ta saba ta taso a cikinta dan hakanne ma aka zuba dukiya iya dukiya kaman ba nemanta akeba debowa kawai ake. Securities din kwarai aka dauka aka zuba a gidan bayan an tantancesu

Table of Contents

Chapters

163 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});