Chapter 133
Chapter 133
ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu, Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯 Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune; Atampopi Laces Shadda Materials Shoes Bags Veils Trolleys Jewellerys Oil perfumes Numbers 08034469681 08135142610 Handles Instagram @ummu_mahnoor_luxuries TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries Facebook ummu_mahnoor_luxuries ********** Dr Abraham ne ya dago ya kallesu shima sedai bai gane Sayd ba sam dan haka hankalinsa kwance ya gaisa da AZIZ din kafin ya fice daga dakin dauke da file din Jannah wanda idanuwan AZIZ din sukaiwa kallo daya. Gaisawa yayi da dad kafin ya kalli jannah din wadda take kwance a sanyaye. Ficewa dad yayi saleem da sayd sukabi bayansa aka barsu su kadai a dakin. Zuba mata idanuwansa yayi ita kuma taqi bude idanuwanta ta kallesa. Shiru sukai tsawon lokaci sai kawai jin tayi ya daka hannuwansa ya dauketa ahankali ya fice da ita. Koda ya fito ba kowa duk suna bangaren dad dan haka kai tsaye yayi mota da ita suka nufi gida. Dr ken da tashin hankali me tsananin gaske da shock suka hana jinin hancinsa tsayawa hankali tashe yabar zaadens jikinsa na tsananin rawa ko gani sosai bayayi yabi motarsu AZIZ din. Sayd yagansa a bayansu dan haka baice komaiba har saida suka isa limbas security suka hanasa shiga saida sayd din ya fito yace abarsa ya shigo amma banda motarsa. AZIZ ciki yayi da jannah yakaita har dakinta ya ajiye juya ya fice falaq na murnan dawowanta. Sayd ne ya iso palon baqi da ken wanda jikinsa ne tsananin rawa jikinsa duk ya baci da jini. Kallo daya yayiwa AZIZ yaji hankalinsa na sake tashi duk da bai yadda da sunsan abinda ya faruba akan rasuwar Ummitan. Ahankali sayd ya iso gabansa ya jiye masa file din farko dayake nuni da a rubuce aikin da akai na zuciya tsakanin UMMITAH ABDULAZIZ zuwa ga JANNAH ZAD a asibitin zadeens da sunayen likitocin da sukai tareda date din da time wanda a gurin matar dr ismail aka samu da stamp na asibitin zaadens a jiki a cikin file din jannah ya saci copy din kamar yasan ranar zatazo. Karatu daya dr Ken yayiwa takardan zaiyi magana Sayd ya daukesa da wani mahaukacin marin daya qarasa balle hancinsa da jini ya kifu a qasa hannuwasa na rawa. Takarda ta biyu sayd ya fidda ya sake ajiye masa a gabansa wadda take dauke da adadin kudaden da aka basu a lokacin aikin da date a jiki da komai. Rawa jikin dr ken ya sake dauka ya bude bakinsa dayake tsananin rawa yana son ambatar sunan AZIZ Latif dayake palon tsaye shima ya kifa masa wani azababben mari yana cewa "Kada ka sake bakinka ya furta sunansa sbd hakan na faruwa wlh baxaka futa da hakori ko daya a gidan nan ba" Sayd da koina jikinsa ke rawa dagasa yayi sama ya buga da qasa yana taka wuyansa da kafarsa yace "Me kakeson fada? Yanda kuka kasheta?? Yanda ka siyar da zuciyarta? Wani mummunan naushi Latif yayiwa zuciyar ken din sayd na rufe bakinsa yana hanasa ko fidda numfashin wahala. Miqewa AZIZ yayi yana barin palon sbd yanda zuciyarsa ke ingizashi ka fasa kirjin ken din ya rabasa da tasa zuciyar shima. Wani irin azababben dukan daya rabasa da hakoransa uku na gaba sukai masa saida yakai baya iya bude idonsa daya daya tsiyaye kafin latif ya miqar dashi... Kallansa sayd yayi yace "Wannan dukan nawa ne, Bazaka iya daukan na Limba ba dan haka ya baka damar wanke kanka ta hanyar kawo mana file din jannah kota halin yaya kafin karfe goman safen gobe, Idan ka kawo mana zaka bar qasar ka koma ga iyalinka kai ka fita a cikin case din" A jikinsa na rawar azaba da tsananin radadin zuci da jiki ya gyada kai bayan ya musu kallan sun tabbatar, Gyada masa kai Sayd yayi yana basa tabbacin hakan. Latif ne yakaisa har gidansa da knsa sbd ya gyara kansa kafin ya nufi gidan Abraham wanda file din yake hannunsa. AZIZ da sayd ya sanar masa bude baki yayi a natse yace "File na shiga hannunmu a goben a sakarwa yan media komai dayake cikinsa, Copy daya kuma a aika a Germany gurin dr Nico zai gabatarwa babbar qungiyar lafiya tareda sunayen duka patients da mutanen da aka cire zuciyoyinsu." Gyada kai sayd yayi yana saka Fahad hada kan manyan channels su shirya karban news din. **a daidai wannan lokacin kuma acan zaadens Maheer ya fita hayyacinsa sbd duk wata hanyar da zasu bi sunbi akan case din Anny amma sam ba haske case din me girman gaske ne da manya suke backing nasa ciki harda AZIZ LIMBA wanda ya hana a karbi duk wanda zaizo duba Anny din. Mummy ta bar zaadens sbd ta shirya fada dasu iya inda karfinta zai Kare saita tabbatarda Anny tabar duniya kaman yanda Mahmoud ya bari. Ammar ya qarasa rikicewa duk iya karfinsa yakeson fadawa su daddy waye AZIZ amma sam sun kasa barinsa magana allurai kawai ake masa sbd kada ya tona musu asiri gurin surutansa. Karfe goma sha Biyun dare Dr ken ya baro gidan Dr Abraham daya cewa accident ya samu ya gama dubasa da dressing masa koina ya shige toilet a lokacin ne Dr ken ya samu damar dauke file din y fice yabar gidan. Kasa tafiya yayi dashi gidansa sbd duk rintsi bazaiso asan shine ya dauka ba dan haka Sayd ya kira a cikin daren ya basa. Sayd na karba ya kasa budewa yayi sbd yanda jikinsa yayi tsananin sanyi zuciyarsa ma na yin sanyi da mutuwar jiki sbd wannan shine file din dayake dauke da hoton Ummitah na karshe a duniya acikin kayan tiyata. Yana isowa gida yayi parking ya kashe motar tareda juyowa ahankali ya kalli file din dayake cikin wata jaka cikeda sirrikan mutuwar mutane da dama, Wasu iyalansu suna cikin qunci haryanzu wasu kuma haryanxu iyalansu basusan suna raye ko mace ba, Ahankali ya miqa hannunsa ya dauka ya ciro file din tareda budewa hannuwansa na wata irin rawa sbd radadin mutuwar matarsa data dawo masa sabuwa wadda akanta ne haryanzu bai dawo daidai ba shima, Shafi shafi yafara wucewa yana kallan fuskokin mutanen da aka raba da rayukansu akan rai daya, Jajir idanuwansa ke qarawa yana jin kaman bazai iya kallan na Ummitah ba.... A shafin karshe yana budewa hoton Ummitah ya bayyana Wani irin kuka ne yazo masa me karfin daya sakasa rufe bakinsa da hannunsa daya yana ajiye file din da sauri sbd sanye take da kayan patient da shine ya saka mata su da hannunsa a lokacinda akace cs din cikin jikinta zaayi mata, Idanuwanta a rufe suke sedai hasken dayake kan fuskanta kana gani kasan na barin duniya ne, Kuka yakeyi sosai wanda rabonsa da yinsa tin ranar rasuwarta, Ya jima a motar yanayi kafin ya fito daqyar kafafunsa da sukai sanyi sosai suna dagawa cikin sanyi da mutuwar jiki ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163